Lafiyar Al Umma

Lafiyar Al Umma Health Educator

Maganin Olsar Ciki a comment section 👇
13/09/2025

Maganin Olsar Ciki a comment section 👇

Yadda zaka kare kanka Daga Ciwon Hawan Jini a comment section 👇
13/09/2025

Yadda zaka kare kanka Daga Ciwon Hawan Jini a comment section 👇

Shin ko Kasan cewa adadin masu cutar hawan jini sai qara yawa Yakeyi batare da Al'umma sun saniba?
18/08/2025

Shin ko Kasan cewa adadin masu cutar hawan jini sai qara yawa Yakeyi batare da Al'umma sun saniba?

YADDA ZA A KARE KAI DAGA KAMUWA DA ZAZZABIN CIZON SAURO1) Kwanciya acikin gidan sauro2) Amfani da kayan da zasu rufe ko ...
13/06/2023

YADDA ZA A KARE KAI DAGA KAMUWA DA ZAZZABIN CIZON SAURO
1) Kwanciya acikin gidan sauro
2) Amfani da kayan da zasu rufe ko ina yayin fita
3) Rufe daki akai akai ko amfani da kofar net
4) Feshin maganin sauro
5) Amfani da sinadarin da zai kashe sauro
6) Yanke ciyayin gida da kuma tsaftar muhalli
7) Gusar da bakaken abubuwa daga gurin kwanciya
8) Tsaftace kayan sakawa da sauran kayan amfani
9) Bude hanyoyin ruwa da kwatoci

WASU DAGA CIKIN MUHIMMANCIN AZUMI GA LAFIYA1) Rage kiba2) Rage siga ajiki3) yana gyara kwakwalwa4) Yana qarfafa garkuwar...
24/03/2023

WASU DAGA CIKIN MUHIMMANCIN AZUMI GA LAFIYA
1) Rage kiba
2) Rage siga ajiki
3) yana gyara kwakwalwa
4) Yana qarfafa garkuwar jiki domin yaqar cututtuka
5) yana hana wasu daga cikin cututtukan fata
6) yana taimakawa hanta wajen kawar da abubuwan da basu da amfani ga lafiyar mu

Hawan jini Ep1 (Abubuwan da suke janyo hawan jini) yana nan tafe.WHO ta qiyasta  cewa kaso 46% na muntane balugai suna d...
23/02/2023

Hawan jini Ep1 (Abubuwan da suke janyo hawan jini) yana nan tafe.
WHO ta qiyasta cewa kaso 46% na muntane balugai suna dauke da hawan jini amma basu sani ba.
(https://youtube.com/)

Alamomin Ciwon suga sabon dorin
21/02/2023

Alamomin Ciwon suga sabon dorin

Wannan bidiyon yayi bayani akan :1. Ma anar kalmar insulin2. Rabe Raben Ciwon suga (type1 and type 2 Diabetes mellitus)3. Alamomin Ciwon suga:a) yawan jin fi...

Kadan daga cikin muhimmacin goruba
08/02/2023

Kadan daga cikin muhimmacin goruba

New YouTube uploaded
05/02/2023

New YouTube uploaded

Wannan bidiyon yayi bayani akan1. Ma anar qaiqayi2. Kaikayin farjin mace3. Abubuwan da suke saka qaiqayin gaba4. Maganin kakayin gaba5. Yadda za a kare kai d...

04/02/2023
02/02/2023

SHAN KOFI DAYA NA RUWA KAFIN KACI KOMAI DA SAFE YANA QARA LAFIYAR KWAKWALWA

Yayi bayani dalla dalla akan muhimmacin bacci a kimiyance.KA DANNA ALAMAR SUBSCRIBE DOMIN SAMUN SABABBIN BIDIYO WADANDA ...
02/02/2023

Yayi bayani dalla dalla akan muhimmacin bacci a kimiyance.
KA DANNA ALAMAR SUBSCRIBE DOMIN SAMUN SABABBIN BIDIYO WADANDA S**A DANGANCI LAFIYA (LIKE AND SUBSCRIBE)

Wanna Bidiyon yayi bayani akan muhimmacin bacci ga lafiyar mutun wada ya hada da:1) Adana qarfin jiki2) Habbaka jiki3) Tsaftace Kwakwalwa (Qwaqwalwa)4) Sabun...

Address

Kano

Opening Hours

09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lafiyar Al Umma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Lafiyar Al Umma:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram