Dr faruk herbal medicine center

Dr faruk herbal medicine center Health and wealth

24/01/2026
Inde gyaran jiki tufa ga last bustop.serious buyer only09025805215
16/01/2026

Inde gyaran jiki tufa ga last bustop.
serious buyer only
09025805215

11/01/2026
10/12/2025

MATSALOLIN DA MATA MASU BUSHEWAR GABA KE FUSKANTA A LOKACIN KO BAYAN SADUWA*

1. Jin ciwo da kaikayi koda yaushe.
2. Ganin jini bayan gama saduwa sakamakon bushewar shinfidar farji.
3. Samun gyambo a cikin farji me fitar da ruwan mugunya me wari.
4. Kin warkewar cutukan UTIs,UTDs,PID duk muna kiran su sanyi mara a Hausance.
5. Yawan jin fitsari kuma idan anje bayi ba fitsarin bane.
6. Gujewa son saduwa saboda azabar zafin da ake fuskanta a tsakanin mata har da mijin ma.

Daga karshe, yawaita amfani da mayuka kamar grape seed oil, olive oil, vegetables, sunflower or coconut oils na iya zama taimakon gaggawa na farko wajen lemanta farji kafin tuntubar masana magunguna dan tambayoyi da tabbatar da dalilin bushewar da bada magani ko SHAWARWARI.

09025805215
*Dr, faruk* *herbal medicine*

10/12/2025

*DAN SAMUN INGANTATTUN MAGUNGUNAN MU*πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
*09025805215*

*WHAT IS VAGINAL DRYNESS*

*MENE NE BUSHEWAR AL'AURA*

Bushewar al'aura wata alama ce me radadi dake shafar rayuwar mata a wannan zamani.

Bushewar gaban mace kandas, yana iya haifar da ciwo yayin zama, motsi ko uwa uba lokacin saduwa. A al'adance dole ne gaban mace ya zama da lema a koda yaushe wadda take taimaka masa wajen motsi da sauran gudanuwar aikinsa daidai.

Ruwan gaban mace normal baya wari ko karnin kifi ko kwai, haka zalika baya kamshi kamar turare.

Bushewar farji na faruwa a kowacce gaba ta shekarun mace, amma matan da s**a fara shiga shekarun tsufa daukewar haihuwa da jinin al'ada sunfi fuskantar bushewa, domin a wannan lokacin sinadaran EXTROGEN sun fara karanci a jikin su wanda sune ke tabbatar da duk wani dadi da sha'awa ni'ima da annashuwar tabbatar mace a macen ta.

Akwai hanyoyi da dama da ake bi a gargajiyance da baturance dan magance matsalolin bashewar gaba musamman wadda ba shekarun tsufa bane s**a jawo ta.

*ABUBUWAN DAKE KAWO BUSHEWAR FARJI A LOKACIN SADUWA A LIKITANCE*

Akwai abubuwa da dama a likitance wanda kan iya bada gudunmawa sosai wajen daukewar lema a gaban mace a lokacin saduwa, ga kadan daga ciki:-
1. Shigar kwayoyin cutuka farji kamar UTI, UTD, PID da sauran su wanda a gargajiyance muke basu suna daya sanyin mara.
2. Allura ko duk wani maganin tazarar haihuwa.
3. Shan magungunan Cancer (DAJI) kowacce iri.
4. Ciwon suga (diabetes).
5. Shurin mahaifa me tauri ko mara tauri (fibroid).
6. Tiyatar o***y (kwan mahaifa).
7. Rashin iya sarrafa mace har ta samu gamsuwar saukar da ni'ima.
8. Amfani da turaruka, sabulai, ko mayuka a farji wanda ka iya kashe ingantattun kwayoyin halitta masu amfani na farji.
9. Rashin cin abinci mai kyau mai gina jikin mata.
10. Karancin tsaftacewa da gyara jiki, muhalli, da shinfidar baki daya.
11. Uwa uba wadda ita ce jigon rayuwar auren soyayya kauna da jin kan juna.

takin zamani mai inganci na company GHT πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒsiyan na gari maida kudi gidaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ WhatsApp or call 09025805215Manager
02/12/2025

takin zamani mai inganci na company GHT πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒsiyan na gari maida kudi gidaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ WhatsApp or call 09025805215
Manager

TERRARICHNarkakken Taki a Ruwa (Water Soluble Fertilizer)20-20-20 + TE β€’ Dacewa ga Dukkan Amfanin GonaDAGA TUSHE HAR GIR...
29/11/2025

TERRARICH

Narkakken Taki a Ruwa (Water Soluble Fertilizer)
20-20-20 + TE β€’ Dacewa ga Dukkan Amfanin Gona

DAGA TUSHE HAR GIRBI – TERRARICH NA AIKATAWA.

Ya tabbatar da inganci ga:

Kayan lambu: Tumatur, Kokwamba, Lattuce, Barkono, da sauransu.

’Ya’yan itatuwa: Tuffa, Inabi, Lemun Tsami, da sauransu.

Hatsi: Alkama, Masara, Shinkafa, da sauransu.

Tuber & Roots: Doya, Manja (Cassava), Karas, da sauransu.

MUHIMMAN AMFANONI

1. Daidaitaccen Abinci (Balanced Nutrition):

Yana samar da muhimman sinadarai N-P-K + Ζ™ananan sinadarai (trace elements) ga kowanne matakin girma.

2. Gyaran Kasa da Lafiyar Shuka (Improved Soil & Plant Health):

Yana inganta ci gaban tushe, yana gyara yanayin Ζ™asa, yana kuma Ζ™ara shaΖ™ar sinadarai.

3. Yawan Amfani da Kyakkyawan Sifa (Higher Yield & Superior Quality):

Yana Ζ™ara kuzarin girman amfanin gona don ya fi girma, ya fi kyau, ya fi Ι—anΙ—ano, ya kuma Ζ™ara yawan amfanin Ζ™arshe.

4. Juriyar Wahala (Stress Resistance):

Yana Ζ™ara Ζ™arfin juriya ga shuka daga fari, cututtuka, sauyin yanayi, da sauran matsalolin muhalli.

GWADA-SHi A GONAKI (Field-Tested Compatibility)

Terrarich 20-20-20+TE yana daga cikin mafi dacewa a cikin takin da ke narkewa cikin ruwa.
Tsaronsa mai daidaito yana aiki ga dukkan nau’in tsire-tsire.
Ana iya amfani da shi shi kaΙ—ai ko a haΙ—a da sauran abubuwa.

Siyan na Gari maida kudi gidaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ
20/08/2025

Siyan na Gari maida kudi gidaπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Address

Dorayi
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2349025805215

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr faruk herbal medicine center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dr faruk herbal medicine center:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram