05/01/2026
CUTACE DAKE HAIFAR DA (WANI NAU'IN CUTUTTUKA) ANA KIRANTA DA CANDIDA ATURANCE.....?
____Cikin Kashi 75% acikin mutane suna dauke da wannan cuta Amma Basu saniba Sai asanda tabayyana kanta. CANDIDIASIS
CUTAR TA KASU KASHI BIYU.
1-VAGINAL YERST INFECTION, WHICH ALSO CALLED; CANDIDAL-VULVOVAGINITIS.
2-INVASIVE CANDIDIASIS.
Cutar (CANDIDA) yakan rayu akan FATA da kuma cikin jiki kamar a BAKI, MAKOGWARO, HANJI, da FARJI, ba tare da haifar da matsala ba tsowun lokaci kafin yabayyana kansa.
CANDIDIASIS, wanda kuma ake kira THRUSH ko MONILIASIS, ana kamuwa da wannan cuta ta hanyar (YEAST INFECTION) Wanda Ake Kira da suna (CANDIDAL VULVOVAGINITIS) wato infection Wanda yake haifarda mummunan ciwo agaban 'ya mace da 'da namiji.
Shi Kuma (CANDIDA ALBICANS) wata kwayar halitta ce wacce ta saba sanyawa kanta gida akan fata kuma baya damun kowa wai domin kasan cewarta akan fata Amma akwai matakin da take Bayyana kanta Kuma ta taka rawan Gani ajikin fata.
Dukkanmu muna dauke da wannan kwayar halitta afatarmu, a cikin bakinmu, a cikin hanji (gut), kuma, a cikin mata, a cikin farjinsu kamar CANDIDAL VULVOVAGINITIS.
(CANDIDIASIS) na iya shafar fata. Wannan ya hada da fatar saman waje da fatar FARJI, AZZAKARI, da BAKI. Candidiasis na iya cutar da magudanar jini ko gabobin ciki kamar hanta ko saifa.
Yazuwa yanzu matsalolin da s**a fi yawa su ne cututtukan fata, baki da kuma cututtukan farji. Har ila yau, sanadi ne na yau da kullum na kurjin (DIAPER). Waɗannan na iya zama cututtukan cututtuka masu damummu, amma ba barazanar rayuwa ba ne.
(CANDIDIASIS) na iya shiga jini ko wasu muhimman gabobin jiki kamar zuciya, amma wannan ba kasafai ba ne. Duk da haka, CANDIDIASIS yana da damuwa akai-akai, kuma wani lokacin babbar barazana ce ga mutanen da ke dauke da cutar kanjamau da kuma wasu masu ciwon daji wadanda ba su da isasshen rigakafi don yakar ta.
Hanya Mafi sauki domin kiyaye kamuwa da cutar shine gaggauta zuwa gurin likita domin sanin lafiyar fata ayayinda akaji batada lafiya, AZZAKARI ko wanin haka.
Allah Yabamu lafiya Mai Amfani, Yabamu iKon kula da lafiyarmu. . Duk Mai Buƙatar Magani
_____________'GSM'____________
-08131631000
-08102888888
-09076779927
Don Neman Ƙarin Bayani (08131631000) Kaɗai. Rubutu Daga Ni Naku C.E.O Abdullahi Al Hikimah . .