Dauda ahmad

Dauda ahmad Kazimiyya

13/07/2025

Farashin Kayan Gona A Kasuwar Giwa Ta Jihar Kaduna A Yau Lahadi

06/07/2025

Masara 46/47/48k

Dawa 47/48k

Waken soya 83/85k

Farin Wake Misra 93/95k

Farin Wake Zapa 95/100k

Farin Wake Kananu 110/112k

Shinkafa 45/46k

Dauro 61/62k

Allah Ubangiji Ya H**e Ma Kowa Abun Siya Amin

13/07/2025

Give me a good caption of this pic. 10k for the best caption

13/07/2025

WATARANA ALLAH YA TAMBAYI MALA'IKAN MUTUWA😭

Shin baka taɓa yin kuka ba a yayin da kake karɓar ran Ɗan Adam?

Sai mala'ikan yace:

Nayi kuka sau ɗaya, nayi dariya sau ɗaya sannan na firgita sau ɗaya 😢

Sai Allah Yace masa:

Me ya baka dariya ne?

Sai yace: abunda ya bani dariya shine, naje karɓar ran wani mutum sai na iske shi yana cewa mai yi masa takalmi: ka kyautata ƙirar takalman nan, ka ƙira su yadda zan saka su har tsawon shekaru biyar 😢

Sai nayi dariya na ɗauki ransa tun bai saka su ba koh sau ɗaya 😭

Sai Allah Yace masa: toh me yasa ka kuka ya kai mala'ikan mutuwa?

Sai yace:

Abunda ya sakani kuka shine: watarana naje karɓar rayuwar wata baiwar Allah wacce take ita kaɗai a cikin wani babban jeji, da naje sai na iske ta tana haihuwa sai na jira har ta haihu sannan na ɗebe ran nata 😭
Sai kukan jaririn da na bari a jejin shi kaɗai baya da wanda zai kula shi ya sakani kuka 😭😭😭

Sai Allah Yace masa: toh me ya firgitar da kai?

Sai yace: abunda ya firgitar dani shine:

Watarana naje karɓar rayuwar wani malami daga cikin bayin ka sai na iske haske yana fita daga ƙofar ɗakinsa.

Duk lokacin da na kara kusantar ɗakin sa sai hasken nasa ya haska ya mayar dani, sai abun ya firgita Ni 😭

Sai Allah Yace masa: Ya kai mala'ikan mutuwa shin kasan waye wannan mutumen da hasken sa ya firgitar dakai, kasan waye Shi???

Sai yace: A'a!

Sai Allah Yace masa: Wannan mutumen da hasken sa ya firgitar dakai shine Ɗan yaron matar nan da ka ɗauke ranta a jeji ka bar shi shi kaɗai bbu mai kula dashi ✍️

Na kula dashi, na bashi kariya har ya zamo abunda ya firgita ✍️

LA ILAHA ILLALLAH 😭😭😭

TABBAS SHA'ANIN UBANGIJI DABAN YAKE 😭

YA UBANGIJI KAYI MANA SAUQIN FITAR RAI 😭😭🙏

YA ALLAH KA KULA DAMU KUMA KA SHIGA LAMURAN MU KAMAR YADDA KA SHIGA LAMURAN WANNAN JINJIRIN 🙏😭😭

Idan labarin yayi tasiri a gareka kaima kayi sharing saboda 'yan uwa su amfana 🙏

Our CommunityWATARANA ALLAH YA TAMBAYI MALA'IKAN MUTUWA😭

Shin baka taɓa yin kuka ba a yayin da kake karɓar ran Ɗan Ada

13/07/2025
02/07/2025

LISSAFIN TAURARI DAKE SHIGA DA FITA A KOWACCE RAN.
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على سيدنا محمد واله وسلم.

A cigaban karatunmu na hisabi ga masu koyo tun daga tushe, in sha Allah yau zamu fara tsllakawa karatun falak wato Taurari. Domin shi ilimin hisabi rassara ne dashi.
Duk wayewar garin Allah a tauraron da zai ja ragamar taurarin wannan rana, kuma cikin kaddarawar Allah zai kowanne zai tsaya sa'a daya kafin ya matsa wani ya shiga.
Tauraron Shamsu (Sun)
Tauraron Qamar (Moon)
Tauraron Murikh (Mars)
Tauraron Udarid (Mercury)
Tauraron Mushtary (Jupiter)
Tauraron Zahara (Venus)
Tauraron Zuhal (Saturn)
هو الذي جعل الشمس ضياء والقمر نورا وقدره منازل لتعلموا عدد السنين والحساب ما خلق الله ذلك إلا بالحق يفصل الآيات لقوم يعلمون ...
1- RANAR LAHADI.
TAURARON SHAMSU ne yake mulkin ranar, kuma sa'idin taurarone wanda ake ayyuka masu kyau a lokacinsa. Shine yake fara aiki a ranar lokacin da rana ta fito 06:00am, kuma sa'a daya zaiyi ya fita wani ya shiga.
-Zahra 07:00am
-Uddarid 08:00am
-Qamar 09:00am
-Zuhal 10:00am
-Mushtari 11:00am
-Murikh 12:00pm
-SHAMSU 01:00pm
-Zahra 02:00pm
-Uddarid 03:00pm
-Qamar 04:00pm
-Zuhal 05:00pm
-Mushtari 06:00pm
-Murikh 07:00pm
-SHAMSU 08:00pm
-Zahra 09:00pm
-Uddarid 10:00pm
-Qamar 11:00pm
-Zuhal 12:00pm
-Mushtari 01:00am
-Murikh 02:00am
-SHAMSU 03:00am
-Zahra 04:00am
-Uddarid 05:00am

2- RANAR LITININ.
TAURARON QAMAR ne yake mulkin ranar, kuma sa'din taurarone da ake ayyuka masu kyau alokacinsa kamar fitar da hatimai da sauran ayyukan neman sauki da budi. Shine yake fara aiki a ranar lokacin da rana ta fito 06:00am
-Zuhal 07:00am
-Mushtari 08:00am
-Murikh 09:00amm
-Shamsu 10:00am
-Zahra 11:00am
Uddarid 12:00am
-QAMAR 01:00am
-Zuhal 02:00pm
-Mushtari 03:00pm
-Murikh 04:00pm
-Shamsu 05:00pm
-Zahra 06:00pm
Uddarid 07:00om
-QAMAR 08:00pm
-Zuhal 09:00pm
-Mushtari 10:00pm
-Murikh 11:00pm
-Shamsu 12:00am
-Zahra 01:00am
Uddarid 02:00am
-QAMAR 03:00am
-Zuhal 04:00am
-Mushtari 05:00am

A darasi na gama zamu dora da taurarin ranar talata da lar

02/07/2025

Iyakar Najeriya Da Nijar ta Bangaren Kauyen Dole-Kaina Jihar Kebbi. Iyakar Najeriya da jamhuriyar Nijar ta bi ta Dole-Kaina, wanda rabin garin na jihar Kebbi ta Najeriya, yayin da daya ya fada cikin jihar Dosso ta Nijar. "Su na magana da Hausa, Turanci, Faransanci da Zarma a Kauyen.

Address

Kwana
Kaduna South
07088614063

Telephone

+2347088614063

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dauda ahmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category