Dr-Auwal Azare

Dr-Auwal Azare purpose of providing only traditional medicine✅

five hundred challenge  teaGyada 100Ƙanƙara 200Mazar ƙwaila 100Leftom 1006 hours confirmed hakan yana nufin an tabbatar ...
07/05/2026

five hundred challenge tea

Gyada 100
Ƙanƙara 200
Mazar ƙwaila 100
Leftom 100

6 hours confirmed hakan yana nufin an tabbatar tsawon sa''o'i shida zaiyi yana aiki kafin ya sakeki kinga kenan idan bakida miji a kusa kada kiyi dan bazaki iya bacci ba har sai kinyi ,,,,sx

henna root ajikin bishiyar lalle yake original sitz beth hade da kayan mata da yankin katsina, da fatan kun gane karatun...
06/05/2026

henna root ajikin bishiyar lalle yake original sitz beth hade da kayan mata da yankin katsina, da fatan kun gane karatun

Mata da yawa yana musu maganin fitar iska lokacin harka duk position style da zakiyi,

Ɗumin jiki da gyaran amare working success ✅

Ta gano mijinta yana soyayya da ƙawarta tasan idan har soyayyar tayi nisa zata shiga matsala shine ta shirya yanda zata ...
05/05/2026

Ta gano mijinta yana soyayya da ƙawarta tasan idan har soyayyar tayi nisa zata shiga matsala shine ta shirya yanda zata kashe soyayyar cikin sauƙi,

cikin dare oga yana bacci ta ɗauki wayaarsa ta nemo number ƙaawartata sannan tayi editing number kadai banda suna ta saka wata number wanda dama tuni tayi sabon sim saboda wannan aikin, tayanda idan ya ƙira ita zataga ƙiran,

Gari yana wayewa dama tasan zata haɗu da ƙawarta me ƙokarin ƙwace mata miji, shine itama bayan haɗuwarsu tayi ƙokarin samun wayarta yanda ta nemo number mijinta tayi editing iya number ta saka wannan number k**ar yanda ta saka a wayar mijin nata,

Yanzu ta tabbatar duk wanda yayi yunkurin kiran wani daga ciki to ƙira wajenta zaizo,

Dare yanayi wannan kawar ta fara Flashig irin na sabbin ƴan soyayya bayan tayi sama da 10 babu responding sai wannan matar tayi mata message mai tsawo wanda tasan idan ta karanta to bazata ƙara ƙifaba,

Bayan dare yayi sosai shima oga yaga ba'a ƙirashi shine ya ƙira harya gaji wannaan matar tana gani bata ɗaga ba shine fa shima tayi masa message wanda zai fusatashi idan ya karanta, tayanda ko a t**i ya haɗu da wannan ƙawar tata bazai kulata ba,

Cikin sauƙi ta rabasu gashi har ƙawar tayi aure, saidai fa tana tunanin ta faɗa masa gaskiya ko tayi shiru?

DA WANNE GANYE K**E SITZ BETH?,MAGARYA ajikin ganyen akwai Azadirachtin da ake faɗawa komai da ruwnka yana hana wani abu...
04/05/2026

DA WANNE GANYE K**E SITZ BETH?

,

MAGARYA ajikin ganyen akwai Azadirachtin da ake faɗawa komai da ruwnka yana hana wani abu na ciwo shiga jikin mace,.

GANYEN GWAIBA Antioxidant ne mai ƙarfi ta yanda duk wasu ƙwayoyin cuta da suke saka warin gaba zasu mutu, ki lura idan kina amfani dashi babu maganar wari sai ƙamshi,

GAYEN LALLE Lawsone ne riga kafin fungus gaban mace yana kyau musamman wanda ba farar maceba , domin masana na bada shawara farar mace kada tayi amfani da lalle yana iya canja suffar gabanta,

GANYEN DARBEJIYA fungal infections na gaske me hana duk wata cuta shiga haka zakila murƙushe duk wata cuta dukda cewa ɗacinsa yayi yawa zai iya baki matsala da miji amma idan har kin yarda da kanki kai tsaye kiyi amfani dashi.

Sassaken kuka & honey the best natural ZUMAR ƘIBA Please save this update
04/05/2026

Sassaken kuka & honey the best natural ZUMAR ƘIBA
Please save this update

02/05/2026

Watace tamun DM akan cewa ganyen matsin mallaka idan da gaske akwaishi a mata video, gashi acikin lambun zallan ganyen magunguna, duk abunda kika ga na saka photonsa ba labarinsa nakeji ba, yana kusa dani

INSACH HERB fulani suke ƙiransa takkammahi, hakan yana nufin duk abunda ya k**a sai anyi da gaske kafin acire, ganyen ma...
01/05/2026

INSACH HERB fulani suke ƙiransa takkammahi, hakan yana nufin duk abunda ya k**a sai anyi da gaske kafin acire, ganyen matsi wanda bashi side effect no 1 wajen saka mace sweetened harda pleasure wanda miji zan manne mata,

Marabanku zuwa gyambu taraba state sirrin dayasa matansu sukafi na Indiya 😂

Sassaken gabaruwa wanda yakeda ƙaro ajiki ya haɗa duka sitz Beth na mai jego, no side effects the tightening  future
29/04/2026

Sassaken gabaruwa wanda yakeda ƙaro ajiki ya haɗa duka sitz Beth na mai jego, no side effects the tightening future

My sister, please take a look at this tree and its leaves, which are used only in traditional medicine. There is one cal...
26/04/2026

My sister, please take a look at this tree and its leaves, which are used only in traditional medicine. There is one called ‘MANTA UWA another called IDON ZAKARA and another known as ‘MAƘALE MATA It’s not only used as a remedy to strengthen love between husband and wife, but it also gives the husband pleasure whenever he comes home and looks at his wife.

Sweetened update abunda ake buƙata ajikin taba JIJIYAR idan kikayi using da ice bazaki ga result ba,hankalinki a kwance ...
26/04/2026

Sweetened update abunda ake buƙata ajikin taba JIJIYAR idan kikayi using da ice bazaki ga result ba,

hankalinki a kwance only sitz beth zakiyi ko tsarki kiga abun mamaki idan har kin yarda maggi yana saka miya ɗanɗano to wannan yafi haka,

da fatan shima wannan kaaratun nisa'u sun ganeshi.

IGBO LUMP HONEY Haryanzu akwai wanda suke ɗauka matan hausawa kadai ke shan kayan mata saboda miji, saboda basusan yanda...
25/04/2026

IGBO LUMP HONEY Haryanzu akwai wanda suke ɗauka matan hausawa kadai ke shan kayan mata saboda miji, saboda basusan yanda matan ƙabila sukeba,

Mazansu kuwa da headquarter ko fita hira majalisa basayi shiyasa idan kinada miji dayake soyayya da ƙabila tofa kin shiga matsala

Still dryness solution  update 🔥🔥🔥 Habbatussauda daɗi kan daɗi,Only WhatsApp active
25/04/2026

Still dryness solution update 🔥🔥🔥
Habbatussauda daɗi kan daɗi,
Only WhatsApp active

Address

Azare

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr-Auwal Azare posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dr-Auwal Azare:

Share