Dr. Suleiman Mohammed Auwal

Dr. Suleiman Mohammed Auwal IG 😍ur fav Dr👨🏻‍⚕️ NAVY ⛵ MBBS/LAW 👨🏻‍👨🏻‍⚖️
Official page✔️ 26/Dec🎂
Sirikin Governor Dikko😉Elite🥀❤️All Hopes on Allah 😏😎

DREAM BIG....Idan har kana da babban mafarki a rayuwarka, to tabbas akwai wasu abubuwa da dole ne ka sa musu likkafani k...
01/04/2026

DREAM BIG....

Idan har kana da babban mafarki a rayuwarka, to tabbas akwai wasu abubuwa da dole ne ka sa musu likkafani ka binne su da kanka har abada, Ba zaka taba kaiwa ga sabuwar kyakkyawar rayuwarka ba, matukar kana tuka ta da tsohon raunanan tunaninka.

Dole ne ka tashi ka yi wa wadannan abubuwa uku jana'iza yau-yau din nan:

1. Son Jiki: Ka binne dabi'ar yawan baccin asuba da neman guri mai inuwa kawai. Nasara tana buya ne a inda gumi da wahala suke.

2. Abubuwan Ɗauke Hankali: Ka binne bata awanni a kan Social Media kana kallon rayuwar wasu suna nasara ba tare da ka tashi ka kera taka ba. Ka binne tsegumi da hirar banza da abokan da basu da mafarki..

3. Munanan Ɗabi'u: Ka binne dabi'ar fasa abin da ka dauki aniyar yi, da saurin karaya, da kuma neman burge mutanen da ba su damu da kai ba.

4. Dole kayi Jana'izar abokan Banza: Abokan da basu da lissafin kudi, basu da lissafin ilimi, ko lissafin cigaba na duniya da lahira, kullum hirarsu ta mata ce ko kwallon kafa... dole ka yi jana'izar zamansu a kusa da kai idan har kana son tsira da mutuncinka.

5. Dole kayi Jana'izar Ɗauke Hankali: Duk wani abin da baya kara maka ilimi ko natsuwa, guba ne ga kwakwalwarka. Kashe kallon abubuwan da suke jefa ka a gasar banza da mutane. Ka zama kana gasa ne da kanka na Jiya.

Dole ne ka kashe wancan raunanan mutumin da kake a jiya, domin cikakken Namiji da ke cikinka ya rayu a yau, Babban sakamako, yana bukatar babban sadaukarwa.

Allah yasa mudace.
UMAR ALIYU DAHIRU ✍️

Meyasa Baa saka price a posting ??Akwai wani kuskure da yawancin masu business suke yi…Suna cewa:“Ni gaskiya bana boye k...
01/04/2026

Meyasa Baa saka price a posting ??

Akwai wani kuskure da yawancin masu business suke yi…

Suna cewa:
“Ni gaskiya bana boye komai, sai na rubuta price a post kai tsaye.”

Amma gaskiya ba koyaushe hakan yake taimaka maka ba.

A business, ba kowa bane customer ɗinka kai tsaye.

Mutane sun kasu kashi uku:

Na farko – Lead
Wannan shine wanda ya gani kawai. Bai siya ba, amma yana da yiwuwar siya a gaba.

Na biyu – Customer
Wanda ya saya sau ɗaya ko sau biyu.

Na uku – Client
Wanda ya zama naka. Yana yawan siya, yana yarda da kai, har yana kawo maka mutane.

Yanzu ka lura da abu daya.

Idan ka rubuta price a post…

Da yawa daga cikin leads:
Wasu basu da kudi a lokacin
Wasu ba yanzu suke bukata ba
Wasu kuma price din ya musu yawa

Sai su wuce.

Ba wai sun ce ba zasu siya bane… amma sun tafi, kuma da yawa zasu manta da kai.

Amma idan ka ce su turo maka sako ko su zo WhatsApp…

Ko sunji price kuma basu siya ba, akwai abin da ya faru:

Sun ajiye number dinka
Kai ma ka ajiye nasu

An riga an fara relationship.

A cikin chat 1 on 1, zaka iya fahimtar dalilin da yasa bai siya ba.

Shin tsada ne?
Shin ba yanzu yake bukata ba?
Ko yana bukatar wani daban?

Daga nan zaka iya nemo mafita.

Wani lokaci ma zaka rufe sale ɗin da yafi girma fiye da yadda kake tsammani.

Kuma ko bai siya a yau ba…

Zai dinga ganin status dinka
Kai ma zaka dinga tura masa sako lokaci zuwa lokaci

A hankali, zaka gina trust.

Ranar da yake bukata, kai zai fara tunawa.

Don haka ka gane wannan sosai:

Idan kana rubuta price a post kawai, kana sayar da product ne.

Amma idan kana tara leads, kana gina business ne.

Saboda business na gaskiya ba kullum sai kayi talla ba kafin ka samu ciniki.

Kana da mutane a kusa da kai:
Suna ganinka
Suna yarda da kai
Suna dawowa

Har ma suna kawo maka wasu.

A ƙarshe…

A matsayinka na business owner, ka zama mai hikima.

Ka tabbatar ba kawai kana neman sale bane…

Kana gina mutane da zasu kasance kusa da kai na dogon lokaci.

01/04/2026

Ku tallata hajarku
Ko Allah ze kawo muku customer
👇👇👇

01/04/2026

Education is not just about passing exams; it is about understanding life.

Kin taba experiencing Chat din banza daga wajen gayu a DM cikin dare? 😢🤔😢🤔Kaso 95% cikin matan dake social media musamma...
01/04/2026

Kin taba experiencing Chat din banza daga wajen gayu a DM cikin dare? 😢🤔😢🤔

Kaso 95% cikin matan dake social media musamman Facebook suna fuskantar hadarin chatting da messages din banza da batsa daga wajen gayu a facebook musamman masu kai wa tsakar dare online. Na fahimci hk a wani lokaci a baya da na taba bude wani catfish account don yi wani special assignment.

TAMBAYOYI
1. Kina samun irin wadannan messages din banzan cikin dare daga wajen gayu?
2. Wani mataki k**e dauka in kika samu irin haka
3. Kina kai wa tsakar dare online?
4. Me ke rike ki a online har tsakar dare bakiyi bacci ba?

Ku sa mana amsoshin ku a comment section mu tattauna problem din kuma mu baku shwarwarin da s**a dace.

Copied from Muhammad Al-amin Saleh

Ba London bane ko Australia ko Dubai KADUNA ce KANAWA Kada hankalinku ya tashi 🤣BATURIYAR da aka KWA*CEWA waya a KANO ya...
01/04/2026

Ba London bane ko Australia ko Dubai KADUNA ce KANAWA Kada hankalinku ya tashi

🤣BATURIYAR da aka KWA*CEWA waya a KANO yanzun haka tana cikin KADUNA taziyarci kyaykyawan gurin da a kekira da ( KAJURU CASTLE KADUNA ) gaskiya Idan kana Wannan gurin bazaka dauka NIGERIA bane 😁 An fara gina Kajuru Castle ne a shekarar 1981, kuma aka kammala shi a shekarar 1989. Turawa ne s**a Gina 🤗

01/04/2026

Emoji's Ɗin Ka Guda Uku Na Farko Su Za Su Nuna Yanayin Da Kake Ciki.
Nidai :😳😪🤭

01/04/2026

Yadda zakayi Post a FACEBOOK yaje VIRAL 👇🏻👇🏻

01/04/2026

Yadda zaki kare kanki daga sharrin samari masu chatting din banza tsakar dare
👇 👇 👇

01/04/2026

Yanxu tsautsayi yasa akaika gidan Mahaukata 😂

Yaza ayi ka sanar dasu lafiyanka lau 😂😂
Muje comment section 😂

Address

Kaduna South

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Suleiman Mohammed Auwal posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category