Danbade Islamic and traditional medicine clinic

Danbade Islamic and traditional medicine clinic We treat all kind of ailment all type of sickness with traditional and prophetic medicine

08/06/2025
07/06/2025

MAI TATSINE, BOKO HARAM AND CAN: THE BITTER TRUTH“Marwa Maitatsine, was a Christian until his death!!Back in 1954, there were a series of meetings by the highest body of Christian associations in northern Nigeria, in Jos, when I happened to be the secretary, taking the minutes of that meeting. (Th...

07/06/2025
INA WAYANDA ALLAH YA JARABTA DA CIWON ISTIMNA'I SUNKASHE KUDI HARYANXU BASU DACEBA, DAN ALLAH KU JARRABA AMPANI DA MAGAN...
28/05/2025

INA WAYANDA ALLAH YA JARABTA DA CIWON ISTIMNA'I SUNKASHE KUDI HARYANXU BASU DACEBA, DAN ALLAH KU JARRABA AMPANI DA MAGANIN DR DAN BADE
IN SHA ALLAHU MUNADA MAGANIN TA GUARANTEE KUMA KO TA SHAFI KWAKWALWARKA.
KO TAKASHE MAKA MANI BAKA HAIFUWA
KO KANAJIN ABU YANA YAWO AJIKINKA
KO TASA KARAME
KO RUWA NA FITA AGABANKA
KO TASA GABANKA YAZAMA KARAMI
KOTASA MAKA SAURIN INZALI
YAWAN CIWON KAI DA CIWON JIKI
RASHI FAHIMTAR KARATUN
KO TASA MAKA RASHIN SHA'AWA
DA SAURAN MATSALOLIN DA TAKE IYA SAWA, IN SHA ALLAHU ZA'ADACE
MUNA NO53 ASHESHU STREET LAYIN KANSILA MANDO KADUNA
KIRA KO WHATSAPP
08030786122, 07066584885

DAGA DR JB HARUNA DAN BADE. THE RESPIRATORY SYSTEM, KO MAJIBINTAR NUMPASHIMajibintar numpashi wato respiratory system ta...
27/05/2025

DAGA DR JB HARUNA DAN BADE. THE RESPIRATORY SYSTEM, KO MAJIBINTAR NUMPASHI
Majibintar numpashi wato respiratory system takunshi duk hanyoyin shakar iska wato numpashi har zuwahuhu, a inda daga huhu takan isa zuwa aljihun huhu wato (sacs) inda daganan zata danyata kuma ta garwaya da jini, sannan tashiga hanyoyin jini. Itakuwa gurbatacciyar isaka wato ( waste carbon dioxide) sai ta dawo chikin huhu don turota waje ta hanyar dawo da numpashi.
Kamar yadda ko wace gaba takan kamu da ciwo itama MAJIBINTAR NUMPASHI wato respiratory system takan kamu da ciwo
Alamomin cututtukan manumpasa wato respiratory system
1 atishawa (sneezing)
2 shakewa (stuffiness)
3 hadiya da kyar (sore throat)
4 tari (cough)
5 numpashi sama sama (wheezing)
6 ciwon kirji tari maijini da sauransu
Akanyi gwaje gwaje Dan gane irin cutar da mutum yake fama dashi kamrsu pneumonia, asma, tuberculosis da sauransu.
Dan Neman karin bayani ko magani akan abunda ya shafi jinkin Dan Adam
ATUNTUBI DR JB HARUNA DAN BADE
08030786122 07066584885
KO ADDRESS NO53 ASHEHU STREET MANDO

Address

NO, 53 ASHESHU Street LAYIN KANSILA MANDO KADUNA
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 20:20
Tuesday 09:00 - 20:20
Wednesday 09:00 - 20:20
Thursday 09:00 - 20:20
Friday 09:00 - 20:20
Saturday 09:00 - 20:20
Sunday 09:00 - 20:20

Telephone

+2348030786122

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Danbade Islamic and traditional medicine clinic posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Danbade Islamic and traditional medicine clinic:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram