Humanity Center for Natural Medicine and Reseach

Humanity Center for Natural Medicine and Reseach A Center that teach People how to take care of Health by taking advantage of the plants around them.

12/08/2025

Istimna'i, na lalata al'aura kwakwalwa da sassan jikin mu. ma********on and it's eight disorders

24/07/2025

Kokasan barnar da Basir yakewa jikinka

15/07/2025

Ga mafita ga masu fama da ciwon Suga Diabetes Dr Manladan

11/07/2025

Ko kunsan Istimna'i ma********on na iya lalata al'aurar ku na har'abada, kunsan yana iya haddasa matsalar kwakwalwa da ciwon Damuwa dama wasu cututtuka?. Do u know Ma********on can destroyed ur Ge***al organ, and it can course Anxiety and Depression? it can course alot of disorders just contact 08035795703

11/07/2025
Sabon bincike anfanin Goga masu Dr Manladan
03/07/2025

Sabon bincike anfanin Goga masu Dr Manladan

Sabon bincike anfanin Dabino ga lafiya Dr manladan
02/07/2025

Sabon bincike anfanin Dabino ga lafiya Dr manladan

Wannan Shine Cucomber  dashi da Gurji 'yan rukuni ne  k**ar yadda muka sani yana cikin Vegetables kuma abincine da akeci...
02/07/2025

Wannan Shine Cucomber dashi da Gurji 'yan rukuni ne k**ar yadda muka sani yana cikin Vegetables kuma abincine da akeci yau da gobe a gefe guda kuma Magani.
Dalilan dake maidashi magani sune tsarin bincike na phyto chemical angano tana dauke da
anti Oxident, anti inflamation, anti microbial
Alkaloids, Saponins, Glycosides, terpenoids, Tannins, Steroids, Flavonoids, Carotenoids, Resins.
wadanna sune hujja kuma dalilan da s**a maidashi magani, saidai cikin hikima ake karkata tsiro ya zama magani a madadin abinci
bari muji wadanne matsaloli yake magancewa
1) Rashin haihuwa
2) Fata
3) Basir
4) Gashi
5) Lankarwa
6) Diabetes
7) Hypertension
8) Samun kyakykyawan Barci da sauransu
Dr Manladan 08035795703 pls like Share

Anfanin Cucomber Dr Mamlsdan
01/07/2025

Anfanin Cucomber Dr Mamlsdan

Wannan itace Kwalaba da nono wato garin kwallon kuka wadda a kimiyance ake kira ( Baobba powder) adansonia powder.  Atsa...
01/07/2025

Wannan itace Kwalaba da nono wato garin kwallon kuka wadda a kimiyance ake kira ( Baobba powder) adansonia powder.

Atsari na Phyto chemical tana dauke da
Flavonoids
Phenolis
Saponins
Tannins
Terpenoids
Vitamin C
Vitamin B
Potassium
Magnesium
Iron
Calcium
Fiber
Omega 3, 6, 9 fatty acid
dalilin wadannan ma'adanan yasa tana mafance cututtuka masu yawa, zamu tantauna akan kadan daga cikinsu
1) yana magance matsalolin Hawan jini
2)matsalolin Zuciya
3) matsalolin Fata
4) Karyewar Gashi
5) Garkuwar jiki
6) Cututtukan Jini Kanar Skil Cell animea
7) Kashi da hakora
8) Manarkar abinci Basir
9) inganta dandano
10) Ulcer da sauransu. Dr Manladan 08035795703 pls like share

Wannan shine Yalo wanda a kimiyance ake kira da (african garden egg) k**a yadda aka sani yana cikin rikunin Vegetable ri...
30/06/2025

Wannan shine Yalo wanda a kimiyance ake kira da (african garden egg) k**a yadda aka sani yana cikin rikunin Vegetable rikunin ganyayyaki dake anfanar da jiki ta hanyar abinci da magani.

A tsarin bincike na phyto chemical angano cewa Yalo nadauke da ma'a danai k**ar haka,
1) Alkaloids
2) Flavonoids
3) Tannins
4) Saponins
5) Phenolics
6) Terpenoids da glycosides.
Wadannan duka ma'adanaine dake anfanar da lafiya ta hanyoyi daban daban , sau da yawa ma sai kayi cuta harka warke a cikin jikinka batare da kasani ba ciwon bai kwantar dakaiba.
Wadannan sune kadan daga cikin anfanonisa Yalo
1) yana warkarda Hawan jinin Idanu eye pressure
2) yana kara lafiyar Fata
3) Yana samar da Potassium, potassium na magance Hawan jini da matsalar Zuciya da matsalolin tsokoki da jijiyoyin jiki
4) yana daidaita manarkar abinci
5) yana da anti Yeast bacteria
6) yana magance cututtukan Hanta
7) yana kare afkowar Cancer
8) yana kara cell na kwakwalwa daga free radicals
9) yana rage nauyin jiki
10) yana rage damuwa stress. Dr manladan 08035795703 pls like share

Anfanin Yalon Bello african garden egg
29/06/2025

Anfanin Yalon Bello african garden egg

Address

Goron Dutse Kano
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Humanity Center for Natural Medicine and Reseach posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram