Saddeeq maradoon herbalist illela

Saddeeq maradoon herbalist illela https://www.fb.com/l/6lp1kJRRR
Wannan page an ƙirƙireshi domin tallata magunguna na gargajiya.muna fatar Allah yasa nan ne sinadin arziki mu

Ko Kinsan ganyen mangoro Yana rage tumbi?Shiga comment section na nuna Miki yanda zakiyi amfani dashi wajen rage tumbi A...
19/11/2025

Ko Kinsan ganyen mangoro Yana rage tumbi?
Shiga comment section na nuna Miki yanda zakiyi amfani dashi wajen rage tumbi Amma kafin Nan ki dangwalawa ma uwar Saude liking sannan don ALLAH kiyi share saboda akwai dayawa masu fama da wannan matsalar 🥰
👇

19/11/2025

Idan kana so RAK£N ka yayi ƙarfi sosai har ka samu damar gąmsåř da matarka. Ga abubuwan da zaka rage yi 👇💪🍆😋🍑

19/11/2025

Wahalarda kasha a jiya itace garkuwar yau ,tana koya maka haƙuri ,natsuwa da yadda ake dogaro ga ALLAH ba tare da gajiya ba..

14/11/2025
14/11/2025

GARA TALAUCI SAU DUBU DA JARABAR BETTING. KA SAN DALILI?

Wasu na cewa talauci ne ya sa suke 'Betting'. Amma gaskiyar ita ce, 'Betting' ya fi talauci haɗari:

1. Talauci yana koya maka aiki, C**a tana koya maka lalaci.

2. Talauci na ɗan lokaci ne, Jarabar C**a na iya zama har abada.

3. Talauci yana sa ka girmama kuɗi, C**a tana sa ka wulakanta su.

4. Talauci yana sa ka roƙi Allah, C**a tana sa ka roƙi 'Luck'.

5. Talauci yana sa ka nemi abokai, C**a tana sa ka yi ƙarya ga abokai.

6. Talauci ba zunubi bane, C**a haramun ne.

7. Talauci yana gina hali, C**a tana rusa shi.

8. Talauci yana sa ka koya sana'a, C**a tana hana ka.

9. Talauci baya sa ka kashe kanka, amma bashi da damuwar C**a na iya sawa.

Kada ka yarda ka gudu daga talauci ka faɗa cikin hallaka. Gara ka kwana da yunwa da mutunci, fiye da ka kwana da kuɗin haram da damuwa.

UMAR ALIYU DAHIRU �

Namiji wanda yake iya tukin minti 10 zai iya gansar da motar sa indai yasan hanya.Idan har kasha daya daga cikin wannan ...
22/10/2025

Namiji wanda yake iya tukin minti 10 zai iya gansar da motar sa indai yasan hanya.

Idan har kasha daya daga cikin wannan product din kuma bakayi tukin şama da minti 40 ba to tabbas a cikin lamarin ka akwai asiri ka dawo wurina ya zama dole sai na karya asirin.
MARKE yana da matukar muhimmanci a rayuwa.

Daga naku
Dr.sadeeq maradoo Bsc,Ed,PSYC,G&C,CEO MAN POWER

Salam Malama barka da yamma ina fatan kin yini lfy, sunana Jameela Ibrahim, Mijina ne ya dawo gida jiya bayan sallar Ins...
06/10/2025

Salam Malama barka da yamma ina fatan kin yini lfy, sunana Jameela Ibrahim, Mijina ne ya dawo gida jiya bayan sallar Insha'i a lokacin nayi Alwala zanyi sallah sai ya nuna yana bukatar saduwa dani a wannan lokacin harda haɗani da Allah akan nayi hakuri na biya masa bukatarsa, na faɗa masa gaskiya sallah zanyi, sai dai ya bari in idar tukunna.

A haka ya dafe mararsa yaje ya kwanta bayan na gama Sallar sai naga har yayi bacci ni kuma ban tashe shi ba nayi kwanciyata tun daga jiya duk yinin wannan ranar fushi yake dani baya kula ni baya wasa dani kamar yadda yakemin a baya don Allah miye laifina a nan, ina son ki bani shawara. In ji Jameela kamar yadda ta bayyana min a Bidiyon data turo min nasa shi a site ɗina.

Ku latsa wannan link don kallon Bidiyon bayaninta a apahausa.com.ng

LOKUTAN DA SUKAFI KOWANE LOKACI DAƊIN JIMA’I =1. Da safe bayan tashi daga barciJikin mutum yana da kuzari, testosterone ...
06/10/2025

LOKUTAN DA SUKAFI KOWANE LOKACI DAƊIN JIMA’I =

1. Da safe bayan tashi daga barci

Jikin mutum yana da kuzari, testosterone (hormone na sha’awa) yana da yawa musamman ga maza.

Mutane da dama suna samun daɗi saboda jiki ya huta, kwakwalwa ta natsu.

2. Da dare kafin bacci

Lokaci ne da ma’aurata ke samun hutu daga aiki da damuwar yau da kullum.

Yana taimakawa a samu natsuwa da kwanciyar hankali kafin bacci.

3. Bayan wanka mai zafi

Wanka yana sa jiki ya natsu, ya cire gajiya, ya ƙara yawan sha’awa.

4. A lokacin hutu ko tafiya (vacation/time off)

Idan babu matsin lamba ko damuwa, ma’aurata kan ji daɗin jima’i sosai.

5. Bayan cin abinci mai sauƙi ko sha (ba mai nauyi sosai ba)

Idan ciki bai cika da nauyi ba, jiki yakan fi samun kuzari.

6. A lokacin da akwai yanayi na soyayya (romantic mood)

Kamar bayan hirar soyayya, shan iska tare, ko jin sautin kiɗa mai daɗi.

👉 A takaice, mafi daɗin lokaci shi ne lokacin da ma’aurata duka s**a natsu, s**a shirya tare, ba tare da damuwa ko gajiya ba.

Address

Kwalbati Illela
Illella

Telephone

+2347067727671

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saddeeq maradoon herbalist illela posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram