DR SaliM Æbdullahi

DR SaliM Æbdullahi Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from DR SaliM Æbdullahi, Doctor, Panshekara, Kano.

If you are a medical StudentsPlease follow my page
06/08/2023

If you are a medical Students
Please follow my page

TASIRIN DEWORMING TABLET WAJEN WANKE DATTIN CIKI┈┉┅━━┅┉┈┈┉┅━━┅┉┈Deworming tablets magunguna ne rukunin Anti helmenthics ...
05/03/2023

TASIRIN DEWORMING TABLET WAJEN WANKE DATTIN CIKI
┈┉┅━━┅┉┈┈┉┅━━┅┉┈

Deworming tablets magunguna ne rukunin Anti helmenthics wato magungunan dake aiki wajan kawar da tsutsotsi, kwayayen tsutsotsin, da kuma macijin ciki tare da dangogin worms ga manya da yara.... musamman a kananun yaran mu.

DEWORMING tablet sun kunshi; ALBENDAZOLE, mebendazole, praziquantel da kuma ivermectin. Sai de a yanzu ko ina dangane da dattin ciki ALBENDAZOLE (zentel) shine yai shura, shi ake recommending ga kowa saboda shine matsayin kamar gangaran wato BROAD SPECTRUM ANTI HELMENTHIS

⚘⚘⚘
Yaran mu sunfi mu kusa da kamuwa da irin wadannan nau'ikan kwayoyin cuta saboda komi s**a samu daduma abaki kurum suke walau hannunsu awanke yake koba a wanke ba su ba ruwansu.

Haka ma ta hanyar ta'amalinsu da kayan wasansu wasu yaran haka zakaga sun dau takalmi ma sun duma abaki suna tsotsa ba ruwansu wanda kuma su irin wadannan kwayoyin cuta a kasa dama ake samun su... sai sun shiga ciki suke kyankyashe kansu su haddasa matsala.

⚘⚘

Abune mai mahimmanci baiwa yaran mu da kannen mu tare damu kanmu kwayar maganin tsutsar ciki, micijin ciki da dattin ciki wato [ALBENDAZOLE] kamar yadda wasu kan kirasa da ZENTEL

Lallai ka/ki ke ba yaranku duk bayan watanni 3 ko 6 saboda ya kashe kwayoyin tsutsa din dana fada.

Saboda irin wadancan kwayoyin cuta suke:

■ Su ke daqile saurin girman yara,
■ Su kansa yaro yawan kashi baji bagani
■ Su kesa ganin tsutsotsin ciki
■ Su kesa ake ganin macijin ciki kuru-quru acikin kashin mutum
■ Yawan tara miyau abaki musamman a manya ko dalalar miyau a yara

■ Su kesa aga yara suna fitar baya wato insun gama kashi anzo wanke musu aga duburarsu ta burtso sai an matse duwawunsu ta koma....

■Sukesa mutum saurin jin yunwa nan da nan inyaro ne aga yafiye ci kamar me... har kuka yake duk da bai jima da gama cin abinci ba... saboda tsutsotsin ke tsotse abunda yaci

■ Su kuma ke haifar ma yara karancin sinadarin "IRON" wanda ke Samar da wadataccen jini,

Wannan tasa wasu yaran ke tsumbu

31/12/2022

BETWEEN
TEACHER
FARMER
DOCTOR
WHICH ONE IS IMPORTANT IN DE SOCIETY 🙈🙈

30/12/2022

Aga aga
Aga aga
Aga Wanda zaikasa
Rubuta ❤ s a w ❤

Address

Panshekara
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DR SaliM Æbdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category