Kargi Ridwan

Kargi Ridwan Experience is the best teacher

07/09/2025

Ya kunna Karatun Qur'ani kafin afara Tafsiri 😂 sai yafita siyan batir karatu na qarewa sai mukaji ana👂👂 "A Girgiza kwankwaso"😆

kargi ridwanÏts Müstàphà Yüsüp  ✍️🚨 Yau nazo da wata 'yar muhawawara da zamu tattauna sannan inason kubani amsa ta hanya...
10/09/2024

kargi ridwan
Ïts Müstàphà Yüsüp ✍️

🚨 Yau nazo da wata 'yar muhawawara da zamu tattauna sannan inason kubani amsa ta hanyar Comment.

Acikin Waɗannan yan wasan wane ɗan wasane kake ganin babu kamar shi a Real Madrid a ƙarni na 21 bayan Cristiano Ronaldo?

♦️Karim Benzema
♦️Sergio Ramos
♦️Luka Modric
♦️Toni Kroos

🚨💰 Yanzu haka Real Madrid ta dauki matsayi na farko a matsayin Ƙungiyar 'yan wasan kwallon kafa mafi tsada a duniya, aka...
10/09/2024

🚨💰 Yanzu haka Real Madrid ta dauki matsayi na farko a matsayin Ƙungiyar 'yan wasan kwallon kafa mafi tsada a duniya, akan kudi kimanin €1,34B [Transfermarkt].

Hala Madrid ✔️

Da Dumi Duminsa" Federico Valverde Ya Fashe Da Kuka A Dai-Dai Lokacin Da Dan Wasan Yaje Bude Wani T**i A Garinsu Wanda T...
10/09/2024

Da Dumi Duminsa" Federico Valverde Ya Fashe Da Kuka A Dai-Dai Lokacin Da Dan Wasan Yaje Bude Wani T**i A Garinsu Wanda T**in Aka Canza Masa Suna Zuwa FEDERICO VALVERDE ROAD" Ɗan Wasan Ya Nuna Matuƙar Farin Cikinsa Da Wannan Babbar Girmamawa Daga Yan Uwansa Yan Kasar Uruguay, 🇺🇾

Pep Guardiola: "Real Madrid ce kadai ke taka leda domin lashe gasar zakarun Turai, mu sauran kungiyoyi muna taka leda ne...
05/09/2024

Pep Guardiola: "Real Madrid ce kadai ke taka leda domin lashe gasar zakarun Turai, mu sauran kungiyoyi muna taka leda ne tare da kokarin lashe wa".

A HUKUMANCE" Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Ta Lashe Kyautar Kungiyar Kwallon Kafa Ta Maza Mafi Kyau A Duniya Ta S...
04/09/2024

A HUKUMANCE" Kungiyar Kwallon Kafa Ta Real Madrid Ta Lashe Kyautar Kungiyar Kwallon Kafa Ta Maza Mafi Kyau A Duniya Ta Shekarar 2023-2024,

Congratulations 🎊👏🏆

A HUKUMANCE: Jerin ƴan wasa 30 dake takarar Ballon d’Or 2024. Babu Lionel Messi ko Cristiano Ronaldo a cikin ƴan takarar...
04/09/2024

A HUKUMANCE: Jerin ƴan wasa 30 dake takarar Ballon d’Or 2024.

Babu Lionel Messi ko Cristiano Ronaldo a cikin ƴan takarar karo na farko tun 2003!

🇳🇴 Erling Haaland
🇪🇸 Nico Williams
🇨🇭 Granit Xhaka
🇺🇦 Artem Dovbik
🇩🇪 Toni Kroos
🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Jude Bellingham
🇪🇸 Ruben Dias
🇺🇾 Fede Valverde
🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Phil Foden
🇦🇷 Emiliano Martinez
🇧🇷 Vinicius Junior
🇪🇸 Dani Olmo
🇩🇪 Florian Wirtz
🇳🇴 Martin Odegaard
🇩🇪 Mats Hummels
🇪🇸 Rodri
🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Harry Kane
🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Declan Rice
🇵🇹 Vitinha
🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Cole Palmer
🇪🇸 Dani Carvajal
🇪🇸 Lamine Yamal
🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 Bukayo Saka
🇹🇷 Hakan Calhanoglu
🇫🇷 William Saliba
🇫🇷 Kylian Mbappé
🇦🇷 Lautaro Martinez
🇳🇬 Ademola Lookman
🇩🇪 Antonio Rüdiger
🇪🇸 Grimaldo

VELVERDE  Shine Dan Wasan Real Madrid Daya Tilo Wanda Yake Taimaka Wa Abokan Wasan Shi Ta Kowanne Bangare.👏Kalma Daya Ta...
04/09/2024

VELVERDE
Shine Dan Wasan Real Madrid Daya Tilo Wanda Yake Taimaka Wa Abokan Wasan Shi Ta Kowanne Bangare.👏

Kalma Daya Tak Akan Valverde

An yi wa Joan Martínez tiyata a gwiwa a yau ta hannun Manuel Leyes, kwararre daya da ya yi wa Courtois da Militão tiyata...
03/09/2024

An yi wa Joan Martínez tiyata a gwiwa a yau ta hannun Manuel Leyes, kwararre daya da ya yi wa Courtois da Militão tiyata. Ana sa ran zai iya komawa gida yau.

Victor Osimhen Wanda kungiyar kwollon kafa ta Napoli tabada shi zuwa Galatasry dake kasar Turkey amatsayin aro na shekar...
03/09/2024

Victor Osimhen Wanda kungiyar kwollon kafa ta Napoli tabada shi zuwa Galatasry dake kasar Turkey amatsayin aro na shekara daya

Harry Kane yana da kyautar dan wasan da yafi zura kwallaye a gasar Bundesliga da gasar zakarun Turai da kuma Yuro 2024. ...
03/09/2024

Harry Kane yana da kyautar dan wasan da yafi zura kwallaye a gasar Bundesliga da gasar zakarun Turai da kuma Yuro 2024.

Har ila yau, dan wasan na Ingila ya samu lambar yabo ta European Golden Shoe award 23/24, wanda aka bashi a Allianz Arena.

Address

Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kargi Ridwan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Kargi Ridwan:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category