Dr. Ahmad Shata Abu Nu'aym Herbal Supplements & Traditional Medicine

  • Home
  • Nigeria
  • Kano
  • Dr. Ahmad Shata Abu Nu'aym Herbal Supplements & Traditional Medicine

Dr. Ahmad Shata Abu Nu'aym Herbal Supplements & Traditional Medicine The no.1 Herbal Supplements & Traditional Medicine Store
08060967431
08033894812
09160403073
08108542068 ASH-MAD FILMS PRODUCTION, Film bearers.

I got 500 reactions and comments on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
10/05/2025

I got 500 reactions and comments on one of my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

25/04/2025

BEARD GROWTH ESSENTIAL OIL. Price: N17,500 Naira Only. Location: KANO STATE amma ba inda bamu tura sako insha Allah. Ina mazan da suke neman gemu ko saje ko kuma mazan da suke so s**a gemu ko saje ya ciko musu sosai? To kuyi amfani da wannan oil din insha Allah zakusha mamakin yadda gemu ko saje zai ciko muku a yan kankanin lokaci, kaima mai sanqo ba abarka abaya. Wannan mai din yanasa cikowar gashi da kuma tsawon gashi, laushin gashi, shekin gashi da kuma bakin gashi. Kai mai cewa kayi amfaji da mayika iri daban daban baka samu biyan bukata ba to albishirinka dan uwa wannan shine last bus stop dinka da izinin Allah. Kaidai kawai kayi placing order aduk inda kake a fadin duniya mukuma zamu tura maka da sakonka cikin kankanin lokaci.

20/04/2025

HAIR CLINIC OIL
Price: ( N18,700 ) DUBU GOMA SHA TAKWAS DA DARI BAKWAI
Location: KANO Amma ba inda bamu tura sako.

Ina mazan da suke neman gemu ko saje, ko kuma mazan da suke son suga gemunsu ko saje ya karasa tsawo da cika a fuskarsu, ko kuma maza da matan da suke fama da matsalar sanqo wanda hakan yasa basa iya barin kansu abude, ina maza da matan da suke fama da matsalar karyewar gashi da kuma jan gashi, to ga HAIR CLINIC GEL wanda yake aiki a kasa da sati daya kacal. Domin mallakar wannan GEL din zaku iya tuntubar mu a nombobin wayarmu dake jikin videon domin mallakar naka ko naki, sannan zaku iya order a duk garin da kuke kuma sakonku ya iso gareku a kasa da kwana biyu insha Allah, ku gwada ayau gobe ku gode mana da izinin Ubangiji.

12/04/2025

Assalamualaikum
Dan Allah Kuma Dan Darajar Annabi Muhammad (S 💕 A 💕 W ) Kuyi Mentioning Dina Facebook Sunyi Restricting Dina.

MAGANIN KARA INGANCIN MANIYYI PRICE: N18'000 DUBU GOMA SHA TAKWASLOCATION: KANO Amma Babu inda bamu tura sako afadin dun...
19/03/2025

MAGANIN KARA INGANCIN MANIYYI
PRICE: N18'000 DUBU GOMA SHA TAKWAS
LOCATION: KANO Amma Babu inda bamu tura sako afadin duniya

Shin kunsan da cewa matsalar raunin azzakarinku yasamo asaline daga rashin ingancin maniyyi?....idan maniyyinka bayada inganci babu yadda za ayi ka iya gamsar da iyalinka.....domin samun ingantaccen maniyyi kayi amfani da wannan maganin....zai Kara maka yawan maniyyinka zai sa yayi kauri sosai, ya Inganta Maka lafiyar kwayoyin halittun haihuwa sannan yakara ma gabanka karfi da lafiya tayadda zaka samu damar dadewa yayin jima'i, koda kanada matsalar rashin haihuwa sakamakon rashin ingancin maniyyi to kayi amfani da wannan maganin bi'izinillahi zaka dace kamar yadda wasu dama s**ayi amfani dashi s**a dace Domin kuwa yana matukar kara yawa da kaurin maniyyi, yana raya kwayoyin halittun haihuwa kuma yakara musu lafiya, yana magance matsalar rashin haihuwa amma ga 'da namiji kawai banda mace, yana kara karfin azzakari, yana magance matsalar saurin inzali domin kuwa yakansa namiji yakoma tamkar hariji, yana daidai kamshin maniyyin, yanasa maniyyi yakoma fari tas tamkar yughurt, yana karawa maniyyin danqo sosai tayadda idan zuba akan tsumma aka daga tsumma to maniyyin bazai zuba a kasa ba, yana karawa maniyyin karfi wajen fita yayij saduwa da iyali. Muna matukar alfahari da wannan maganin domin yana daya daga cikin magungunan da s**a daga darajar cibiyar ABU NU'AYM HERBAL SUPPLEMENTS & TRADITIONAL MEDICINES

INFECTION CRUSHER…..!Maganin dake qona kwayoyin cutar sanyi gabadaya ajikin dan Adam.Location: KANOPrice: 65000810854206...
04/03/2025

INFECTION CRUSHER…..!
Maganin dake qona kwayoyin cutar sanyi gabadaya ajikin dan Adam.

