27/01/2024
A Jiya juma'a daya daga cikin members din hadaddiyar kungiyar matasan jos dan karfafa zaman lafiya yayi shiga daga ciki wato Abdul rahman magama an daura auren a garin magama
Kuma yayan kungiyar dayawa sun sami halrtar wannan biki me albarka muna addu'a Allah yasaka kowa da alkhairi yabar zumunci
Shikuma ango da amarya Allah yabasu zaman lafiya
📸📸
JYPF