Al-Maleek Herbal Medicine center

Al-Maleek Herbal Medicine center AL-MALEEK HERBAL & ISLAMIC MEDICINE
NO 12 and 22 KARAYE ROAD, UNGUWAN DOSA KADUNA
08023952947

28/07/2023
11/04/2023
AL-ISTIQAMAH (INFECTION KIT) ALL IN ONEAL-Istiqamah or infection kit is a clinical grade Infection herbal solution that ...
09/04/2023

AL-ISTIQAMAH

(INFECTION KIT) ALL IN ONE

AL-Istiqamah or infection kit is a clinical grade Infection herbal solution that cure bacterial, Fungal and virginal Infections such as:

-Urinary tract infections (UTI)
-Pelvic Inflammatory Disease (PID)
-Ge***al Warts
-Ge***al herpes
-Staphylococcus
-Sexual Transmitted Diseases (STD)
-Menstruation Problems
-Condemn S***m
-Ma********on issues
-Virginal itching, Virginal odor
-Escherichia coli
-Gonorrhea
-Fallopian Blockage
Polycystic o***y Syndrome (PCOS)

And many more Infections Issues

No 22 Karaye Road, Unguwan dosa kaduna
08023952947
08145048160

MAGANIN ISTIMNA'I, MA********ON  (ZINAR HANNU)Wanda ake warkewa cikin kwana 7 InshaAllah08145048160 08023952947 COMPLETE...
05/02/2023

MAGANIN ISTIMNA'I, MA********ON (ZINAR HANNU)

Wanda ake warkewa cikin kwana 7 InshaAllah

08145048160
08023952947

COMPLETE TREATMENTS

Alhamdulillah Cikin Hukuncin Allah SWT mai kowa da komai munsamu damar Samar da Ingantaccen maganin cututtukan Ma********on ke kawowa ga maiyinsa musamman Maza da kuma mata

Kamar dai yadda muka sani ISTIMNA'I shine namiji ya rinka wasa da Azzakarinsa domin biyan bukata, ko mace tana wasa da Farjinta domin Biyan bukatar kanta musamman domin kaucewa zinah ko wasu dalilai

Istimna’i yana kawo cututtuka da dama wadanda ya hada tundaga kwakwalwar mutum har zuwa Ga Gaban mutum domin duk abinda Allah ya. Haramta dole asameshi da illa matukar bawa yace zai aikata

Akwai cututtuka da dama da mutum ke dauka sak**akon ISTIMNA'I wato ma********on wanda Duk wanda yake wannan Ya tsinchi kansa ko kuma zai tsinchi kanshi a cikin wannan cututtuka hakan yasa muka samu damar Ciro maku wannan maganin Na Cututtuka da Ma********on ke kawowa domin Samun waraka da Karfin Ubangiji

Cikin Cututtukan da ISTIMNA'I ke kawowa akwai

Kankancewar Gaba
Zafin Fitsari
1. Dauke Karfin mazakuta da lalata farjin mace ya zama bata da sha'awa kwata kwata
2. Karancin Ruwan Maniyyi ga Namiji da macen itama in tana yi zai zama Farjinta a bushe Qamas
3. Bushewar Farji ga Mace
4. Lalata k**annin naman cikin Farji
5. Saka ciwon kai me tsanani
6. Ciwon ido ko rashin gani sosai
7. Hana ibada yadda ya k**ata
8. Hana yin Aure da wuri saboda mutum zai sakankance yayi tayi k**an aure
9. Ciwon baya ko kafafu
10. Yana sa Mantuwa da Cututtukan farji kowanne iri masu k**a da ciwon sanyi ko basur kuma ba sanyi bane ba basur bane

Wannan magani ana amfani dashine kawai idan mutum ya tuba yadena. Baya hana aikatawa saidai yana flushing na duk wani cuta wadda ta dalilin Aikata istimnai din mutum zaikamu koda ban fada ba a rubutuna domin sunada yawa sosai

Ga duk wanda Allah ya Jarabeshi da wannan matsala kuma yadena ammah ya kamu da cututtukan ko yana tsoron ya kamu zai iya neman wannan magani namu domin Samun waraka InshaAllah

08145048160
08023952947

🥰🥰🥰
19/01/2023

🥰🥰🥰

Musk At-tahara. 3 in one
15/11/2022

Musk At-tahara. 3 in one

AL-ISTIQAMAH (SUPER INFECTION FLUSHER)INGANTACCEN MAGANIN SANYIN MARA, DATTIN MARA , MATSALAR ISTIMNA’I DA kuma MATSALOL...
23/09/2022

AL-ISTIQAMAH (SUPER INFECTION FLUSHER)

INGANTACCEN MAGANIN SANYIN MARA, DATTIN MARA
, MATSALAR ISTIMNA’I DA kuma MATSALOLIN GABA

DOMIN MAGANCE KOWANNE IRIN SANYI A JIKIN MACE KO NAMIJI

Assalamu Alaikum. Ingantaccen maganinmu da yake yaki da duk wani cuta wadda ta danganci Bangaren mara da karfin ikon ubangiji

Maganine wanda ya samu hade hade daga ingantattun itatuwanmu na gargajia wato herbs 🌿 wadanda basu cutarwa face kokarin kawarda duk wani cuta da sunanta infection ko da kuwa Yayi chronic

Yana Magance cutar sanyin mara wato (Toillet infection) koda kuwa Anyi anyi magani shiru InshaAllah wannan zai zama karshen matsalar

Yana Magance duk wasu cututtuka da mutum zai iya dauka ta dalilin Jima’i wato (STD. sexual transmitted disease) walau macce ko namiji

Yana Magance duk wani nauin cutar infection walau STI wato Sexual transmitted infection sannan yana Wanke koda musamman masu matsalar Kidney Infection

Masu matsalar Ciwon Mara(Abdominal Pain) Dattin Mara ko Matsalar Fitar farin ruwa wannan magani yana maraba daku

Masu matsalar kurajen Gaba, Kaikayin Gaba ko matsalar Sanyin Kashi wato (RHEUMATOID DISEASE) wannan magani yana yimaka welcome

Masu Matsalar rashin sha’awa ko daukewar niima ko Rikicewar Al-Ada InshaAllah case close

Masu Matsala Pelvic Inflammatory disease (PID) InshaAllah wannan magani yana maku maraba da izinin ubangijin komay

Masu matsalar Urinary track infection(UTI) Muna gayyatarku akan wannan hadi

Masu matsalar Kidney infection Ansha magani ammah shiru InshaAllah wannan neh karshen matsalar Ki

Wadanda Suke da duk wani nauin cututtukan da Istimna’i yake kawowa wato ma********on InshaAllah wannan maganin zai cire wannan damuwa

100% Herbal

Al-Maleek Herbal Medicine center
08023952947
08145048160

Address

No 12 And 22 Karaye Road, Unguwan Dosa Kaduna
Kaduna
114

Telephone

+2348023952947

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Maleek Herbal Medicine center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Al-Maleek Herbal Medicine center:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram