Alkairat Herbal Medicine Concepts

Alkairat Herbal  Medicine Concepts Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alkairat Herbal Medicine Concepts, Medical and health, Kaduna South, Kaduna.

Amfanin shayin kanunfari kanunfari da habbatussauda ga lafiya wanda baku sani ba. Yana taimakawa wajen kara kuzarin jiki...
19/05/2026

Amfanin shayin kanunfari kanunfari da habbatussauda ga lafiya wanda baku sani ba.

Yana taimakawa wajen kara kuzarin jiki musamman idan mutum yana jin kasala ko gajiya.

Kanunfari da habbatussauda na taimakawa wajen dumama jiki da rage jin sanyi musamman lokacin damina.

Dabino na dauke da sinadarai masu amfani da ke taimakawa wajen karin kuzari da gina jiki.

Wasu mutane suna shan wannan hadin saboda yana taimakawa wajen kara sha’awa tsakanin ma’aurata idan ana amfani da shi cikin hankali.

Habbatussauda na dauke da sinadarai masu taimakawa garkuwar jiki wajen yakar wasu kananan cututtuka.

Abubuwan da ake bukata:
Kanunfari kadan
Dabino guda 3 zuwa 5
Habbatussauda cokali 1
Ruwa kofuna 2

Yadda ake yi:
A wanke dabinon sannan a cire kwallon cikinsa idan ana so. A zuba ruwa a tukunya sannan a saka kanunfari da habbatussauda da dabinon. A tafasa na minti 10 zuwa 15. Bayan ya huce kadan sai a tace.

Ana iya sha da safe ko da daddare, kuma idan ana so za a iya saka zuma kadan domin karin dadi.

Maganin infection mai tsanani daukewar shaawa da ciwon mara sadidan. 💬 Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki da...
19/05/2026

Maganin infection mai tsanani daukewar shaawa da ciwon mara sadidan. 💬 Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta “YES” a comment section 💃🔥
📲 Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

Zaa samu

Ganyen zogale
Ganyen zaitun
Kanunfari

Zaa hada zaa tafasa minti 15 zaa tace ana shan rabin kofi safe da dare zuwa sati 2 Insha Allah zaa dace.

💬 Idan kina son karin sirrin mata irin wannan,ki danna mana like sannan ki rubuta “YES” a comment section 💃🔥
📲 Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana.

DAWO DA NI'IMAR IYALI: IDAN MATARKA BA TA DA SHA'AWAHanyoyin da maigida zai bi domin rura wutar kauna da dawo da sha'awa...
18/05/2026

DAWO DA NI'IMAR IYALI: IDAN MATARKA BA TA DA SHA'AWA
Hanyoyin da maigida zai bi domin rura wutar kauna da dawo da sha'awar matarsa ba tare da nuna fushi ba.

Darasinmu Na Yau
Babban kuskuren da maza suke yi shi ne nuna fushi idan mace ta nuna ba ta da buƙata. Ga "satar amsar" yadda zaka dawo da ita cikin hayyacinta:

Taimaka Mata da Hidima: Idan ka taya ta wasu ayyukan gida ko kula da yara kafin dare, za ta samu hutu kuma jikinta zai wartsake ya ba ta damar yin nishaɗi da kai.

Saduwa Ba Ta Fara a Gado: Soyayya tana farawa ne tun da rana. Ka riƙa tura mata saƙon kauna ta waya, ko ka ce mata "Ina sonki" lokacin da take girki. Wannan yana sa zuciyarta ta fara haramar daren.

Tsawaita Wasanni (The 15-Minute Rule): Ka tabbatar ka ɗauki aƙalla minti 15 kana wasa da gabobinta, sumbata, da kalaman kisisina kafin ka shige ta. Idan ta jike-tsaf, sha'awarta za ta tashi ko da da farko ba ta jin ta.

Hadin Gyaran Jiki: Ka sayo mata kayan ni'ima na musulunci ko na asali (kamar haɗin dabino, zuma, da nonon rago) ki ce mata "Maigidanki ne ya sayo miki don ya ƙara jin daɗinki." Wannan zai ƙarfafa mata gwiwa.

Dabara: Idan ka lura ba ta da sha'awa gaba ɗaya, ka kaita asibiti a duba ko tana da ƙarancin jini ko kuma sanyi (Infection) wanda yake kashe mata ni'ima.

Saƙon Kira Ga Masu Biye Da Mu
Like: Idan kai miji ne mai haƙuri da kulawa da iyalinsa.

Follow: Shafin Mace Tagari domin samun dabarun sarrafa zuciyar mace.

Share: Tura wa wani abokinka dake kukan matarsa ba ta ba shi haɗin kai.

Comment: Shin a ra'ayinku,

Mace Tagari: Jagoran Ma'aurata zuwa ga Inganta Soyayya da Natsuwa.

Sirrin Saka Kishiya TagumiSirrin da zai sa oga ya kasa mantawa dakeIdan kina jin kamar ba a samun cikakken sha'*wa ko ku...
18/05/2026

Sirrin Saka Kishiya Tagumi
Sirrin da zai sa oga ya kasa mantawa dake
Idan kina jin kamar ba a samun cikakken sha'*wa ko kusanci kamar yadda k**e so a tsakaninku
Wallahi mata da yawa sunce wannan haɗin yana da tasiri sosai musamman idan aka yi shi a lokacin da ya dace 😍💃

Abubuwan buqata 👇
Zaa samu👇
🌸 Kankarar mata guda 3
🌸 Kanunfari guda 3
Sai a zuba a baki a tauna su sosai a haɗiye 😌🔥
Amma fa… sai lokacin da oga ya kusa shigowa 😅🫣
Baa magana sai wacce ta jarraba 😉💃
💬 Idan kina son karin sirrin mata irin wannan, ki danna mana LIKE sannan ki rubuta “YES” a comment section 💃🔥
📲 Ki yi SHARE domin sauran mata su amfana ❤️

MAGANIN CIWAN SANYI MAISA DAUKEWAR SHA'AWAKayan hadi :1. Albasa babba2. Lemun tsami3. Tafarnuwa4. Citta mai yatsu5. Nami...
17/05/2026

MAGANIN CIWAN SANYI MAISA DAUKEWAR SHA'AWA

Kayan hadi :
1. Albasa babba
2. Lemun tsami
3. Tafarnuwa
4. Citta mai yatsu
5. Namijin goro

Ana yayyanka albasa a daka, sai a samu lemun tsami kamar 4 a yayyanka a samu citta kanar 3 da namijin goro 7 da ruwa lita 6. Sai a tafasa sosai a tace.

Ana shan wannan hadin tsawon kwana 10 domin samun cikakkiyar fa'ida.

Domin samun hadadde 07057409910

Kin gaji da kasancewa siririya sosai ko rashin ƙiba duk da kina cin abinci? Ga wata hanya mai sauƙi da za ta taimaka waj...
17/05/2026

Kin gaji da kasancewa siririya sosai ko rashin ƙiba duk da kina cin abinci? Ga wata hanya mai sauƙi da za ta taimaka wajen ƙara kiba cikin lafiya ba tare da cutar da jiki ba

Ki Dangwalamin Liking Kuyi share

Kayan hadawa:
Dabino
Ridi (sesame)
Gyada
Madara (powder ko ruwa)
Zuma (idan kina da shi)

🥣 Yadda ake hadawa
1️⃣ Dabino
Cire ƙwaya, ki jika shi kaɗan
Sai ki markada ko ki daka shi
2️⃣ Gyada da Ridi
Ki gasa su kaɗan (ba sai sun ƙone ba)
Sai ki nika su su zama laushi
3️⃣ Hada su gaba ɗaya
Ki haɗa dabino + garin gyada + garin ridi
Ki zuba madara kaɗan
Ki ƙara zuma kaɗan
4️⃣ Juya sosai
Sai ya zama kamar cream mai kauri 😋

🍽️ Yadda ake sha/ci:
🥄 Ki riƙa cin cokali 2 safe da yamma
🥛 Ko ki haɗa da madara ki sha kamar smoothie

💪 Amfanin sa:
✨ Yana taimakawa ƙarin kiba cikin lokaci kaɗan
✨ Yana ƙara kuzari da ƙarfin jiki
✨ Yana taimakawa lafiyar fata da jini
✨ Yana da amfani sosai ga mata da maza

💬 Wace daga cikin kayan nan kika fi so?
A. Dabino 😍
B. Gyada 🥜
C. Ridi

Idan kina son karin irin waɗannan sirrika na ƙarin kiba da gyaran jiki na gargajiya, ki yi comment da YES 🥰👇

Kada ki wuce ba tare da like da comment ba 🙏🥰

SANYIN MAISA FITAR FARIN RUWA KO KAIKAYIN GABA DA KURAJE KO WARIN GABAASAMI KANKANA 200TSAMIYA 5DANYAR CITTA 2TAFARNUWA ...
15/05/2026

SANYIN MAISA FITAR FARIN RUWA KO KAIKAYIN GABA DA KURAJE KO WARIN GABA

ASAMI

KANKANA 200
TSAMIYA 5
DANYAR CITTA 2
TAFARNUWA 1
DANYAN KURKUR 6
RUWA LITER 3

ADAFA ATACE ANA SHAN KARAMIN KOFI SAU BIYU ARANA SAFE DA YAMMA INSHA ALLAH ZAA SAMI SAUKI

DAN NEMAN KARIN BAYANI KIRA KO WHATSAPP 07057409910

Maganin sanyin mara dattin mara Amosanin mara da mataccen maniy yana kara shaawa da kuzarin NamijiZaa samuGanyen gwaiba ...
15/05/2026

Maganin sanyin mara dattin mara Amosanin mara da mataccen maniy yana kara shaawa da kuzarin Namiji

Zaa samu

Ganyen gwaiba hannu day
Lemon tsami 2
Tafarnuwa nono 1
Ruwa lita 2

Zaa yayyanka a tafasa minti 15 a tace ana sha sau 2 a rana karamin kofi zuwa sati 2 Insha Allah ana dacewa

Mai bukatar maganin zazzagowa da gaba ko saurin kawowa sanyi ko basur ko istimna'i ya tuntube mu a WhatsApp 07057409910

HANYAR DAZA KABI KA DENA ISTIMNA'I                   👇👇👇👇👇👇1-NIYYA DENA YIN ISTIMNA'IIdan Mutum Baiyi Niyyar Dena Abu da...
14/05/2026

HANYAR DAZA KABI KA DENA ISTIMNA'I
👇👇👇👇👇👇

1-NIYYA DENA YIN ISTIMNA'I
Idan Mutum Baiyi Niyyar Dena Abu da Zuciya Daya Ba Ko Ya Dena Zai dawo
Ka Qurta Baza ka Sake Aikatawa ba da Zuciya Daya

2-NISANTA KAI DAGA ABIN DA KE SA YIN ISTIMNA'I
Da Zarrar Mutum yayi Istimnai to a Kwai Abinda Ya Tilasta shi yin Istimnai Kamar
A-Ko Ya Kalli Bidiyon Batsa ne (Blue Film)
B-Ko Kuma Ya Kalli Hotunan Batsa ne
C-Ko Kuma Ya Saurari Labarin Batsa ne
D-Ko Ya Kai Ga Taba Jikin Macce
E-Ko Yai Zurfin Tunani Kan Jima'i
F- Ko Kwanciya Rub da Ciki Dan Motso Shaawa
G-Ko Kuma Rungumar Matashi (Fulo)
H-Ko Ya Maida Hankalin Shi Wajen Kallon mata
To Dole Mai Son Dena Istimnai Ya Nisanci duk Wani Abu da zai Iya Data Mishi Shaawa da Gabgan

3-ADDUA
Duk Mai Son Dena Istimnai Sai Ya Hada Da Addua Sosai
Dan Masu Yin Istimnai Suna Danganta shi da yafi Yin Jima'i Dadi da Sauqi da Kuma Natsuwa
Kuma Abune Mai Sauqi da Shiga Rai

4-YAWAN AMBATON ALLAH
Duk Wanda Ya Qudurci Dena Istimnai Yawan Ambaton Allah ne ya Kamace shi Dan Yawan Ambaton Allah na Nisanta Mutum da daga ga Sa6a mishi
A-Kamar Yawai ta Istiqifari
B-Yawaita Karatun Alqurani

5-SHIGA CIKIN MUTANE
Duk Mai Aika Istimnai Da Zarar Ya Fara Shirin Yin Istimnai To Babbar Buqatar Shi Ya Biya daga Mutane
Zarar Ka Fara Jin Irin Wannan Yanayin Sai Ka shiga Cikin Mutane Nan Danan Zuciyar ka Zata Kubuta

6-YIN AZUMI
Duk Lokacin daka San Dole Sai Kayi Maamalar da Zata Daga Shafawar ka
Kamar Cudanya da Mata a Manyan makarantu Ko a Kasuwannin Mu Ko A Maikatu mu
Kayi Azumi Dan Azumi Yana Karya Qarfin Shaawa

7- YIN AURE
Aure Shine Kankat Wajen Magance Istimnai Musamman ga Wanda Yayi Niyar Bari
Dan Bincike Ya Nuna a Kwai Masu Aikata Istimnai Sosai Cikin Magidanta

8-ISTIMNA'I MUMMUNAR ILLAH YAKE YWA RAYUWA
Ko Baa baka Shawarar Dena Istimnai ba Ya kamata Ka Dena Saboda Illolin da yake Haifarwa Rayu
Musamman Matasa Da Ba Kwaganin Komai Zai Faru da Ku Matsalolin Istimnai Kanbi Mutum Komai Tsawon Sheka

9- TURA ZUWA WANI GROUP
A KWAI MATASA DA YAWA SUNA SON BARIN YIN ISTIMNA'I

YADDA ZAKA RABU DA MATSALOLIN ISTIMNAI BAKI DAYA 👇👇👇👇👇

MUNA BAYAR DA MAGANIN ISTIMNAI DUK IRIN ILLAR DA YAYI MAKA A JIKI

WhatsApp 07057409910

CAJIN BATIRGarin Saiwar HankufaA Sha Qarmin Cokali a Madara Ko Nono Sau Daya a Rana , Na Kwana 7Batir Zai Dau Chaji Sosa...
14/05/2026

CAJIN BATIR

Garin Saiwar Hankufa

A Sha Qarmin Cokali a Madara Ko Nono Sau Daya a Rana , Na Kwana 7

Batir Zai Dau Chaji Sosai Zai Cika Nan da nan 100%

Zata Qara Girma Tsayi da Hana Saurin Inzali

Yan uwa ga fa hadin maganin gargajiya na karfin maza da wadan da basa dogon zango babu shaawa basa dadewa a sama. Zaa sa...
14/05/2026

Yan uwa ga fa hadin maganin gargajiya na karfin maza da wadan da basa dogon zango babu shaawa basa dadewa a sama.

Zaa samu

Hulba chokali 2
Kanunfari chokali 1
Zuma kofi daya

Zaa dake hulba kanunfari a hade a cikin zumar nan a juya sosai ana shan babban chokali daya safe daya dare zuwa sati 2..

Address

Kaduna South
Kaduna

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349035222265

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alkairat Herbal Medicine Concepts posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Alkairat Herbal Medicine Concepts:

Share