Malam Dan malam Mai Asirai

Malam Dan malam Mai Asirai Inada Asirai Na yankan shakku mujarrabun la shakka fihum

13/01/2024
10/08/2022

ADDU'AR MALLAKAR ZUCIYA 💓👈🏼

Idan anaso a mallaki zuciyar mutum mace ko namiji akaranta YASEEN kullu yaumin qafa (1) bayan sallar asubahi da niyyar mallakar zuciyar za'a karanta aya mai zuwa qafa (100) bayan kowace mubinun

والقيت عليك محبة منى ١٠٠
WA'ALQAITU ALAIKA MAHABBATAN MINNI (100) MACE ZATA IYAYI NAMIJI MA ZAI IYAYI 👏🏼

~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~

ADDU'AR DAWODA GUJAJJE 🏃🏻‍♂️🏃🏻‍♂️🏃🏻‍♂️👈🏼

Idan anaso akomo da gujajje to akaranta YASEEN kafa (21) zuwa kwana (3) bayan angama za'a karanta mai zuwa qafa (3000)

انه على رجعه لقادر ٣٠٠٠٠
INNAHU ALA RAJ'IHI LAQADIRUN
~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~

YASEEN MAI RUBASS

Wanda yakaranta yasin mai rubas kafa (1) bayan sallah raka'a 2 to ALLAH madaukaki zai biya masa bukatarsa YASEEN mai rubas itace
Mutum ya karanta ayar farko idan yazo ta biyu sai yasake komawa farkon sura saikazo aya ta uku saika sake komawa farkon sura da haka har sai ya sauke to INSHA ALLAH buqata zata biya nan take 👏🏼

~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~

SIRRIN NEMAN MULKI 🤲🏼

Wanda yake neman wani matsayi ko wata kujera to yakaranta ko akaranta masa YASEEN qafa (41) zuwa kwana (3) tsakar dare za'adinga karanta aya mau zuwa bayan kowacce aya guda har zuwa qarshen sura

قل اللهم مالك الملك توتى الملك من تشاء وتنزع الملك ممن تشاء وتعز من تشاء وتزل من تشاء بيدك الخير انك على كل شي ء قرير

Za'a yanka zakara guda uku kowace rana guda daya INSHA ALLAH buqata zata biya 👏🏼

Address

Lere
Kaduna

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malam Dan malam Mai Asirai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Malam Dan malam Mai Asirai:

Share