24/11/2023
RAIDORE
Sunan da akafi Sanin Shi dashi Kenan Amma Yana da Sunaye Masu Yawa da Hausa Kamar
RAI-RAI, SANGA-SANGA, LAFIYA DUBU, RAI Da dai Sauran Sunayen
Raidore Tsiro ne Mai Albarka Dake Dauke da Sanadaran Dake Yaqar Cututtuka a Jikin Dan Adam Irin su
POTASSIUM, PROTEIN, IRON, MAGNESIUM, VITAMIN C, K, D, E, B, A, CALCIUM, ARTHRITIS, RIBOFLAVIN, Da Sauran Sanadaran Masu Ya
Ana Amfani da GANYEN RAIDORE, Da SAIWAR SHI, Da FUREN SHI, DA BAWON SHI, Da YAYAN SHI, HARDA ITACEN RAIDORE ANA MAGANI
GA KADAN DAGA MAGUNGUNAN DA RAIDORE YAKE YI 👇👇👇👇👇👇
OLSA
A Sha Garin Ganyen Raidore A Kowanne Irin Abin Sha Amma ba Mai Tsami ba Kuma ba Mai Gas ba Rabin babban Cokali Sau daya a Rana Taswon Mako Ukku, Zaa Warke daga Ko Wace Irin Olsa
CIWON ZUCIYA
Ayi Shayin Ganye Raidore Ana Sha da Zuma Sau Biyu A Rana Zaa Sami Lafiya
QARFIN MAZA
A Soya Yayan Raidore Sama-sama Amaida Su Gari A riqa Sha a Ruwan Dumi Asa Zuma , Zata Qara Kauri da Tsayi
H.I.V
A Dafa Raidore Gabadayan Shi Ganye da Saiwa da Furen Shi Babban Kofi Sau daya A Rana, Kwayar Cotar Baza Ta Sami Yin Galaba Ajiki ba
CIWON HANTA
A Kwa6a Garin 'Ya'yan Raidore da Zuma kimanain Lita 1 Kulun Asha Cokali Daya da Safe Daya da Yamma Zaa Warke daga Ciwon Hanta
MALARIA
Zazzabin Maleriya a Dafa Ganyen Raidore Asha Sau Biyu A Rana Ayi Surace da Wanka Zaa Sami Lafiya
SANYI MARA
Adafa Saiwar Raidore da Jar Kanwa Asha Yana Maganin Sanyi Mara (Amma kar Ashashi da Zafi)
WARIN BAKI
Mai Fama da Matsalar Warin Baki Ya Dafa Raidore da Dan Gishiri Kadan Ya Riqa Kuskure Baki Da Ruwan Sau 2 a Rana Sati 2, Zai Rabu da Warin Baki
COWON HAQORI
Yin Asuwaki da Itacen Raidore Yana Maganin Ciwon Haqori Kuma Yana Rigakafin Kamuwa da Ciwon Haqori
CIWON QODA
A Dafa Yayan Raidore A Tace Ruwan Asha Qaramin Kofi Sau Daya a Rana Mako 4 Zaa Sami Lafiya
AMAI
Shan Ruwan da1aka Jiqa Saiwar Raidore Yana Tsaida Amai
TSUTSAR CIKI
A Dafa Yayan Raidore Asha Qaramin Kofi Sau Daya A Rana Kwana 3
HAWAN JINI
Shan Shiyin Furen Raidore