
21/05/2025
KARANTA KAGA BABBAN ABINDA KE JAWO RASHIN HAIHUWA GA MAZA.
DAGA DR.SALIHANNUR
TELL:- 0802 292 4058
Rashin haihuwa na wasu maza babban abin damuwa ne tsakanin ma’aurata kuma wannan na daya daga cikin abubuwa da ke janyo rabuwar aure.
Matsalar rashin lafiya da wasu maza ke fuskanta na daga cikin ababe da ke sanya su kasa yi wa matansu ciki bayan an yi aure.
Matsalar rashin haihuwa ga maza ce ke sanya wasu matan aure fita waje domin yin mu’amala da wasu mazajen har ciki ya shiga, inda k**ar yadda masana ke cewa a wasu lokuta za su iya daukar yaron wani su kawo wa mazasu a matsayin shi ya haifa domin tseratar da aurensu.
Daukar ‘ya’yan wasu da mata ke yi domin kakaba wa mazansu a matsayin ‘ya’yansu na daga cikin abubuwa da ake yawan tattaunawa a Najeriya a baya bayan-nan, inda mutane da dama da s**a fadawa ibtila’in ke kare rayuwarsu cikin kunci.
A cewar Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, rashin haihuwa matsala ce da ke shafar miliyoyin mutane a duniya da s**a kai shekarun haihuwa,
GA ABU NA FARKO DAKE JAWO RASHIN HAIHUWA.
Manyan abubuwan da ke janyo rashin haihuwa na wasu mazajen shi ne ƙarancin fitar maniyyi ko kuma maniyyi da ya lalace ko kuma maniyyin namiji dayayi ƙarancin da ba zai kai gamsar da mace tadau cikin ba,
Kuma kusani cewa idan ma’aurata s**a kasance suna saduwa har bayan wata shida ko shekara daya babu ciki, to tabbas akwai alamun cewa daya daga cikinsu na da mastala.
Idan akai gwajin haihuwa ya nuna cewa adadin maniyyin namiji ya yi kasa da miliyan 15, hakan ke nuna cewa mijin na da matsala.
Kusani mazan da ke da ke fama da rashin karfin mazakutarsu da kuma rashin fitar maniyyi yadda yak**ata suma suna cikin wadanda ke da matsalar rashin haihuwa.
GA BABBAN ABINDA KE JAWO RASHIN HAIHUWA GA MAZA.
1. Aikata Istimna'i, wasa da gaba (ma********on).
2. Yawan anfani da abin sanyi.
3. Matsalar infection.
4. Tsinkewar maniyyi.
5. Rashin fitar maniyyi da karfi.
6. Rashin karfin azzakari.
Kuma kusani da likita yace ya gano dalilin rashin haihuwa ga da namiji ke tattaré da shi, to gabbas zamu iya magance matsalar.
TO BAYIN ALLAH YAKAMATA MUKULA DA KANMU, KUKA MUTABBATA MUNSAN IRIN LIKITOCIN DAZASU DINGA DUBA LAFIYAR MU.
KUMA DA IZININ ALLAH IDAN HAR MUTUM NA FAMA DA WANNAN MATSALAR, TO YA KWANTAR DA HANKALINSA DOMIN COMPANY DR.SALIHANNUR YANADA MAGUNGUNA DAZASU SA MUTUM YARABU DA WANNAN MATSALAR.
KAIDE TUN TUBI WANNAN NUMBER KAMAR HAKA.
TELL:- 08022924058☎📞
Dr.salihannur
09134552578 Nura Salihu Adam