15/03/2017
[2/3, 10:03 PM] Yaya najib: Wani kanuri, ya kai dan uwan shi
asbiti bai da lafiya, sa aka basu gado
kusa da wani arne, rannan sai arne
zai mutu shi kuma kanurinnan yana
dauke da kan mara lafiya acinyar sa,
sai yaji wannan arnen zeyi salati yace lah. Kawai sai kanuri ya jefar
da mara lafiyan gunsa yaje ya
danne bakin arnen yace {luran
bulus bumba} wai al,kur,an bazaka
ci bulus baππππππ
Wani danfulani ne ya shiga mota LUxurious daga Aba zuwa Yola,,,,,suna cikin tafiya sai motar ta kwace,,,mutanen ciki sai kiran JESUS sukeyi, danfulani ma yanata kiran JESUS! Da motar ta dawo daidai sai wata mata Igbo tace "meyasa baka kira Allanka ba kake kiran JESUS?". Sai danfulani yace "shegiya shashasha aini na zata JESUS sunan direban motar ne" hahahaha βπππππ
Danfulani yaje sallah juma'a bayan yadawo sai yahadu da wani abokinsa. Sai abokinsa yace danfulani kasamu sallah, sai danfulani yace Eh Nasamu Daya Dakyar itama da ace natsaya Alwala da bazan samu ba....hhhhhhhπππ
Wani makaho ne da 'yarsa take yimasa jagora suke tafiya yawon bara tun tana yarinya hartagirma, watarana suna bara sai s**aje majalisar wadansu samari s**ayi bara sai wani dagacikin samarin yacewa 'yar tasa zo ga naira10, tatafi takarbo sai tace baba ga kudin, toh abinka da makaho da ba gani yake ba sai yafara lalimen karban kudin, a garin lalime yakamo nonon 'yarsa sai yace bilki a ina aka bamu buredi baki fadamin ba, sai 'yartasa tace baba baburedi bane, makahon nan yace gashi kuwa a hannuna ina matsawa zakice ba buredi bane? Sai 'yartasa tace baba nono nane fa! Sai yayi sauri ya saki yace; kutumar uba! Bilky Raban da nakama irin wannan nonon mai laushi tun uwaki tana budurwa.πππππwhatsapp...no ......07064352430
[2/3, 10:03 PM] Yaya najib: Uztazz da budurwarsa........Wani uztazz ne kullum in yaje gurin budurwarsa baida wani magana sai wa'axi, ma'ana ta ji tsoron Allah ta bi duniya a hankali, sai wannan budurwar tace ita ko sai ta gwada shi ta gani in mai tsoron Allah ne........suna cikin magan