Mal Aminu

Mal Aminu Alhamdulillah Masha Allah🙏

SIRRIN JEFA SOYAYYA NAN TAKE!!!     INA WANDA YAKESO BAA SONSA? INA WANDA YAKESO AZO ACE ANA SONSA? INA WANDA YAKE MATUK...
18/04/2026

SIRRIN JEFA SOYAYYA NAN TAKE!!!
INA WANDA YAKESO BAA SONSA? INA WANDA YAKESO AZO ACE ANA SONSA? INA WANDA YAKE MATUKAR SON WANI YA RASA YADDA ZAIYI? KU DAURE KU AIKATA WANNAN SIRRIN WLH ZAKU BADA LABARI.
GARGADI
BANYI IZININSA GA WANDA BAIYI SHARING POSTING DINA ZUWA GROUP BIYAR BA KUMA BAIYI COMMENT DA SALATIN ANNABI BA.
YADDA AKEYI
ANA RUBUTA WANNAN SIRRIN KAFA UKU A JIKIN FARAR TAKARDA ASA SUNAN WANDA ZAA MALLAKE A INDA AKA BUDA SAI A NADETA DA FARIN ZARE SAI A RATAYE TA A KOFAR DAKI YADDA ISKA ZATA DINGA KADATA SAI A DAKA FURA AYI SADAKA WLH WLH WLH KOWA KAYIWA WANNAN KA GAMA DASHI HAR ABADA. WANDA BAZAI IYABA ZAMU IYA YI MASA WANDA YA GWADA BAI DACEBA YA KIRANI.
NAYI IZININSA GA WANDA YAYI SHARING POSTING DINA ZUWA GROUP BIYAR KACAL SANNAN YAYI COMMENT DA SALATIN ANNABI

18/04/2026

SIRRIN FARINJINI DA KWARJINI DA ƊAUKAKA DA KARƁUWA AGURIN JAMA'A MAZA DA MATA MANYA DA YARA MUJARRABI SAHIHI INSHA ALLAHU 1-1-2026
بسم الله الرحمن الرحيم وصلي الله على النبي الكريم
Gameda Farinjini Da kwarjini Da ɗaukaka Da karɓuwa agurin jama'a maza da mata manya da yara Yazamo Cewa Duk inda Mutum Yashiga Asaurareshi kuma Agirmama shi Sirrine Mujarrabi Mai ƙarfin Gaske Insha Allahu
👇🏻👇🏻👇🏻
Za'arubuta Hatimi Ƙafa 3 Sai Awanke Asha Da Zuma Sai Aroƙi Allah Buƙata Sannan Idan Ankammala Aikin Sai Ayi Sadaukar Waina To Za'asamu Biyan Buƙata Insha Allahu

Izini Salatin Annabi 10 Da Sharin Zuwa group 7

Dan Neman Ƙarin Bayani WhatsApp And Telegram Ko Kira
07045496352

MAGANIN DAURIN BAKI In kana tafiya kuma kana tunanin haduwa da wasu azzalumai  ko wata halitta mai shizo k**ar maciji da...
01/04/2026

MAGANIN DAURIN BAKI

In kana tafiya kuma kana tunanin haduwa da wasu azzalumai ko wata halitta mai shizo k**ar maciji dadai duk wani abu mai bude baki yayi shizo ko mai magana to indai kun hadu Allah bazai baci damar bude bakiya yayi maka maganaba ko shizoba to wannan sirrin dayawa masu shiga daji sunson da wannan

indai kafita kasamu lillikin kargo wanda bai bude bakiba guda 7 kawai ka taunasu kahadiye ruwan to wlh wlh wlh duk inda kashiga indai akwai masu niyar zaluntarka Allah bazai basu ikon yimaka magana wlh
mai karatu ko yenzu ka goda kaga ikon Allah

izinin wannan sirrin ayiwa Annabi salati kuma a tura zuwa group 7

01/04/2026

MAGANIN TARI KOWANNE IRI

Ana samun sassaken kukkuki a wanke a dafa da ruwa sosai ya dahu.

Ana shan karamin kofi da safe karamin kofi da dare ga babban kenan.

Yaro kuma Rabin karamin kofi safe da dare tsawon sati 2.

Masu bukatar hadadden
Akira 07045496352

01/04/2026
01/04/2026

MAGANIN KARATU ko haddar karatun boko ko na allo

GA yadda ake yinsa ana rubuta wannan hatimin kafa 1 kacal

Ana sha kafin akwanta bacci har zuwa kwana 3 ko 7 insha Allah indai rashin gane karatu ne angama wllh kowanene babba ko karami kowa Yana iya shansa

Nayi izini gawanda yayi like da salatin annabi dakuma share zuwa group 5 domin yan'uwa su amfana

GA MASU BUKATA TUNTUBEMU:
WhatsApp:ko Kira 07045496352

01/04/2026

MAGANIN QARFIN MAZAKUTA

Duk Wanda yake da matsalar rashin lafiya na ciwon karfin mazakuta da kuma raunin mazakutan da sauransu, to Duk lokacinda kashirya zakaje kuyi kwanciyar Aure da matarka to k**ar kimanin awa Daya kokuma MINTI 30 kafin lokacin to asamu FUREN TUMFAFIYA guda biyu ko uku kataunashi kacinye kahadiye to insha allahu zaka sha mamaki yadda zakaji canjin da bakataba jinsa ba amman an fi son kasamu Wanda bai bude bakiba

izininsa ga Wanda yayi share zuwa group 3 domin wasu su amfana

Ga Masu son shiga group dinmu na WhatsApp
Ga link sai a shiga

👇👇
https://chat.whatsapp.com/Ggz2v9Mlysf1PPJh82fGdx

01/04/2026

MAGANIN KARFE NA YANKAN SHAKKU

ANARUBUTA wannan sunan allah ARRAHAMANU kafa 180
a farar takarda marar zane bayan
Karubuta sai kanade kakaima baduku
Yadinke maka karataya kokasa ajinka
Toh BADAI KARFE ba

Izzininsa ayi comment DA salatin Annabi s a w

Sannan ayi Shering zuwa group 5

Ga Masu son shiga group dinmu na WhatsApp
Ga link sai a shiga

👇👇
https://chat.whatsapp.com/Ggz2v9Mlysf1PPJh82fGdx

01/04/2026

MAGANIN NAKUDA MUJARRABI IN SHA ALLAHU IDAN MACE TANA FAMADA NAKUDA HAIHUWA TAYIWUYA

TO SAI arubuta WAN NAN SIRRIN>>> SUMMASSABILA YASSARA KAFA 41

01/04/2026

MAGANIN FITSARIN KWANCE

Za'a sashi a wuta idan ya k**a yanci sai a cire, mai fitsarin kwance sai yayi akai, wutar ta mutu. Ana dacewa in sha allah

Izini ayi share zuwa group 4

Call or whatsapp 07045496352

01/04/2026

MAGANIN MAYU MAI SAUKIN HADAWA

Ana samun wannan ciyawar da muka dora hotanta a kasa sunanta makasha ko amakasha ko dodon dawa ko kuduji duk sunanta ne ko wuta wuta. Ana samunta a gonar da ake shuka dawa kuma ta fi fitowa a jikin dawa, dan idan ta fito tana iya hana dawa fitowa yadda ya k**ata.

Ana samo ta a shanya ta bushe ayi garinta sai a bawa wanda mayu s**a k**a ya rika amfani da ita a kwai na kajin gida Ana soya masa yana ci.

Albarkacin Annabi (SAW) zai kubuta daga kamun mayu.

Idan kuma mutum yana hadawa yana ci maye bazai k**ashi ba da izinin Allah.

Ayi share domin wasuma su amfana

01/04/2026

Maganin Mallaka

Ga yadda ake yin aikin:

1. Ka samo kwallon tumfafiya guda daya, sai ka tsaga ta gida biyu.

2. Ka cire abin da yake k**ar auduga daga cikinta.

3. Barshi ya bushe sosai, sannan ka daka shi har ya yi laushi sosai.

4. Ka samu turaranka mai kamshi sosai, ka zuba wannan garin a ciki.

5. Yayin da kake amfani da turaren, kayi niyya da sunan wanda kake so ka mallaka.

Sannan, ka shafa turaren a jikinka.

Iznin wannan aikin a tura wannan sakon zuwa group uku sannan ayi like

Lura: Idan baka iya yin wannan aikin da kanka ba, sai ka tuntubemu

Haka kuma, wanda yake son wani aiki ko wani aikin taimako, sai ya yi mana magana ta WhatsApp: 07045496352

Muna nan don taimakawa.

Ga Masu son shiga group dinmu na WhatsApp
Ga link sai a shiga

👇👇
https://chat.whatsapp.com/Ggz2v9Mlysf1PPJh82fGdx

Address

Makarfi
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mal Aminu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share