Alkairat Herbal Medicine Center

Alkairat Herbal  Medicine Center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alkairat Herbal Medicine Center, Medical and health, Kaduna South, Kaduna.

Ga yadda zaka kore wall gecko (tsululuwa) daga Ι—aki ko wuri ta amfani da camphor (kafur), Dettol da baking soda πŸ‘‡βΈ»Yadda ...
15/02/2026

Ga yadda zaka kore wall gecko (tsululuwa) daga Ι—aki ko wuri ta amfani da camphor (kafur), Dettol da baking soda πŸ‘‡

βΈ»

Yadda ake hadawa

Abubuwan da ake bukata:
β€’ Kafur (camphor) – a nika shi ya zama gari
β€’ Baking soda – cokali 1
β€’ Dettol – cokali 1
β€’ Ruwa – kofi 1
β€’ Bottle mai feshi (spray bottle)

βΈ»

Hanyar hadawa:
1. Ka nika kafur ya zama gari sosai.
2. Ka zuba baking soda a cikin kofi.
3. Ka kara Dettol.
4. Ka zuba ruwa a ciki ka gauraya sosai.
5. Ka zuba hadin cikin spray bottle.

βΈ»

Yadda ake amfani da shi:
β€’ Ka fesa:
β€’ A bangon gida
β€’ A kusurwoyi
β€’ Kusa da kofa da taga
β€’ Inda gecko ke yawan fitowa

πŸ‘‰ A rika fesawa sau 1–2 a rana har sai sun daina zuwa.

βΈ»

Dalilin da yasa yake aiki:
β€’ Kamshin kafur yana hana gecko kusantowa
β€’ Dettol yana kashe Ζ™wayoyin cuta kuma yana kore su
β€’ Baking soda yana kara karfin hadin

βΈ»

⚠️ Lura:
β€’ Kada yara su sha ko su taba hadin
β€’ Kada a fesa kai tsaye a jikin abinci
β€’ A rufe baki da hanci idan kana fesawa sosai

MAGANIN CIWAN DAJIDangwala min like sannan kuyi shareπŸ‘‡πŸ‘‡ πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡Akwai mutane da suke fama da wan nan cinyar amma Sam ...
15/02/2026

MAGANIN CIWAN DAJI

Dangwala min like sannan kuyi shareπŸ‘‡πŸ‘‡ πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Akwai mutane da suke fama da wan nan cinyar amma Sam ba su san cewa itace ba yadda take a jikin mutum k**ar haka na farko tana yawan sa kumbirin ciki tana kuma sa yawan jin jiri k**ar zaka fadi wasu kuma tana fisu musu da qoraje a jiki sai yau ta magani abun yaqi warke wasu kuma tana sosu ci wan ido ko yawan ciwan konne mata kuma yana sa su ciwan nono kuma ciwan gaba duk yanayi ga maganin sa k**ar yadda kuke gani
πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»
kowanne kalane acikin wanda muke fada muku idan kukayi wan nan zaku warke In sha allah indai matsalar ciwan da jine to an qare

anazuwa asassako BISHIYAR 'DORAWA ko fararta ko bakarta duk dayane Amman idan zakaje kada katafida Gatari ko Fatanya ko Magirbi a a zakasamu DUTSENE mai kaifi komai tsini kata fiddashi kaje kowacce Rana kowanne lokaci kasassakota dayawa sai kazo gida kada keta to bayi dawahalar bushewa sai kasake dakashi yaza magari sai karinga shan wannan garin maganin acikin RUWA kocikin NONO kocikin KOKO kokuma KUNU idan kuma wajan yafashe sai karinga barba dawa akan ciwan to wannan sha yanzune maganin yanzu insha allahu

dawuri zaka warke wannan sirrine makyau ajarabashi agani

Allah yataimakemu amin summa amin

Yan uwa kar ku manta da yiwa annabi s a w salati

GA WANI DAFA'I NA BAKU FISABILILLAHKARYAR MAYEALJANIMATSAFIMAI JIFARKAMAI MAKA BINNEMAI MAKA SAMMUDADAI MUTUNBA SAI ALLA...
15/02/2026

GA WANI DAFA'I NA BAKU FISABILILLAH

KARYAR
MAYE
ALJANI
MATSAFI
MAI JIFARKA
MAI MAKA BINNE
MAI MAKA SAMMU

DADAI MUTUNBA SAI ALLAH

Dangwala min like sannan kuyi shareπŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡

Mun baku wannan sbd ynx kowa yasan lokacine da mayu da iska suke cutarwa yara hr manyan ma kan mu.

