Faridat Mshelia

Faridat Mshelia Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Faridat Mshelia, Kinshasa Street Abuja, Abuja.

Baraka da asuba
27/01/2026

Baraka da asuba

Wani dan takara kwankwaso zai iya tsayarwa yakayar da Abba a azaben 2027 maizuwa?
27/01/2026

Wani dan takara kwankwaso zai iya tsayarwa yakayar da Abba a azaben 2027 maizuwa?

Anfara daina jimamin abinda yasamu malam haruna haba yan arewa
27/01/2026

Anfara daina jimamin abinda yasamu malam haruna haba yan arewa

27/01/2026
Barka da dare
25/01/2026

Barka da dare

YANZU-YANZU: Gwamnan jihar Kano ya sanar da ficewarshi daga jam'iyyar NNPP.
23/01/2026

YANZU-YANZU: Gwamnan jihar Kano ya sanar da ficewarshi daga jam'iyyar NNPP.

23/01/2026

Big shout out to my newest top fans! Yahaiya Muhammad, Santosh Chauhan, Muhammad Sani Nura, محمد مصريه اسماعيليه اسمعلاوي, Naziru Umar Kiru, Rayuwa sai hakuri , Jay Parakas Gere Jp, Auwalu Maishago, Sidahmed Noila, Vieux Kamissoko, Samaila Lawan, Abban ahamed , Iliyasu Umar, Ghali Ali, Ghalib Al-Jabri, Ali Abubakar, Kushinda Andullahi, Nabiou Nabiou, Hadi Manja, Akar Ansari, Ahmad Emma, पपश पिंन्टु, Kayam Khan, Adamu Abdullahi, Iftikhar Ghouri, Abdus. Salam, Abba Hamman, Ambar Singh Nayak, Naziru Hamisu, Nafiu Tljjani, Nasiru Ibrahim, Mohammed Mustapha, Alphonse Koumondji, Fodé Bankaly Doumbia, Gaaddapi Leevia, Mahammad Bello, Arabiyya Arabi, Prince Yomade Adeyomi, Dantala Sufiyanu, Magala Deric, Musa Mustapha, Usma Bulama, Gausiyya Mda, Rashidi Mchilowa, Habu USamna, Sutan Mohd Khalifa, Ahm Aliyours Isah, Auwal Kura Ahmad, Mahamuda Abdl, Abdulrazak Abdulhameed Wansi

JUMA'AT MUBARAK! Allah Alfarman wannan rana ta juma'a ka kawo mana zaman lafiya a ƙasarmu, ka azurta mu tare da kariya A...
23/01/2026

JUMA'AT MUBARAK!
Allah Alfarman wannan rana ta juma'a ka kawo mana zaman lafiya a ƙasarmu, ka azurta mu tare da kariya Alfarman nabiyurrahmati!

22/01/2026

Sadaukarwa ga duk mai suna Iro!

Muna gayyatar yan uwa zuwa daurin Auren dan uwan mu Mawaki AUTA MG BOY.Allah ya kaimu da rai da lafiya.
19/01/2026

Muna gayyatar yan uwa zuwa daurin Auren dan uwan mu Mawaki AUTA MG BOY.

Allah ya kaimu da rai da lafiya.

YA CI ARZIKIN MANZON ALLAH! kar ka wuce ba tare da ka yi masa addu'a ba, shi ne mahaifin yara 6 da aka kashe da matar sh...
19/01/2026

YA CI ARZIKIN MANZON ALLAH!
kar ka wuce ba tare da ka yi masa addu'a ba, shi ne mahaifin yara 6 da aka kashe da matar shi guda ɗaya a Kano, a unguwar Ɗorayi Chiranci.

Allah Ya ba shi juriya da dangana tare da salama a cikin rayuwar shi.

WATA MIYAR SAI A MAƘWAFTA! Wannan shi ne shugaban ƙasar Senegal mai ci na yanzu, ga shi matashi mai jini a jika ko yaush...
19/01/2026

WATA MIYAR SAI A MAƘWAFTA!
Wannan shi ne shugaban ƙasar Senegal mai ci na yanzu, ga shi matashi mai jini a jika ko yaushe ƙasata za ta samu wannan y'ancin?

Address

Kinshasa Street Abuja
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Faridat Mshelia posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram