02/11/2023
MATSALOLIN JIMA'I GA MAZA
Matsalolin Jima'i ga maza yana faruwa ne sakamakon rashin tqshin mazakutar Namiji ko dadewa bayan tashin. Ko kuma zuwan maniyyi da wuri, ko karanchin yawan ruwan maniyyi, ko rashin Jin sha'awar yin Jima'i da sauransu. Yana da kyau ga namiji ya zamto zai iya daukan lokaci kafin ya fitar da maniyyi, idan kuma ya fitar yazo da isasshen kwayoyin halitta wanda suke da isasshiyar lafiya da siffar da zasu taimakawa samun karuwar da.
Ruwan da yake fita yayin Jima'i shi ake kira maniyyi wanda zai iya zama lafiyaye ko kuma bai da lafiya, matsalar Rashin lafiyar ka iya faruwa bisa dalilai kamar:
-Hasken da ke fita daga Na'urori (kamar maikatan company)
-Cutuka masu yaduwa ( infection)
-Rashin daidaiton kwayoyin Halitta
-Hatsari (accident)
RAWAR DA MAGANIN FERTILMEN YAKE TAKAWA
Fertileman magani ne na musamman, wanda yake da sinadarai ingantattu kuma lafiyayyu ga maza ga wanda yake son samu yaro, Sinadaren da suke ciki: L-carnitine, L-arginine, Zinc, selenium, Vitamin B, Vitamin C, Vitamin E, glutathione, co-enzymes Q10 and folic acid. An sanya wannan sinidarai ne a wani adadi mai-kyau da ya dace da koyarwar kungiyar lafiya ta tarayya turai
Wannan Sinidarai suna da Muhimmana wajen dai-dai ta lafiyar Mazakula da Karancin maniyyi
Dan Karin bayani, muna nan a Gadon Kaya Kusa da Tal'udu, muna aiki awa ashirin da hudu, zaka iya kirqn wannan Lambar 07080110609 Bestmedix