Tsarine Kuma Wargaza Asirine Ko Tsafi ko Kambun Baka.

MAGANIN TSARI DA KARIYAR JIKI

Wallahi Duk Irin Asirin Da Yake Jikinka Allah Zai War Ware Makashi nan take Insha Allahu.

Kuma Duk Irin Jifar Da Za Ayimaka Allah Zai Kareka Insha Allahu

Asami

(1)Kauchin Tsamiya
(2)Kauchin Kanya
(3)Saiwar Tumfafiya
(4)Ganyen Zurman
(5)Sassaken Tsamiya
(6)tazargade
(7)ganyen magarya

Ayi garin ganyen duka
Sai ahadesu wuri guda

Sai atofa musu Aayatul kursiyyu (77)

Sai Falaki da Nasi (77)

Sai Adakesu
Sai ya hade yazama daya adinga sha sau 1 arana idn da hali asha na wata daya maana ya k**a jiki.
Yara nasha mai ciki zata sha maza da mata ayi rigakafi.

Ayi Haka Nakwana (30)

To Wallahi Malam Duk Tsafin Mai Tsafi Allah Zai Kareka Daga Sharrinsa Inshaallhu
Bayan haka yana bude kofofin arziki, budewar harkoki, yana sa farin jini wajen al'umma.

Munyi Izini ga duk Wanda yayi comment da Salatin Annabi Kuma yayi share domin yan'uwa su amfana

Ajarraba Allah ya bada sa'a

Idan kana bukatar Haddaensa muna hadawa Kuma mu aika maka aduk inda kake Insha Allahu

Sirrin. gargajiya dake gyra br**st din mace Ya gyara fatar ya ciko dashi⸻🌸 Amfanin Hadin Nan Ga br**st(yanasa cika daga ...
15/02/2026

Sirrin. gargajiya dake gyra br**st din mace
Ya gyara fatar ya ciko dashi

βΈ»

🌸 Amfanin Hadin Nan Ga br**st(yanasa cika daga fatar)

Wannan hadin shinkafa, gero/sesame, fennel, hulba (fenugreek), habbatus sauda (black seed), dabino busasshe, kanumfari (cloves), kwakwa busasshiya, madarar f**a da ganyen zogale (moringa) yana taimakawa mata sosai idan ana shansa a matsayin kunu/pap ko abin sha.

🌿 Yadda yake taimakawa:
β€’ Yana taimakawa daidaita sinadarin mace (hormones)
Hulba, fennel, sesame, dabino da zogale suna tallafawa sinadarin estrogen wanda ke taimakawa cikar nono.
β€’ Yana kara cika jiki da nama mai kyau
Shinkafa, kwakwa, madarar f**a da dabino suna taimakawa rage zubewar nono saboda ramewa.
β€’ Yana kara yawo jini a jiki
Kanumfari da habbatus sauda suna taimakawa jini ya rika kai sinadaran gina jiki zuwa nono.
β€’ Yana kara taurin fata da hana sagging
Ganyen zogale yana dauke da vitamins A, C, E da antioxidants masu kara karfin fata.
β€’ Yana da amfani ga mata masu shayarwa
Hulba, fennel, zogale da dabino na taimakawa lafiyar nono da nonon uwa.

⚠️ Lura: Wannan hadin ba magani ba ne na gaggawa, amma idan ana shan shi akai-akai tare da tausa (massage), yana taimakawa nono ya zama mai tauri, cike da kyau.

βΈ»

🌱 Dalilin Kara Ganyen Zogale (Moringa)

Eh βœ… kara zogale yana da matukar muhimmanci

Amfaninsa:
β€’ Yana taimakawa sinadarin mace
β€’ Yana kara taurin fata
β€’ Yana hana faduwar nono
β€’ Yana kara lafiyar jiki gaba daya

πŸ‘‰ A busar da ganyen zogale, a nika shi ya zama gari.

βΈ»

πŸ₯„ Yadda Ake Amfani:
β€’ A nika duk kayan su zama gari
β€’ A dafa shi ya zama kunu/pap ko a hada da madara mai dumi
β€’ A sha sau 3–4 a mako
kunaso nakawo muku hadin man da zakushafawa br**st din bayan anyi wannan hadin kunun ,wanda zasu hadu suyu aiki tare domin samun nasara?

YANDA AKE AMFANI DASU1.zasu a hadin shayi abari yatafasa sosai ,yana sanya jiki yin dumi Amfanin sa ga jikin mata β€’ Tsaf...
13/02/2026

YANDA AKE AMFANI DASU
1.zasu a hadin shayi abari yatafasa sosai ,yana sanya jiki yin dumi Amfanin sa ga jikin mata
β€’ Tsaftace mahaifa (womb cleansing): Ana amfani da shi wajen taimakawa fitar datti bayan al’ada ko haihuwa.
β€’ Rage ciwon mara da ciwon al’ada: Yana taimakawa rage radadi da kumburi.
β€’ Ƙara jini: Kanumfari na taimakawa Ζ™ara jini da Ζ™arfafa jiki.
β€’ A gargajiya ana amfani da shi domin Ζ™arfafa sha’awa.
β€’ Yana taimakawa rage wari mara daΙ—i.
β€’ Gyara hormones: Ana cewa yana taimakawa daidaita hormones na mata.
β€’ Kariya daga kamuwa da cututtuka: Kanumfari na da sinadaran kashe Ζ™wayoyin cuta.
β€’ Taimakawa narkewar abinci: Yana rage kumburi da matsalar ciki.

Yadda ake amfani da shi (ta gargajiya)
β€’ A dafa ganyen da kanumfari a ruwa
β€’ A barshi ya huce
β€’ A sha kofi 1 safe ko yamma
β€’ A rika sha sau 2–3 a mako kara lafiya

πŸ›‘ YADDA ZAKI HADA SABAYA: SHARE βœ… Amfaninsa:1. Gyara nono 2. Gyara fata 3. Lafiya jarirai4. Ciko da mai rama5. Dauke ram...
13/02/2026

πŸ›‘ YADDA ZAKI HADA SABAYA:

SHARE βœ…

Amfaninsa:

1. Gyara nono
2. Gyara fata
3. Lafiya jarirai
4. Ciko da mai rama
5. Dauke rama gamai azumi
6. Samar da ingantacciyar lafiya na gaban maza
7. Samar da lafiyayyan maniyyi
8. Samar ga niima ga duk macen dake da karancin niima.

A yankin larabawa wann ba bakon abu bane
Wani ingantacce hadine da kasashen larabawa ke amfani dashi ga mace dake da ciki ko mai shayarwa ko maza dake bukatar jikinsu yayi kyau sosai.

Dangwalamin like sannan Kuyi shareπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Kayan hada SABAYA

1. Ridi gwangwani 2
2. Hulba original gwangwani 2
3. Gyada gwangwani 2
4. Waken suya rabin Kwano
5. Shinkafa rabin Kwano
6. Alk**a rabin Kwano

Gyada da ridi zaa soya su
Shinkafa da alk**a zaa jika su na awa 5 sai ashanya su bushe
Sai ahada su waje guda dukkansu a nika
Yadda ake dama kunu zaa dinga damawa da madara da zuma cokali 3 duk mutum 1

Duk Wanda ke jin wahalar azumi don Allah ya fara shan wann daga lokacin yagama jin azumi zai dumul dumul fatar shi zata dinga sheki
Matar da nononta ya fadi ina da yakini idn ta fara shan SABAYA zai dawo Kamar na budurwa
Haka ana ba yara da macen dake shayarwa ko mai ciki zatai mamaki yadda zata haifi lafiyayyen yaro.
Haka macen dake shayarwa nononta bazai taba faduwa ba ko tayi rama in dai tana shan SABAYA da izinin Allah.

RAMA (UNDERWEIGHT)
Rama dai alama ce dake nuna cewa ma'aunin jikin mutum bai kai 18.5 ba, galibi abinda ke kai mutum ga wannan halin yana da alaqa ne da qarancin Vitamins a ciki ko Minerals sai bushewar fata, ko iske garkuwar jikin mutum ta gaza yaqar cututtukan dake addabar jikin, sai qarancin jini ko ya kasance qiyasinsa ya yi qasa, ko kuma tun asali jikin ya gaza wurin tsakuro abinda yake buqata daga abinda mutum yake ci, masamman in ya kasance ba abinda yake so ne mutum yake ci din ba, wannan yana haifar da raunin qashi, ko ramar jiki hadin SABAYA.

Yana da matukar tasiri sosai wajen gyara jiki.

Gamasu Bukatar Hadaddan Sabayarmu Mekyau Zaku iya Kiranmu ko WhatsApp 07057409910

Maza  ga wani hadi don masu bukatar yawan ruwan maniy da karfin gaba da dadewa. A samu πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡Kayan Buqata Aya wat...
13/02/2026

Maza ga wani hadi don masu bukatar yawan ruwan maniy da karfin gaba da dadewa.

A samu

πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Kayan Buqata

Aya wato Tiger nut irin wanan manyan gwangwani 1
A samu Hulba yayan ta chokali 5
A samu Namijin goro garin sa chokali 3
kanunfari chokali 2

Zaa hade su waje daya a dake a juya sosai ana shan karamin chokali a nono madara kunu ko koko sau 2 a rana sati 2 Insha zaa dace.

Hadin nan yana

kara maniy
karfin gaba
karfin shaawa
dadewa a sama
magance sanyi
magance basur.

Gamasu Butar Wanda muka hada zaku iya kiranmu ko Whatsapp 07057409910

KUNSAN KUWA SAURIN INZALI YANA DA MAGANI NA DINDIN DIN MAI SAUKIN HADAWA. Abubuwa UKU masu saurin tasiri ajiki wajan mag...
12/02/2026

KUNSAN KUWA SAURIN INZALI YANA DA MAGANI NA DINDIN DIN MAI SAUKIN HADAWA.

Abubuwa UKU masu saurin tasiri ajiki wajan maganin karfinmaza, da saurin inzali.

Dangwalamin like sannan Kuyi share πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Domin Ganin yadda ake hadawa

*yayan kalgo
*dan k**aru
*kanufari

Ayi garin su karamin chokali a ruwan shayi ba madara

Zaya rabaka da...

Saurin inzali
Gajiya yayin jima’i
Kankancewar gaba
Daukewar shaawa

Yayan kalgo suna maganin kankancewar ga sann yana maganin sanyi, dan k**aru kowa yasani yana maganin karfin gaba da hana saurin inzali yana maganin basur, kanufari yana maganin cututtukan dake cikin jini yana gyara magudanar jini yadda jijiyoyin azzakari zasuyi aiki yadda yak**ata.

Ku daure ku hada zai amfane ku ya wuce yadda kuke tunani

Allah yasa mudace

Gamusu Buqatar wanda muka hada Zaku iya Kiranmu ko WhatsApp 07057409979

Tsarabarmu ta yammaciπŸ‘ŒKunga wannan Hadin wlh duniya ne karki bari manyan mata su Baki labari matan habibi Wanda Suke gya...
12/02/2026

Tsarabarmu ta yammaciπŸ‘Œ

Kunga wannan Hadin wlh duniya ne karki bari manyan mata su Baki labari matan habibi Wanda Suke gyara domin Jin dadin mijinsu Allah kuwan 🀸🀸🀸

Kuna Ina mutanen tauraruwa akwai fa alheri kila bayan godiya sai kunsha kyauta πŸ€©πŸ€©πŸ€©πŸ˜‚πŸ˜‚

Dangwalamin like sannan Kuyi shareπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Kayan Buqata

Aya
Citta
Dabino
Kaninfari
Mazarkwaila
Madara

Yadda ake hadawa

A daka kayan duka su zama gari aringa sha da MADARA

Zakimin godeeya Yar uwa.

WhatsApp 07057409910

HADIN MAGANINI NA KOMAI DA RUWANKAWannan magani yana warkar da  wasu cutukan da suke damun jama'aDan Allah Dan Soyayyar ...
12/02/2026

HADIN MAGANINI NA KOMAI DA RUWANKA

Wannan magani yana warkar da wasu cutukan da suke damun jama'a

Dan Allah Dan Soyayyar ku ga Annabi ayi sharing Dan amfanin jama'a

Ina masu fama da ciwon sugar ko hawan jini ko maleria ko typhoid Musamman wannan hadin maganin Yana da karfi wajan fatattakan ciwon sanyi na maza ko na mata,

Sanyi Mai sa kaikayin Mara
ko Mai sa fitan farin ruwa
ko warin gaba
ko kuragen gaba
Ko Mai dauke sha'awa ga mata Mai sa raunin mazakuta ga maza
ko Mai lalata ciki
Ko bushwan gaba
ko daukewan ni'ima
Ko dadewan gaba
ko kumburin gaba
ko jin kaikayi a jiki
ko kaji wani Abu Yana maka yawo a jiki
Dadewan baki
ko lebe
ko jin zafi ga mata lokacin jima'i a takaice dai duk wani duk wasu cutuka da sanyi yake haddasawa wato infection ayi amfani da wannan hadin za"a samu waraka da izinin Allah
da karfi sosai a daure agwada shi

Yan uwa ayi sharing baka San iyakan jama'ar Annabi da zaka taimaka ba.

Kira ko WhatsApp 07057409910

Ga yadda ake hadawa

1. Ana samun ganyen zogale bushashhe k**ar karamin ludayin uku

2. Sai a samu kaninfari cokali daya

3. Sai tafarnuwa ludayi daya

4. Sai albasa guda biyu sai a yanka su

4. Lita hudu na ruwa

πŸ‘‡πŸ‘‡
Sai hadasu waje daya a tafasa da ruwan nan
Sai a tace su sai a rika Sha sau uku a rana karamin Kofi karfen a kalla asha tsawon sati biyu ko uku

Amma a sani
Ba Wai shi wannan hadin ne zai isheka wannan sati biyu ko ukun ba a'a

wannan shine kimar abinda ake so a hada idan ya ya kare sai a sake hada wasu dama zaka sayi abubuwan dayawa lokacin da zaka hada to haka zaka hadasu kana Sha karamin Kofi daya da safe da rana da daddare minti goma Kafin kaci abinci

Za'a iya ba yara Amma sai wanda ya kai shekara 4

Wannan hadin Yana da karfi sosai a daure agwada shi

Yan uwa ayi sharing baka San iyakan jama'ar Annabi da zaka taimaka ba.

MAGANIN  SAURIN KAWOWA LOKACIN JIMA I DA SANYIN MARA Daga Kamfanin Shifa U Shukran Global Limited Dan Allah Ai Sharing, ...
11/02/2026

MAGANIN SAURIN KAWOWA LOKACIN JIMA I DA SANYIN MARA

Daga Kamfanin Shifa U Shukran Global Limited

Dan Allah Ai Sharing, Allah Yasa muyi Tarayya a Ladan ,

Insha Allahu wannan magani da zamu bayar a kasa bama iya karin karfin mazakutar yana karawa mazakutarka Girma, Karfin Jure Jima’i, da kuma magance matsalar sanyi ko wanne iri ne insha Allahu.

Abubuwan Da Yak**ata Ka Nema:

Albasa.
Tafarnuwa.
Zuma.
Citta.
Kanunfari.

Yadda Zaku Hada Maganin Cikin Sauki
Za a dauki Albasa mekyau saiku nikata sosai tazama ruwa. Saika kawo tafarnuwarka saika nikata itama amma ruwan nikan tafarnuwar yazama kasa dan kadan.

Cittakar kuwa da Kanunfari dinka saika dakasu sosai soma.

Bayan ka gama da wadannan abubuwa saika samo kofi da cokali saika debi k**ar cokali biyu na Albasa, cokali biyu na Tafarnuwa, cokali biyu na Kanunfari da kuma cokali biyu na Citta, akarshe saika debi cokali k**ar Hudu na Zuma saika hadasu gaba daya a kofin nan saika juya sosai kashanye duka.

Zakayi haka a duk rana sau biyu insha Allahu zaa samu kyakyawon sak**ako .

Mai bukata 07057409910 WhatsApp ko kira

Muna Godiya
SHARADI

Wadda duk Yataba Istimnai ( Ma********on ), wannan hadi baze masa aikiba. Wajibine anemi maganin Istimnai. Mungodeo

SAHIHIN MAGANIN KANKANCEWAR GABA (AZZAKARI) FISABILILLAHI! FISABILILLAHI!! FISABILILLAHI!!Shara'din amfani dashi shine:-...
11/02/2026

SAHIHIN MAGANIN KANKANCEWAR GABA (AZZAKARI) FISABILILLAHI! FISABILILLAHI!! FISABILILLAHI!!

Shara'din amfani dashi shine:- kayi Sharing 'dinsa domin Wasu ma su amfana

A kasashen Labarawa (Jaziratul Arab) da wasu Kasashen da su kaci Gaba, Mazajensu kanyi amfani da Wannan Ha'din kafin suyi aure, ba wai se ma Gaban ka ya Kankace ba, amma dai Yafi amfani ga Wanda Gabansa Ya noke Ya kankance k**ar na 'Dan karamin Yaro.

Wallahil azeemi Indai Matsar Kankance war Gaba ne kayi wannan Magani zakazo da Godiya dasa Albarka

Dangwalamin like sannan Kuyi ShareπŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡ πŸ‘‡

Ga Yadda ake Hadawa kanemo:-

1-Garin Kusbara chakali biyu (2) amma fa kacewa me Maganin Islamic Tsakaninsa da Allah Yabaka me kyau dan kai bakasanshi ba, ko ka bawa amintaccen Me maganin Islamic Medicine daka Yarda dashi Yasayo maka.

2-Kwai (Egg) guda uku (3)

3-Zaitun Dan Misra shine asalin me kyau 'din Yana nan akaramar kwalba.

4-Zaitu-lawus

Inkasamo Wa'dannan kayan dukansu, seka Tankade Garinka na Kusbara, ka 'Debi chakali Daya da rabi in babban chokaline, In kuma karamine chokali biyu.
Se ka Fasa Kwan ka guda uku (Three Eggs), ka debi Garin Kusbarar nan naka, kana Gaurayawa Har ya gaurayu sosai, seka zuba Mayin Zaitun 'dinnan naka shima, dashi zaka soya kwan ba da man Gya'da ba, In kwan Ya Soyu seka Sauke shi, se ka cinye kwan ka, minti Goma ko Sha biyar kafin ka kwanta barci.

Sannan Inkazo kwanciya se ka 'Dauko Wancan Mayin naka na ZAITU-LAWUS bafa man Zaitun daka soya kwai dashi ba, se ka Shafe Gabanka (Azzakarinka) dashi, In yakai minti 10 zuwa minti 15 sekaje ka wanke da ruwan 'dumi, in ya bushe yasha Iska, seka kara Shafe Gabanka dashi, shi kuma a Haka zaka barshi ajiki har Gari Ya Waye.

Insha Allah inde kayi na tsawon kwana Bakwai Wallahi sekayi mamakin Yadda Gabanka ze sauya ya koma babba! Kuma zakayi mamakin yadda zaka fidda cutar sanyin dake Jikinka Insha Allah.

Gamasu Butar Hadaddan Maganin Munadashi Complete Rabin lita 24k lita 1 40k

WhatsApp 07057409910

Address

Kaduna South
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349035222265

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkairat Herbal Medicine Center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Alkairat Herbal Medicine Center:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram