Muhammad Sidi Ibrahim

Muhammad Sidi Ibrahim Medical Herbalist | Evidence-Based Herbal Medicine | Disease education | Natural remedies | Cosmetologists | The Doctor that speaks your language..
(1)

Founder of Softina Natural Ventures 🌿
for booking consultation https://wa.me/2349066629790

Kada fa aikin Bill Gate yabiyo takaina yace Ina kawo muku abubuwan dakukeyi Kuna samun juna biyu πŸ€”πŸ€”  Kunsan fa shi yafi ...
11/05/2026

Kada fa aikin Bill Gate yabiyo takaina yace Ina kawo muku abubuwan dakukeyi Kuna samun juna biyu πŸ€”πŸ€”
Kunsan fa shi yafi son mutanen duniya su ragu bayasan yawan population dayawa......

Amma insha Allah kowa sayya warke daga cutarda yake fama da ita.... πŸ™

Ya'yan bishiyar umbrella sunada matukar Amfani ga masu fama da sickle cell masu sikila.....  Kuke yawan Nemowa masu siki...
11/05/2026

Ya'yan bishiyar umbrella sunada matukar Amfani ga masu fama da sickle cell masu sikila.....
Kuke yawan Nemowa masu sikila wannan fruit din suna Sha zai taimaka musu sosai, sannan ganyen ma yanada matukar Amfani ga masu sikilo ku busar da ganyen kuke diban babban cokali 2 Kuna tafasawa acikin ruwa liter 1 kina basu Kofi 1 safe da Rana da dare Yana rage duk wani haΙ—arin matsalar tasu........

10/05/2026

Insha Allah gobe zamuyi consultation a sabon Branch dinmu dake No.21B Arrayhan Plaza OPP WEAC office Dawakin Dakata Kano state, sai mun ganku a softina 😊

Idan har ka kwashe watanni shida baka sha maganin tsutsar ciki ba, kayi amfanida ’ya’yan gwanda guda 7 sai biyu a wata k...
10/05/2026

Idan har ka kwashe watanni shida baka sha maganin tsutsar ciki ba, kayi amfanida ’ya’yan gwanda guda 7 sai biyu a wata kawai, suna iya taimakawa wajen kawar da tsutsotsin ciki da kwayayensu cikin sauki, Yin hakan zai iya rage yawan tsutsotsi aciki, Zabi ya rage naka kodai Kayi deworming da Albendazole kokuma kayi da ya'yan gwanda.....

πŸ‡°πŸ‡΅ Koriya ta Arewa ta sabunta kundin tsarin mulkinta don harba makamin kare dangi (nuclear) kai tsaye muddin aka kashe K...
10/05/2026

πŸ‡°πŸ‡΅ Koriya ta Arewa ta sabunta kundin tsarin mulkinta don harba makamin kare dangi (nuclear) kai tsaye muddin aka kashe Kim Jong Un.Wannan mataki wanda rahotanni s**a nuna an amince dashi a watan March na 2026, ya tanadi cewa muddin aka kaiwa shugabancin kasar hari ko kuma aka kashe Kim Jong Un, sojojin kasar zasu mayar da martani da mak**an nukiliya ba tare da bukatar wani sabon umarni ba......

Wannan gayen Yana burgeni wallahi waikuwa ni kadai ne shugaban North Korea yake burgewa babu wasa a Lamarin sa, ba irin wannan gwala gwajin ne na Nigeria ba πŸ˜‚πŸ˜‚

⚠️ Disclaimer: This is for educational and informational purposes not spreading false information....

Girgiza Jariri yayinda yake Kuka ba karamin tashin hankali bane awajen Jaririn Kuma zai iya janyo mutuwa farat daya ga j...
10/05/2026

Girgiza Jariri yayinda yake Kuka ba karamin tashin hankali bane awajen Jaririn Kuma zai iya janyo mutuwa farat daya ga jarirai, bari nayi bayanin wannan matsalar itace ake kira da SHAKEN BABY SYNDROME Mutane da dama basu san cewa girgiza jariri da karfi yayin da yake kuka babban kuskure ne dazai iya janyo masa nakasa ta har abada ko ma mutuwa.........
Meyasa hakan yake da hadari......????
Jarirai sunada karamar kwalwa da kuma jijiyoyin wuya masu rauni, Idan aka girgiza su da karfi Kwakwalwar su tana bugun kwarangwal din kai, wanda hakan kan janyo zubar jini aciki.......

Sannan Hakan yana iya janyo Makanta ga jarirai, dan haka Girgiza yaro na iyasa jijiyoyin idonsa su katse, wanda hakan ke kawo makanta, Kuma Yana iya haddasa shanyewar jiki paralysis ko matsalar koyon magana da tunani arayuwar su ta gaba idan sun girma........
Maimakon girgiza jarirai ga abinda ya k**ata kuyi ku Fara dubawa shin Jaririn naku yunwa yakeji, ko fitsari yakeji, ko kuma wani wuri ke masa ciwo, daga nan saiku Rungume shi a kirji don yaji dumin jikinku............

Yadda zakuyi shine zan Saka muku video a comment section saiku kalli yadda zakuke Girgiza su......
HAKURI SHINE MAGANIN KUKAN JARIRI, BA GIRGIZA SHI BA, Da fatan zamu Kiyaye don kare rayukan jariranmu.......

10/05/2026

Assalamualaikum warah matullahi wabara katuhu Ina yiwa kowa fatan alkhairi da fatan Kun tashi lafiya πŸ™

iKon Allah nifa namanta da wannan Posting dinda nayi fa, nikuwa wanne posting ne nayi na rubuta harda maganin bature.......
09/05/2026

iKon Allah nifa namanta da wannan Posting dinda nayi fa, nikuwa wanne posting ne nayi na rubuta harda maganin bature.... πŸ€” πŸ€”
Amma dai normal ne tunda ansamu sauki 😊😊

09/05/2026

Ku matso kusa muyi shawara nifa mutanen Kasar Niger da Cameroon sun dage sai an Sako su awannan foundation din namu, Wanda nidai bansan Taya Hakan zayyi yuba..??

Cin gam da turanci Chewing gum ko masifa waikuwa kunsan gubar dakuke bankawa kanku....  Chewing gum dai dakuka Sani yana...
09/05/2026

Cin gam da turanci Chewing gum ko masifa waikuwa kunsan gubar dakuke bankawa kanku....
Chewing gum dai dakuka Sani yana sakin wasu dandazon kananun sinadarai masu k**a da robobi wanda ake kira MICROPLASTICS kai tsaye acikin jikinka, Wadannan kananun robobin basa narkewa a cikin jiki, don haka sai su cigaba da taruwa, wanda hakan kan haifar da matsanancin kumburin sassan jiki wato inflammation kenan......

KO lalacewar kwayoyin halitta cellular damage, sannan Yana iya haifar da Cancer da matsalar rikicewar sinadaran hormones Talatu zatayi mamakin wai duk cin gam dinne yake wannan abubuwan 😊........

Sannan Kuma Yana lalata manyan sassan jiki k**ar hanta ko koda, nasani babu masu musu babu hujja sai Haladu da TALATU su kadai ne mutanen dabasa bincike basuda ilimi akan abu Kuma suke karyatawa..... πŸ˜‚ πŸ˜‚
Don Allah mu kasance masu kula da lafiyarmu KarKu zama k**ar Talatu da habeebin ta Haladu....

09/05/2026

Wasu mutanen fa basuda kirki wallahi, jiya FaruQ ya aiki Mai delivery namu yakaiwa wata baiwar Allah soursop capsule guda 1 Amma matar nan ta dunga zagin Mai delivery din kumafa babban mutum abun yabani takaici wallahi ...
Amma ahaka FaruQ yace babu damuwa za'a Kai mata aikuwa sayya fadamun daman ni bawani hakuri ne Dani can ba gaskiya Indai akan Rainin wayo ne kokuma cin mutunci har abada ita da kayan softina saidai tasa wani yasaya mata Amma bata Isa ba wallahi......

Yanada kyau mutum ya girmama customer Shima Kuma customer din ya girmama Mai sayarwa, ni daman Allah yasani bazan iya tolerating na shirme ba wallahi...

Address

Arrayhan No. 21B Opp WEAC Office
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad Sidi Ibrahim posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share