16/04/2026
🎁 Kyauta mai daraja daga halitta
• Ya ƙunshi Polysaccharides PSK/PSP masu yawa daga ingantaccen Yunzhi mushroom na halitta.
• Yana taimakawa rage illolin chemotherapy.
• Yana ƙarfafa garkuwar jiki (immune system).
• Yana ƙara sha’awar cin abinci.
🌱 Asalin tsirrai
An samo Yunzhi plants daga wurare masu tsabta ba tare da gurɓatawa ba.
💊 Sinadaran da ke ciki
• Refined Yunzhi essence
• Kowanne capsule yana dauke da 300 mg na Yunzhi extract mai ƙarfi (PSP – polysaccharide-peptide).
⭐ Amfanin sa
Yana taimakawa ga:
• Mutanen da garkuwar jikinsu ta yi rauni
• Mutanen da s**a yi chemotherapy
• Mutanen da suke farfadowa daga matsalolin garkuwar jiki
📌 Yadda ake amfani
• Capsule 2 sau biyu a rana
• A ci gaba da amfani akai-akai domin samun sakamako mafi kyau.
⚠️ Gargadi
• A kiyaye daga yara
• Ba ya maye gurbin maganin likita
• Ba a ba da shawarar ga mata masu ciki ko masu shayarwa.
By Aliy Zaki 08065559934