Al-irham prophetic medicine

Al-irham prophetic medicine We are selling all kind of Islamic chemist product, such as: oilive oil, black seed oil, and so on, we also specialize in all kind of RUQYA.

10/09/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yusuf Ahmad Yusuf Kotirde, Usman Mohammed, Labaran Mukhtar, Khalid Ibrahim, Abakar Abakar Gorah

21/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Hassan Mansur Bello, Fatima Dandawo, Adamu Suleman

06/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Salisu Khalifa, Muhammad Baafugu, Zainab Abubakar

26/06/2024

We are welcoming our new members, feel free and ask your questions on evil spirit, spiritual sickness, or to contribute islamically and according to the teachings of the prophet Muhammad S A W.

26/06/2024

*ZIKIRAN SAFE DA YAMMA "ADDU'O'I".*

*أذكار الصباح والمساء*

💠أعوذ بالله من الشيطان الرجيم get {اللّهُ لاَ إِلَـهَ إِلاَّ هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ لاَ تَأْخُذُهُ سِنَةٌ وَلاَ نَوْمٌ لَّهُ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الأَرْضِ مَن ذَا الَّذِي يَشْفَعُ عِنْدَهُ إِلاَّ بِإِذْنِهِ يَعْلَمُ مَا بَيْنَ أَيْدِيهِمْ وَمَا خَلْفَهُمْ وَلاَ يُحِيطُونَ بِشَيْءٍ مِّنْ عِلْمِهِ إِلاَّ بِمَا شَاء وَسِعَ كُرْسِيُّهُ السَّمَاوَاتِ وَالأَرْضَ وَلاَ يَؤُودُهُ حِفْظُهُمَا وَهُوَ الْعَلِيُّ الْعَظِيمُ}.

💠بسم الله الرحمن الرحيم {قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ* اللَّهُ الصَّمَدُ* لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ* وَلَمْ يَكُن لَّهُ كُفُواً أَحَدٌ} بسم الله الرحمن الرحيم {قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِ* مِن شَرِّ مَا خَلَقَ* وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ* وَمِن شَرِّ النَّفَّاثَاتِ فِي الْعُقَدِ* وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ} بسم الله الرحمن الرحيم {قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِ* مَلِكِ النَّاسِ* إِلَهِ النَّاسِ *مِن شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ* الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ* مِنَ الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ}، (ثلاث مرات).

💠أصبحنا وأصبح الملك لله، والحمد لله، لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير، ربِّ أسألك خير ما في هذا اليوم وخير ما بعده، وأعوذ بك من شر ما في هذا اليوم وشر ما بعده ربِّ أعوذ بك من الكسل وسوء الكبر، ربَّ أعوذ بك من عذابٍ في النار وعذاب في القبر”، وإذا أمسي قال ذلك أيضًا: “أمسينا وأمسي الملك لله”.

💠اللهم بك أصبحنا وبك أمسينا، وبك نحيا وبك نموت وإليك النشور”، وإذا أمسى فليقل: “اللهم بك أمسينا، وبك أصبحنا، وبك نحيا وبك نموت، وإليك المصير”.

💠اللهم أنت ربي لا إله إلا أنت خَلَقتني وأنا عَبْدُك وأنا على عهدك ووعدك ما استطعت أعوذ بك من شر ما صنعت، أبوء لك بنعمتك علي وأبوء بذنبي فاغفر لي فإنه لا يغفر الذنوب إلا أنت”.

💠اللهم إني أصبحت أشهدك وأشهد حملة عرشك، وملائكتك وجميع خلقك، أنك أنت الله لا إله إلا أنت وحدك لا شريك لك، وأن محمداً عبدك ورسولك”، (أربع مرات).

💠اللهم ما أصبح بي من نعمة أو بأحد من خلقك فمنك وحدك لا شريك لك، فلك الحمد ولك الشكر”.

💠اللهم عافني في بَدَني، اللهم عافني في سمعي، اللهم عافني في بصري، لا إله إلا أنت، ا

22/06/2024

🌥 أذكار المساء 🌥🌅🌅🌥

كتيب صحيح الأذكار من كتب إمام السنة المحدِّث الألباني رحمه الله .


🌥 - ((أمْسَيْنَا وَأَمْسَى الْمُلْكُ للهِ، وَالْحَمْدُ للهِ، وَلاَ إِلَـهَ إِلاَّ اللهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَه, لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ، رَبِّ أَسْأَلُكَ خَيرَ مَا فِي هَذِهِ اللَّيلَةِ وَخَيْرَ مَا بَعْدَهَا، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ هَذِهِ اللَّيلَةِ وَشرِّ مَا بَعْدَهَا، رَبِّ أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْكَسَلِ وَسُوءِ الْكِبَْرِ، رَبِّ أَعُوذُ بِكَ مِنَ عَذَابٍ فِي النَّارِ وَعَذَابٍ فِي الْقَبْرِ)) .
(مختصر مسلم: 1894)

🌥 - ((إذا أمسى فليقل: اللَّهُمَّ بِكَ أَمْسَيْنَا وَبِكَ أَصْبَحْنَا، وَبِكَ نَحْيَا وَبِكَ نَمُوتُ، وَإِلَيْكَ الْمَصِيرُ))
(الصحيحة: 262) .

🌥 - ((اللَّهُمَّ أَنْتَ رَبِّي، لاَ إِلَـهَ إِلاَّ أَنْتَ، خَلَقْتَنِي وَأَنَا عَبْدُكَ، وَأَنَا عَلَى عَهْدِكَ وَوَعْدِكَ مَا اسْتَطَعْتُ، أَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا صَنَعْتُ, أَبُوءُ لَكَ بِنِعْمَتِكَ عَلَيَّ، وَأَبُوءُ لَكَ بِذَنْبِي، فَاغْفِرْ لِي؛ فَإِنَّهُ لاَ يَغْفِرُ الذُّنُوبَ إلاَّ أَنْتَ)) .
(مختصر البخاري: 2420)

🌥 - ((يَا حَيُّ يَا قَيُّومُ بِرَحْمَتِكَ أَسْتَغِيثُ, أَصْلِحْ لِي شَأْنِي كُلَّهُ, وَلاَ تَكِلْنِي إِلَى نَفْسِي طَرْفَةَ عَيْنٍ)) .
(صحيح الترغيب: 661)

🌥 - ((اللَّهُمّ عَالِمَ الْغَيْبِ وَالشَّهَادَةِ, فَاطِرَ السَّمَوَاتِ وَالأَرْضِ, رَبَّ كُلِّ شَيْءٍ وَمَلِيكَهُ، أشهد أن لا إله إلا أنت, أَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ نَفْسِي، وَشَرِّ الشَّيْطَانِ وَشَِرَْكِهِ, وَأَنْ أَقْتَرِفَ عَلَى نَفْسِي سُوءًا أَوْ أَجُرَّهُ إِلَى مُسْلِمٍ)) .
(صحيح الكلم: 21)

🌥 - ((اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْعَافِيَةَ فِي الدُّنْيَا وَالآخِرَةِ, اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْعَفْوَ وَالْعَافِيَةَ فِي دِينِي, وَدُنْيَايَ, وَأَهْلِي, وَمَالِي, اللَّهُمَّ اسْتُرْ عَوْرَاتِي وَآمِن رَّوْعَاتِي, اللَّهُمَّ احْفَظْنِي مِنْ بَيْنِ يَدَيَّ, وَمِن ْ خَلْفِي, وَعَنْ يَمِينِي, وَعَنْ شِمَالِي, وَمِنْ فَوْقِي، وَأَعُوذُ بِعَظَمَتِكَ أَنْ أُغْتَالَ مِنْ تَحْتِي)) .
(صحيح الكلم: 23),(صحيح ابن ماجه: 3135)

🌥 - ((لاَ إِلَـهَ إِلاَّ اَللهُ وَحْدَهُ لاَ شَرِيكَ لَهُ, لَهُ الْمُل

22/06/2024

NEMAMA YARA TSARIN ALLAH DAGA SHAIDAN.
Ya inganta daga Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama cewa yana nemama Hassan da Hussaini tsari, don haka ya zama hakkin 'ya'ya akan iyaye su dinga nema musu tsarin Allah.
Ana so uwa ko uba ya daura hannun sa na dama akan yaro, ya karanta masa:
1) Suratul Fatima
2) Ayatul Kursiyyu
3) Amanar rasulu
4) Suratul Ikhlas 3
5) Suratul Falaq 3
6) Suratul Nass 3
Se ya kara da wadannan addu'o'i:
1)أعيذك بعزة الله و قدرته من شر ما تجد و تحاذر sau bakwai
2) بسم الله الذى لايضر مع ٱسمه شيئ فى الأرض و لا فى السماء وهو السميع العليم sau bakwai
3)أستودعتك بالله الذى لا تضيع ودائعه. Se ka shafi kan yaron da dukkan jikinsa.

22/06/2024

TAMBAYA: MALAM! DON ALLAH AKWAI WATA HANYA DA AKE IYA GANE SIHIRI A SUNNANCE?
AMSA: YA TABBATA A HADISI CEWA WANI BAYAHUDE ME SUNA LUBAIDU BIN A'ASAM YAYIWA MANZON ALLAH SIHIRI, WANDA HAR TAKAI ANNABI BAI AIKATA ABU BA ZEYI TUNANIN YA AIKATA SHI, DAGA KARSHE ANNABI S.A.W, YA TASHI YAYI WATA SALLA DA NUFIN ALLAH YA BAYYANA MASA ABINDA KE DAMUNSA, BAYAN YA KWANTA BARCI YAYI MAFARKIN WASU MUTANE BIYU ƊAYA YA TSAYA WAJEN KANSA DAYAN KUMA WAJEN KAFAFUNSA, SE DAYA YA TAMBAYI DAN'UWANSA ME YA SAMU WANNAN MAUTUM SE DAYAN YACE SIHIRI AKAYI MASA , YACE WA YAYI MASA SIHIRI? YACE LUBAIDU BIN A'ASAM, YACE A INA AKA BINNE SHIRIN? YACE A RIJIYAR..........., TO WANNAN ITACE HANYA TA FARKO ANA KIRAN WANNAN SALLA SALATUL ISTISHFA'I, WATO MUTUM YA TASHI DA DARE YAYI SALLA RAK'A BIYU, KO HUDU, ( ABINDA YAYI NUFI) YA ROKI ALLAH YA BAYYANA MASA ABINDA KE DAMUNSA, IN SHA ALLAHU ALLAH ZE BAYYANA MASA.
@ KO KUMA MUTUM YA SAMO GANYEN MAGARYA GUDA BAKWAI, YA WANKE SU YA DANDAKA SU A TSAKANIN DUWATSU SE YA KARANTA
1) AYATUL KURSIYYU
2) AYATU MUSA
# Suratul A'araf, aya 118-122
anfal, aya 8
yunus, aya 81
Hud, aya 16
'i aya 18
shura aya 24
# Suratul Isra'i aya 139
saba aya 49
3) Suratul kafirun
4) Suratul ikhlasi ×3
5)Suratul Falaq×3
6) Suratun Nass ×3
Da niyyar idan sihiri akayiwa mutum Allah ya bayyana masa, to idan da sihiri mutam zeyi zazzaɓi
Ko wani irin amai da ba'a saba ganin irinsa ba, bayan mutum ya sha ruwan addu'ar sau uku, yayi wanka sau daya, wadannan sune hanyoyi na sunna, wallahu a'alamu.
Don karin bayani za'a iya samun mu a 08099659291
07069489066

19/06/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abdull Ibraheem, Zayyanu Khadir, Aslamiyya Assiddiq

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mahamadou Segou, Muhammad Bashir Sumayya, Yusuf A. Ahmad,...
29/05/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Mahamadou Segou, Muhammad Bashir Sumayya, Yusuf A. Ahmad, Danladi Danladi, Bello Alhaji Yau

20/08/2023

WASU DAGA DALILAN SHIGAN JINNUL ĀSHIQ JIKIN BIL ADAM.
1)Bude al'aura, wanda yakan faru a wasu halaye kamar haka:
A) Wata takan yi shigar tufafi masu bayyana tsaraici a gaban dressing mirror, ( ko wayar hannu, tana bidiyo) tana kai komo gami da girgiza jikin ta, tana alfahari da kirar da Allah yayi mata, tayu hakan na faruwa akan idon aljanin da ake kira Āmirul bait, ko wani aljani mai wucewa, sai ya fitinu da haka yayi sha'awar ta, kuma ya shiga jikin ta.
B) Ko kuma kwanciya da tufafi masu bayyana tsaraici a lokacin zafi, koma babu tufafin ba tare da ambaton Allah ba.
C) Ko Tarawa da iyali ba tare da ambaton Allah kafin hakan ba.
D) Ko shiga ban daki ba tare da ambaton Allah kafin shiga, da kuma ladubban shigan ba.
E) Ko cire tufafi don biyan bukata, ko chanjawa ba tare da ambaton Allah ba.

2) Aljani yakan shiga jikin mutum saboda wani kuskure ko laifi da mutam yayi masa bisa rashin sani, da nufin ramuwa, daga baya sai ya fitinu da sha'awarsa sakamakon hali daya daga halayn d s**a gabata sai ya koma son sa.

3) Akan turo ma mutum Aljani ta hanyar sihiri, shima daga baya ya koma son mutum so na sha'awa, sakamakon daya daga halayen da muka ambata a baya.

Domin karin bayani ana iya tuntubar mu a lambobin waya kamar haka:
07069489066/08099659291


Zamu fahimci cewa tsaraici babban ginshikine a wurin shigar jinnul Āshiq jikin mutum don haka akwai bukatar kulawa ta musamman akan rufe tsaraici don samun kariya.
EveryoneEveryone

Address

ATTAHIRU STREET BY LOKOJA Road RIGASA
Kaduna

Opening Hours

Monday 04:00 - 21:00
Tuesday 09:00 - 21:00
Wednesday 09:00 - 21:00
Thursday 16:00 - 21:00
Friday 04:00 - 21:00
Saturday 09:00 - 21:00
Sunday 09:00 - 21:00

Telephone

+2347069489066

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-irham prophetic medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Al-irham prophetic medicine:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram