12/04/2020
*Sanarwa!* *Sanarwa!!* *Sanarwa!!!*
Wannan bawan Allah Ambassador KABIRU RABI'U DANSITTI. Shine ya yazo DA COVID 19 KANO. Don Allah duk wanda yasan Yayi Mu'amala dashi bayan dawowar sa, Ko a Gidansa Dake UDB, Ko a Masallacin Da Yayi Sallar Juma'a, ko salloli na farilla, ko a Wajen Gaisuwar Dr. Habibu Gwarzo a Hotoro, Ko a Prime Clinic Lamido Crescent, ko ma a wani Wurin na daban. Don Allah yakai Kansa AKTH Gobe a Gwadashi. Domin Kare Yaduwar Wannan Masifa.
*Please share and repost*