
13/05/2025
6304 likes, 115 comments. โGwamnonin jihohin arewacin Nijeriya 19 da sarakunan gargajiyar yankin sun yi taro a jihar Kaduna, inda s**a bayar da wasu jerin shawarwari kan yadda za a magance matsalolin tsaro da suke ci wa yankin tuwo a kwarya. Mun tattauna da wani masani kan harkokin tsaro kan tasir...