Location: KANO
Price: 6500

08108542068
08060967431
09160403073

HERBAL HIPS & BUTT ENLARGEMMENT 100% Natural Herbs.2weeks Effective.
11/12/2024

HERBAL HIPS & BUTT ENLARGEMMENT
100% Natural Herbs.
2weeks Effective.

Shin kunsan da cewa matsalar raunin azzakarinku yasamo asaline daga rashin ingancin maniyyi....idan maniyyinka bayada in...
11/12/2024

Shin kunsan da cewa matsalar raunin azzakarinku yasamo asaline daga rashin ingancin maniyyi....idan maniyyinka bayada inganci babu yadda za ayi ka iya gamsar da iyalinka.....domin samun ingantaccen maniyyi kayi amfani da wannan maganin....zai Kara Maka yawan maniyyinka yasa yayi kauri sosai, ya Inganta Maka lafiyar kwayoyin halittun haihuwa, ya magance maka matsalar rashin haihuwa sannan yakara ma gabanka karfi da lafiya tayadda zaka samu damar dadewa yayin jima'i .....domin MALLAKAR wannan maganin zaku iya tuntubar cibiyar ABU NU'AYM HERBAL SUPPLEMENTS & TRADITIONAL MEDICINE Duk inda kuke afadin duniya zaku iya order Kuma sakonku ya iso gareku cikin sauki da inganci. Ku tuntubesu kaitsaya ta wadannan numbers din:
08060967431
09160403073
08108542068

DALILAI GUDA TARA (9) DAKE DA ALAQA DA RASHIN SAMUN CIKI ( HAIHUWA ) GA MATA:1. Akwai kaddara wacce haka Allah yaso ya h...
01/12/2024

DALILAI GUDA TARA (9) DAKE DA ALAQA DA RASHIN SAMUN CIKI ( HAIHUWA ) GA MATA:

1. Akwai kaddara wacce haka Allah yaso ya hanaki haihuwa ko ya hanaka haihuwa, kuma babu wanda ya isa ya tambayeshi dan me?.

2. Idan mace mai kalan jini O- (negetive) ta auri namiji mai O+ (positive).

3. Idan tukunyar sinadarin follicle stimulating hormone na mace mai kalan jini yawuce layin 12 (based line level).

4. Idan cututtukan sanyi kamar su syphilis ko gonorrhea s**a dade ajikin 'ya mace.

5. Idan mace ta dade batayi aure ba, misali sama da shekaru talatin (30years).

6. Idan mace ta nacewa yawan anfani da dabarun tazarar iyali na zamani (modern family planning methods) tun batayi aure ba.

7. Yawan anfani da bandaki mara tsafta da rashin kula da tsaftar gabanta yadda yadace.

8. Yawan amfani da magunguna ko na asibiti ko na gargajiya batare da shawarar masana ba.

9) Idan namijin Aljani ya Auri macan Dan'adam(Junnul ashiq).

Wadannan basu kadai bane akwai wasu da dama wanda zamu kawo muku su nan gaba kadan insha Allah.Sannan akwai ingantaccan maganin Rashin haihuwa da Mulajada na mata dana maza wanda ake amfani dasu kuma ake dacewa da yardar ubangiji.

Domin neman magani ko wani iri ko karin bayani:
08108542068
08060967431
09160403073.

30/11/2024
LONG JACK ( ORIGINAL ) 03.Wannan maganine da kusan kowani namiji baligi ko magidanci ko matashi ko dattijo ke bukatarsa,...
29/11/2024

LONG JACK ( ORIGINAL ) 03.
Wannan maganine da kusan kowani namiji baligi ko magidanci ko matashi ko dattijo ke bukatarsa, domin kuwa LONG JACK maganine dake warware kusan duk matsalolin ‘dana namiji. Amfanin wannan maganin kuwa sune:
*Kara Tsawo da kaurin azzakari
*kara karfin azzakari
*Magance matsalar saurin inzali
*Qona cutar sanyi duk tsananinta
*Qona cutar basir duk tsananinta
* Kara ingancin maniyyi ( yawanshi da kaurinsa)
*Raya kwayoyin halittun haihuwar ‘da namiji
*Magance matsalar rashin haihuwa ga ‘da namiji
*Kara dan’kon maniyyi da daidaita haskensa.
Wannan sune aikin da LONG JACK yakeyi sannan wannan shine karamin gaba daya wanda ake amfani dashi tsawon wata uku kacal kuma asamu duk wadancan sakamakon acikin wadannan kwanaki casa’in m din da karfin ikon ubangiji.
NOTE: LONG JACK hawa uku ne babban bakidaya ana amfani dashi tsawon wata dayane kacal angama kuma har abada insha Allah, sai kuma na tsakiyarsa wanda sai mutum yayi amfani dashi tsawon watanni biyu kafin yasamu wadancan sakamakon da aka lissafo asama. Saikuma wannan shine na karshen kuma karamin baki daya shikuma sai anyi amfani dashi tsawon watanni uku kafin asamu duk wadancan sakamakon amma kusani duk sakamako daya suke badawa kuma aiki daya suke kawai bambamcin tsawon amfani lokaci ne kuma kamfani sun kasashi gida uku ne saboda masu karamin karfi mabukata suma su samu damar amfani dashi domin halin rayuwa. Domin mallakar wannan maganin zaku iyayi mana magana ta whatsapp da numbobin wayar da kuke gani ajikin hoton maganin.
Mungode da kasancewa da cibiyar ABU NU’AYM HERBAL SUPPLEMENTS & TRADITIONAL MEDICINE
Mu samun cikakkiyar lafiyarku shine agaban mu shiyasa muke kawo muku ingantattun magungunan da zasusa ku kasance da martabarku na ‘ya’ya maza akoda yaushe.

LONG JACK ( ORIGINAL ) 02.Wannan maganine da kusan kowani namiji baligi ko magidanci ko matashi ko dattijo ke bukatarsa,...
28/11/2024

LONG JACK ( ORIGINAL ) 02.
Wannan maganine da kusan kowani namiji baligi ko magidanci ko matashi ko dattijo ke bukatarsa, domin kuwa LONG JACK maganine dake warware kusan duk matsalolin ‘dana namiji. Amfanin wannan maganin kuwa sune:
*Kara Tsawo da kaurin azzakari
*kara karfin azzakari
*Magance matsalar saurin inzali
*Qona cutar sanyi duk tsananinta
*Qona cutar basir duk tsananinta
* Kara ingancin maniyyi ( yawanshi da kaurinsa)
*Raya kwayoyin halittun haihuwar ‘da namiji
*Magance matsalar rashin haihuwa ga ‘da namiji
*Kara dan’kon maniyyi da daidaita haskensa.
Wadannan sune aikin da LONG JACK yakeyi sannan wannan shine tsakiyar wanda ake amfani dashi tsawon wata biyu kacal kuma asamu duk wadancan sakamakon acikin wadannan kwanaki sittin din da karfin ikon ubangiji.
NOTE: LONG JACK hawa uku ne babban bakidaya ana amfani dashi tsawon wata dayane kacal angama kuma har abada insha Allah, wannan kuma shine na tsakiyarsa wanda sai mutum yayi amfani dashi tsawon watanni biyu kafin yasamu wadancan sakamakon da aka lissafo asama. Saikuma na karshen kuma karamin baki daya shikuma sai anyi amfani dashi tsawon watanni uku kafin asamu duk wadan can sakamakon amma kusani duk sakamako daya suke badawa kuma aiki daya sukeyi kawai bambamcin tsawon amfani lokaci ne kuma kamfani sun kasashi gida uku ne saboda masu karamin karfi mabukata suma su samu damar amfani dashi domin halin rayuwa. Domin mallakar wannan maganin zaku iyayi mana magana ta whatsapp da numbobin wayar da kuke gani ajikin hoton maganin.
Mungode da kasancewa da cibiyar ABU NU’AYM HERBAL SUPPLEMENTS & TRADITIONAL MEDICINE
Mu samun cikakkiyar lafiyarku shine agaban mu shiyasa muke kawo muku ingantattun magungunan da zasusa ku kasance da martabarku na ‘ya’ya maza akoda yaushe.

Address

Gaida Diga Along Panshekara, Kumbotso Local Government
Kano
700001

Telephone

+2348033894812

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Ahmad Shata Abu Nu'aym Herbal Supplements & Traditional Medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Dr. Ahmad Shata Abu Nu'aym Herbal Supplements & Traditional Medicine:

Share