Gyaran Jiki

Gyaran Jiki Respecting Each others
Ko bibiyemu domin samun sinadaran gyaran jiki dana gashi masu inganta lafiya batare da illaba, Kuma Muna Saida maganin sanyi

07/09/2025

Idan baki raina 600 ba kullum kimin magana ta WhatsApp
Ga video Nan Kuga yadda abin yake
09168983221

04/09/2025

Shin idan anayi dilka dagaskene baa shiga rana?
๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

29/08/2025

Looking for skilled web developers, especially those with blockchain experience and open to accepting crypto payments. If you're a fit or know someone who is, kindly DM me.

28/08/2025

Don Allah
kumana bayanin lamarin ku6ewa
wajen niima nidai nakasa fahimta
Dafawa akeyi ko Kuma adanyarta
Akesha

Wacce ta tayani aiki sosai nata zaifi yawa wacce ta tsaya danna waya Aikam kadan zan Bata
27/08/2025

Wacce ta tayani aiki sosai nata zaifi yawa wacce ta tsaya danna waya Aikam kadan zan Bata

Kinayin fura dakan ki ko kullum sai oga yaje gida ake kawo miki?
27/08/2025

Kinayin fura dakan ki ko kullum sai oga yaje gida ake kawo miki?

Kin iya manja kodai koyaushe Dana kasuwa k**e Miya
25/08/2025

Kin iya manja kodai koyaushe Dana kasuwa k**e Miya

25/08/2025

Kin ta6a fuskantar yarfi acikin taro kunajin kanki Yana kaikayi kika kasa matsewa Saida kika Sosa Kwantar da hankalinki ...
17/08/2025

Kin ta6a fuskantar yarfi acikin taro kunajin kanki Yana kaikayi kika kasa matsewa Saida kika Sosa
Kwantar da hankalinki munada mafita oil ne muke ce Masa formula 10 don yasamu ingattat tun sinadarai da zasu gyara miki shi su kashe dandruff kuma yadinga tsawo yadaina cushewa
09168983221

14/08/2025

โœจ Shawarar Gyaran Jiki na Yau โœจKi kula da jikinki kamar yadda k**e kula da zuciyarki. Lafiya da kyau suna tafiya hannu d...
11/08/2025

โœจ Shawarar Gyaran Jiki na Yau โœจ

Ki kula da jikinki kamar yadda k**e kula da zuciyarki. Lafiya da kyau suna tafiya hannu da hannu. Ga wasu matakai masu sauฦ™i da zaki iya fara dasu:

๐ŸŒฟ Yawaita amfani da sinadarain gyaran fata (kamar turmeric, coffee, lemon da zaitun)
๐Ÿ’ง Sha ruwa mai yawa domin fata ta zama laushi da haske
๐Ÿงผ Dinga amfani da scrub sau 2 a sati domin cire mataccen fata
๐Ÿ›€ Yin steam ko turaren fuska domin bude pores da fidda datti
๐Ÿ’ค Barci mai kyau domin fata ta huta
โค๏ธ Kar ki manta da sunblock idan zaki fita rana

Ki kasance mai kula da kanki โ€“ domin gyara daraja ce!

Address

Jama A Road
Kaduna

Telephone

+2349168983221

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gyaran Jiki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram