AURE KO SAKII

AURE KO SAKII MASHA ALLAH
MASHA
ALLAHUAKBAR

22/05/2026
22/05/2026

Zaka iya siyar da wayarka📱
wadda kake chatting ka yiwa budurwarka dinkin sallah😎?

22/05/2026

Kyautatawa tana kara dankon Soyayya💞

MAZA KU KIYAYE DOKOKIN ALLAH AKAN MATANKU...Ku sani duk abin da kuka aikata masu Allah yana kallon ku kuma zaiyi muku hi...
22/05/2026

MAZA KU KIYAYE DOKOKIN ALLAH AKAN MATANKU...
Ku sani duk abin da kuka aikata masu Allah yana kallon ku kuma zaiyi muku hisabi akan duk abin da kuka aikata akan su walau mai Kyau ko akasin hakan.

19/05/2026

Babban kuskuren da zakuyi Arayuwa shine ku zabi zama da mutumin da kasan baya sonka wai dan kawai kana sonsa🙏

17/05/2026

AURE DADI 🛌

INA MASU IDANU DABBOBI NAWA KA GANI CIKIN HOTAN NAN.
17/05/2026

INA MASU IDANU
DABBOBI NAWA KA GANI CIKIN HOTAN NAN.

12/05/2026

Babbar Ni’imar Dake Cikin Gidan Al-jannah Acikinta Akwai Annabi
Muhammad(S.A.W) 🥰

ANYA BA SON ZUCIYA A LAMARIN NAN KUWA😴
12/05/2026

ANYA BA SON ZUCIYA A LAMARIN NAN KUWA😴

DARASI KAN RAYUWA✨Rayuwa tana zuwa ne da jarabawa. Amma kowace jarabawa dama ce ta nuna hakuri kuma kowane lokaci na hak...
10/05/2026

DARASI KAN RAYUWA✨
Rayuwa tana zuwa ne da jarabawa. Amma kowace jarabawa dama ce ta nuna hakuri kuma kowane lokaci na hakuri akwai sakamakonsa mai girma. Allah ya sanya mu cikin bayinsa masu hakuri🙏🙏

Ko Saki

Address

Zaria
Kaduna
AURE

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AURE KO SAKII posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share