12/04/2026
❄️🔥 CUTAR SANYI: BARAZANA GA LAFIYAR JIKI! 🔥❄️
Mutane da yawa suna daukar “sanyi” a matsayin karamar matsala…
Amma gaskiya ita ce, idan aka yi sakaci da ita tana iya haifar da manyan matsaloli a jiki!
🚨 ALAMOMIN CUTAR SANYI:
Zubar ruwa daga gaba (farji ko azzakari)
Jin kaikayi ko zafi a al’aura
Warin da ba dadi
Jin zafi yayin fitsari ko saduwa
Ciwon mara ko baya
Rashin jin dadi a jiki gaba daya
⚠️ MATSALOLIN DA SANYI KE HAIFARWA:
Toshewar mahaifa (a mata)
Rashin haihuwa
Rage karfin mazakuta (a maza)
Zubar jini ba daidai ba
Yaduwar infection zuwa wasu sassan jiki
Matsalar fitsari mai tsanani
❗ ME KE JAWO SANYI?
Rashin tsafta
Yin jima’i ba tare da kariya ba
Canjin hormone
Amfani da kayan wanke jiki marasa kyau
Jinkirin neman magani
💡 YADDA ZAKA KARE KANKA:
Ka kula da tsaftar jikinka sosai
Ka guji jima’i mara kariya
Ka rika shan ruwa sosai
Ka guji amfani da sinadarai masu cutarwa a al’aura
Ka nemi magani da wuri idan ka ga alamomi
🩺 MUHIMMI:
Kar ka dauki sanyi wasa! Da wuri ake magance shi cikin sauki.
📩 Tuntube mu yanzu domin samun ingantaccen magani na sanyi wanda zai taimaka maka ka dawo lafiya da yardan Allah whp number 07025185899 ko kira
Doctor lafiya
Abin sadakar gidan mu baya huce 5000 akan ko wani irin cuta
Follow 👉 Doctor lafiya