08/03/2023
CODES NA MTN SERVICE NIGERIA.
Sa Kati, daga *555 # yakoma*311 #.
Checking Balance, daga *556 # yakoma *310 #
MTN Call center, daga 180 yakoma 300.
Rance, daga *606 # yakoma *303 #.
Dakatar da wani tsarin da kuke akanshi, daga *447 # yakoma *305 #.
Siyan Data, daga *131 # yakoma *312 #.
Transfer Kati, daga *777 # yakoma *321 #.
Hada layi da NIN Number, daga*785 # yakoma *996 #.
Tsofaffin Codes da Sababbin Duka suna Aiki yanzu haka, sai dai zuwa wani Dan lokaci za,a dakatar da Tsofaffin codes din