24/04/2019
Makera Fag of Jibwis Makera Detachment na farin cikin gayatan yanuwa da abokan azirki zuwa yayin yan agajin Wanda zai gudana ranan lahadi 28 04 2019 a masalacin A S D da ki makera kaduna south Allah Ya bada ikon zuwa Ameen sanarwa daga Alhassan IBRAHIM