Alma'ruf health

Alma'ruf health Mun bude wannan shafin ne domin yan uwa mata da maza, Domin kawo musu abun da zai amfani lafiyar su. content creator ✨️ gyaran jiki ✨️ daily videos 📹 ✨️
(6)

manufar mu ita ce, mu dai kullum muna yin
wannan rubutun ne domin ku masu karatu ku
fadaka ba don komai ba.

15/03/2026

1ran tace ta sheqe kanin shedan na yahudu

Sojojin juyin juya hali na 1ran sunyi ikirarin sheqe shedan, a wasu zafafan hare hare da s**a kai.Muna tokwan allah yasa...
15/03/2026

Sojojin juyin juya hali na 1ran sunyi ikirarin sheqe shedan, a wasu zafafan hare hare da s**a kai.

Muna tokwan allah yasa hakan ya kasan ce ameen ?

DA DUMI-DUMIN TA: Shugaba Donald Trump ya faɗi hakan ne cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda ya...
14/03/2026

DA DUMI-DUMIN TA:

Shugaba Donald Trump ya faɗi hakan ne cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda ya ce 'nan ba da jimawa ba za su buɗe Mashigar Hormuz ko ta halin ƙaƙa', don jirage su wuce cikin kwanciyar hankali.

ME ZAKU IYA CEWA?

DA DUMI DUMIN TA: Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana sha'awar sake ganawa da takwaransa na Koriya ta Arewa Kim Jong...
14/03/2026

DA DUMI DUMIN TA: Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana sha'awar sake ganawa da takwaransa na Koriya ta Arewa Kim Jong Un.

Trump ta shadar da hakan ga firaministan Koriya ta Kudu Kim Min-seok a yayin ganawar da s**a yi a birnin Washington.

Me zqku iya cewa?

14/03/2026

Allah yabamu zaman lafiya ameen

DA DUMI-DUMIN TA: Gwamnatin China ta ce Ƙungiyar Red Cross ta China za ta bayar da dala 200,000 domin ta’aziyya da kuma ...
14/03/2026

DA DUMI-DUMIN TA: Gwamnatin China ta ce Ƙungiyar Red Cross ta China za ta bayar da dala 200,000 domin ta’aziyya da kuma tallafa wa iyayen ɗaliban da aka kashe a wani harin makami mai linzami da aka kai makarantar firamare a Iran, inda shaidu ke nuna cewa Amurka ce ta kai mummunan harin.

ME ZAKU IYA CEWA?

14/03/2026

Shin zaku iya karban wannan kudin ko dai bazaku iya ba ?

14/03/2026

Wannan gaskiya ne malam yakamata talakawa su shiga hankalin ku

DA DUMI-DUMIN TA: Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanya ladar dala miliyan 10 ga duk wanda ya bayar da bayanai game ...
14/03/2026

DA DUMI-DUMIN TA: Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka ta sanya ladar dala miliyan 10 ga duk wanda ya bayar da bayanai game da sabon shugaban addinin Iran Mojtaba Khamenei da wasu manyan jami'ai.

Me zaku iya cewa?

Amurka tasa kyautan dala miliyan 10 ga duk wanda ya bada bayan in da Saban shugaban addini na kasar 1ran yake shi da ali...
14/03/2026

Amurka tasa kyautan dala miliyan 10 ga duk wanda ya bada bayan in da Saban shugaban addini na kasar 1ran yake shi da ali

Me zaku iya cewa?

13/03/2026

Allah yasa mu dace ameen🙏🏻🙏🏻

DA DUMI-DUMIN TA:: An ba wa wani jirgin ruwa mallaƙin Turkiyya da ke jira kusa da 1ran izinin wucewa ta hanyar mashigar ...
13/03/2026

DA DUMI-DUMIN TA::

An ba wa wani jirgin ruwa mallaƙin Turkiyya da ke jira kusa da 1ran izinin wucewa ta hanyar mashigar Hormuz bayan da hukumomi s**a sami izini daga Tehran, in ji Ministan Sufuri da abubuwan more rayuwa na Turkiyya Abdulkadir Uraloglu.

Me zaku iya cewa ?
👉

Address

Lambu Close Abakpa Kaduna
Kaduna

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alma'ruf health posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram