Yahya yunus

Yahya yunus wannan shafi munyishine dan mukaru da juna ta hanyoyi da ban da ban zamu cikgaba da kawo muku magun guna kala Kal na Islamic in Sha allah

28/06/2025

Wato idan har bakisan rufaidan ki su lalace kuma bakisan jikin ki ya lalace, kuma kinason koda yaushe ki kasance cikin ni'ima, to tabbas ki maida sabaya yazama abun cikin ki,

wannan shine kawai mafuta idan nace rufaida ina nufin nono to ki maida sabaya yazama abokin rayuwarki

Zaki gode min insha allah

Pls ayi share sabuda sauran yan uwa su amfana

12/05/2025

Yau zan bada maganin ciwan sanyi fisabilillah domin na lura mata da yawa suna fama da wannan matsalam .

Kayan da zaki nema wajan wannan hadin sune kamar haka

Tafarnuwa
Furan albabanaj
Turmeric
Cardamom
Hulba
Na.a na.a
Raihan

Wannan kayan zaki nema saiki hada waje daya saiki dinga diban karamin cokali kinasha safe da yamma insha allah duk wata matsala na ciwan sanyi zaki rabu dashi

Kuyi share domin sauran yan uwa su amfani da wannan bayanin

30/04/2025
30/04/2025
30/04/2025
30/04/2025
30/04/2025
30/04/2025
30/04/2025

(PVS) p***s varicocele shaft

Da hausa MAZANTAKA Itace babbar jijiya wanda ta rabu zuwa sassa biyu na testicles wato ƴaƴan marena,

Ko baka taɓa aure ba ya kamata kasan wannan babu wata jijiya me muhimmanci a gaban namiji sama da ita, lokacin da s***m ya taru a tsakankanin testicles da wannan jijiyar zaka iya control ɗinsa har zuwa lokacin da kakeson fitowarsa, idan har ka kasa wannan to akwai rauni ajikinta,

Hallau da wannan jijiyar kake iya sarrafa gabanka yanda kakeso sabanin haka shima akwai raunin ta,

MA********ON wannan jijiyar ke fara kassara ta yanda har ƙwaƙwalwarka saita taɓu,

Ka taba ganin wanda yake bukatar kusanta ga felling amma gaban yaƙi motsawa, to ka faɗa masa wannan ne matslar sa,

Ƴaƴan habba rabin cokali,
Asuwakin mata
Rabin tsinke,
Ƴaƴan citta rabin cokali,

Kayi shayinsu a kallah sau uku a sati, ka jira sauran bayani na tafe....

*Dr_Yahaya*

30/04/2025

Da yawan mata suna korafin basa samun gamsuwa wajan maza jan su lokacin da ake jima i

To yau zan baku wani hanya wacce zaku iya hadama oga insha allah za a samu canji

Kayan hadin da ake bukata

1. Yayan habbatusauda
2. Asuwakin mata
3. Citta
4. Ruman kadan

Kidinga tafasawa kina bashi yana sha safe da yamma

Insha Allah komi zaiyi normal dimin kuwa sai yazo yana kureki

Domin irin samun wannan hadin kala kala kubimu ta cikin WhatsApp group din

Ko kuma kuyi following na wannan page din sannan kuyi share domin sauran yan uwa su amfana

30/04/2025

Ki samu KANINFARI da MINANNAS saiki sanyasu cikin kofi ki zuba ruwa mai kyau, kibarsu akalla suyi kwana daya a jike yadda sinadarin jikinsu zai sauka cikin ruwan.

Daga nan saiki Samo LEMONTSAMI mai ruwa mai kyau, shima ki matseshi sannan ki cire kwallayensa ki zubar, Ki dauki ruwan lemon tsamin ki zuba cikin zuwan Minannas da Kaninfari bayan kin tace ruwan nasu.

Saiki Samo ZUMA mai kyau itama, saiki zuba cikin ruwan ki juya sosai, idan ya hade saiki sha sanda kika shirya.

Karkisha in baki shirya ba. Wannan hadin Sunansa Bomb.

Kuyi share domin sauran yan uwa su amfana sannan kuyi following domin samun sabbin darasi

Dr Yahaya
Alma'ruf Islamic

Address

No:5 Abakwa Kaduna
Kaduna
1234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yahya yunus posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram