
11/12/2023
Masha Allah alhadulilah yaune kungiyar agaji ta JAMAATU NASRIL ISLAM NIGERIA tagudanar da babban taro taro tana Ajahar NIGER STATE
Ida kasamu manya manya baki da shuwagabani Na jahohi da sarakuna da shugaban izala ta kqsa da sakatar ta inda shugaban J N I takasa mai gir sarkin mulsumi ya ce wa yarda hari Bom sama dole zaadau mataki
By
Yaseer Musa Yuguda
Auditor JNI Kawo Detachment
Kaduna