Nana aisha islamic and herbal center

Nana aisha islamic and herbal center Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nana aisha islamic and herbal center, Medical and health, kano tarauni local goverment unguwa uku, Kano.

20/04/2023

CIWAN SANYI ME HADE DA JINNUL ASHIQ

wan nan shine ciwo mafi muni dayake k**a dan adam cikin karamin lokaci tareda wahalar magani matukar dae ba a dace da me maganin dayasan lungunan ciwan ba

ALAMOMIN SA

ciwan kae
ciwan baya
ciwan kafa
ciwan jiki
ciwan mara ba lokacin al ada ba

faduwar gaba ba dalili
bacin rae ba dalili
tashin zuciya
kwarnafi
jin motsi a ciki k**ar da

daukewar nishadin zuciya
daukewar ni ima
daukewar sha awa
daukewar farin cikin acikin mutane

mugayan mafarkae
mafarkin tashi sama
mafarkin fadawa rami
mafarkin gudu
mafarkin naman daji
mafarkin daurin aure
mafarkin ruwa
mafarkin saduwa da muharramin ki

yawan waswasi
yawan fada da mijin ki (ga me aure)
tara samari da yawa arasa na aure ciki

da sauran su

Address

Kano Tarauni Local Goverment Unguwa Uku
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nana aisha islamic and herbal center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram