16/03/2024
*A HALIN DA MUKE CIKI YANZU A NIGERIA* zama babu sana'a ba namu ba ne, zama jiran aikin gwamnati ba namu bane, gwamnati ba ta mu take ba kullum kayan amfanin mu qara kudi suke, kullum talaka shine a wahale, shin haka zamu zauna abinci ma na neman gagarar mu?
Riqe waya ya zama kamar wajibi a garemu, shin meyasa bazamui amfani da wannan wayar mu rinqa samun kudi ko da ba yawa ba? Akwai hanyoyi da dama da zaka bi ka samu kudi da wayarka amma yau zan nuna maka daya daga ciki, don haka a tabbatar an karanta message din nan har karsheππ»
Wane business ne wannan?
Wannan business din sunanshi *AFFILIATE MARKETING*
Affiliate marketing business ya zama kasuwancin dake sauya rayuwar mutane da dama a Nigeria ta yadda suke samun kudade da wayoyin hannun ta hanyar amfani da internet ba tare da sunje ko ina ba ko sun shiga Rana ba suna gida abinsu abinda zai hana ka yin hakan kawai koyan Wannan business ne idan ka koyi wannan business na Affiliate Marketing to you're good to go.
Idan kana son ka San yanda business din nan yake da yanda zaka fara to wannan damar kace akan yadda zaka fara Affiliate marketing business da harshen Hausa, ππ
Dama daya gareka ka hanzarta kafin ta wuce ka, idan ka ji kana son fara wannan kasuwancin to ka min *reply da l am readdy* Nagode.