A.U.M Company

A.U.M Company A.u Mainasara

17/05/2025
INGANTATTUN MAGUNGUNAN GARGAJIYA    DAGA CIBIYAR DR SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE AND HEALTH 08141740499 / 08027955616
17/05/2025

INGANTATTUN MAGUNGUNAN GARGAJIYA
DAGA CIBIYAR DR SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE AND HEALTH

08141740499 / 08027955616

12/12/2024

Big shout out to my newest top fans! Maman Khairat Muhammad, Dansadiq Dansadiq, Surajo Hamisu Sanda, Salim Saleem

02/12/2024

BAYANIN ISTIMINA'I DAGA DR SALIHANNUR
08141740499

02/12/2024

BAYANIN A.S DA A.S
DAGA DR SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE

MAGANI A GONAR YARO            TELL:- +2348141740499                      Dr.salihannur                 Bincike yatabbat...
01/12/2024

MAGANI A GONAR YARO

TELL:- +2348141740499
Dr.salihannur



Bincike yatabbatar da Amfanin Rake a jikin Dan Adam kamar haka:
1- Rake Yana maganin cutar HANTA.
2- Shan Rake Yana Maganin CIWON KODA.
3- Shan Rake Yana Saukar da ZAZZABI.
4- Shan Rake Yana Maganin Matsananciyar MURA.
5- Shan Rake Yana Saukar da HAWAN JINI.

Domin Shi sukarin da yake cikin Rake Yana dauke da sinadarin FOLIC ACID
6- Yana da amfani ga namiji me matsalar Zafin Fitsari.
7- Haka kuma yana da matukar muhimmanci ga mace mai juna biyu.

Dan Allah Yan uwa kuyi Sharing Dan Yan uwa Musulmi su amfana.

AMFANIN MAN ZAITUN GA JIKIN DAN ADAM》。DAGA DR SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE          ZAITUN DA MAN ZAITUN       081417...
30/11/2024

AMFANIN MAN ZAITUN GA JIKIN DAN ADAM》
。DAGA DR SALIHANNUR TRADITIONAL MEDICINE
ZAITUN DA MAN ZAITUN
08141740499 / 08027955616

_Shidai zaitun itaci- yace mai albarka da kuma bada cikakkiyar lafiya a jikin dan Adam , kamar yadda muka sani cewa zaitun abune mai daraja, kamar yadda muka samu bayaninta acikin ALKUR'ANI MAI GIRMA_
_haka kuma kamar yadda aka samu daga hadisan *Manzon Allah (ﷺ)an karbo daga sayyadina umar yana cewa Manzon Allah (ﷺ)* yace kuyi abinci da man zaitun kuma Ku shafashi ajikinku, domin hakika shi yana daga acikin bishiya mai albarka._
_*tirmizi ne ya ruwaito*_
_*DAGA CIKIN AIKIN ZAITUN*_
_*́KARFIN MAZAKUTA--* Duk mutumin da ya samu kanshi a wannan hali, to ya samu garin habbatussauda ya dinga zubawa acikin ruwan danyan kwai sannan a Soya shi da man zaitun ya dinga ci. Kullum , insha Allah zai samu karfin mazakuta sosai_
_Kada ka gaji duk wani magani da kagani ka gwada zaka dace insha Allah_
_*CIWON CIKI--* Duk mutumin da yake ciwon ciki sai ya samu man zaitun kamar cikin cokali ya hada da garin habbatussauda ya cakuda ya sha safe da yamma._
_Yasamu kamar sati daya yana sha ko kina sha insha Allah_
_*CIWON KAI--* Duk mutumin da yake ciwon Kai to sai ya samu man zaitun yana shafawa a kansa yana kuma shan cokali daya da safe da Rana da dare insha Allah zai samu lafiya._
_*CIWON HAKORI--* duk mutumin da yake ciwon hakori sai ya samo ganya zaitun da ya'yan habbatussauda ya sakasu acikin garwashi ya buda bakinsa hayakin ya dinga shiga, insha Allah._
_*CIWON HANTA--* duk mutumin da ya kamu da wannan ciwo sai ya dinga shan manzaitun cikin cokali daya da safe daya da Rana daya da dare._
_*CIWON DADASHI--* Duk mutumin da yake ciwon dasashi sai ya samu man zaitun ya dinga wanke bakinsa da shi._
_*CIWON SUKARI--* duk mutumin da ya kamu da ciwon sikari to sai ya samu man zaitun da tsamiya yana hadawa yana sha kafin ya kwanta bacci insha Allah_
Duk mai bukatar maganin muna hadashi full treatment din maganin nawata daya ne

AMFANIN HABBATUSSAUDAH  GA LAFIYARMU         TELL:- +08141740499Dr.salihannur   KUNNEA diga man habbatussauda digo 1 zuw...
30/11/2024

AMFANIN HABBATUSSAUDAH GA LAFIYARMU

TELL:- +
08141740499
Dr.salihannur

KUNNE
A diga man habbatussauda digo 1 zuwa 2 yana maganin ciwon kunne

ISKA
Yin hayaqi da 'ya'yan habbatussauda ko garin ta yana raba mutum da Shaidanun Aljanu

BACCI
Azuba Man Habbatussauda cokaci 1 A Ruwan Dumi Asha Kafin a Kwanta da Awa 1 Zaayi Bacci Ciki Nutsuwa da Jin dadi

ZUCIYA
Asami Nonon Akuya Kofi Daya Azuba Man Habbatussauda 4ml Ciki a Sha Sau 2 A rana Tsawon Mako 1 Zaa Sami Lafiya

IDO
Shan Man Habbatussauda Cokali1a Cikin Ruwan Markadadden Karas A Rana Yana Magance Cututtukan ido

AL'ADA
A Niqa Garin Yayan Habbatussauda a Hada da Zuma Baqa, a Sha Cokali 1 da Safe 1 da yamma Na Kwana 7 Zaa Rabu da Matsalar Alada

QODA
Asami Garin Habbatussauda Gram 300
A Sami Zuma 600ml Mai kyau , A Hade su su da Kyau, A Riqa Shan cokali 1 Rana Har Ya Qare zaa Rabu da Ciwon qodq


Man Habbatussauda na Sa6e Kumburi A Jikin Mutum Idan Aka Shafa a Inda Ya kumburan


Yin surace da Garin Habbatussauda Ko Yayan ta Na Dan Lokaci Yana Maganin Farfadiya
HAQORI
A Sa man Habbatussauda a Haqorin dake Ciwon Zaa Sami sauqi
JINI
Shan Shayin Garin Habbatussauda Yana Saukar da Hawan Jina SoSai
FATA
Asami Garin Habbatussauda da man Habbatussauda, A Hade su Ana shade jiki
Zaa Rabu da Duk Wata Matsalar Fata

/Aids AIDS
Mai Shan Shayin Yayan Habba da Zuma Cutar Qanjamau Baza ta Ta6a Yin Tasiri a Jikin Sh Ba

HANTA
Sa Garin Habbatussauda A Cikin Abinci Lokacin da Zaaci, Yana Maganin Ko Wanne Nau'in Ciwon Hanta

SIGA
Shan Shayin Yayan Habbatussauda Yana Saukar da Sukarin jikin Mutum Komai Yawan Shi Amma baa sa Sukari A ciki

BARIN JIKI ( PARALYSIS)
A Riqa Sa man Habbatussauda 3 ml Cikin Nonon Raqumi Kofi 1 Wato 30 ml A Rana Ayi Hakan Kullun Zuwa Wani Dan Lokaci zaa warke

MAGANIN CIWON KODA INGANTACCE DA IZININ ALLAH              DAGA Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur" 08141740499 / 08027954...
23/11/2024

MAGANIN CIWON KODA INGANTACCE DA IZININ ALLAH
DAGA Dr. Nura Salihu Adam _Salihannur"

08141740499 / 08027954616

YADDA ZAKU MAGANCE MATSALAR CIWON ULCER KO WACCE IRI DA IZININ ALLAH.DAGA DR. SALIHANNUR MEDICINE HEALTH 🏥.Ulcer yana fa...
23/11/2024

YADDA ZAKU MAGANCE MATSALAR CIWON ULCER KO WACCE IRI DA IZININ ALLAH.

DAGA DR. SALIHANNUR MEDICINE HEALTH 🏥.

Ulcer yana faruwa ne lokacin da nau'ikan ciwo mai zafi a kusa da ciki wanda ke faruwa lokacin da mai kauri na majina ke nufin kare ruwan ciki mai narkewa ya ragu a wannan yanayin, sinadarin narkewa yana cin kyallen takarda a ciki!

Za a iya warkar da cutar gyambon ciki idan aka kula da shi da sauri (ta hanyar magunguna, gudanar da rayuwa a tsakanin wasu abubuwa, wani abu da ke taimakawa wajen ci gaba da ulcer shine irin abincin da mutum ke ci.

Abincin da ke cike da iska na harzuka ciki da kuma kara wa wurin da ciwon yake. An kuma san abinci mai yaji yana sa alamun cutar ulcer su yi muni a wasu lokuta.

Shayin kofee a zahiri baya haifar da ulcer amma yana harzuka shi. Caffeine da ke cikin coffee erodes tuni yakesa ciwon dawuri (ulcer) , yana da kyau a nisanta daga kofi ko a rage Sha.

Ya kamata mai cutar ulcer ya guji shan yaji . Yawan shan yaji na ƙara yawan sinadarin acid na ciki wanda ke sa ulcer ya zama mafi muni kuma warkewa da wuri zai yiwu ba.

Masu cutar Ulcer (musamman peptic) su guji jan nama! Jan nama kan dauki tsawon lokaci kafin ya narkar da matakin acid a ciki don ya tashi wanda ke harzuka yankin da kuma kara. Ana iya maye gurbin wannan da kaji da turkey da sauran sunadaran jingina.

TO BAYIN ALLAH GAWATA TSARABA NAZO MUKU DA ITA GAMASU WANNAN MATSALAR CIWON ULCER, KUMA INSHA ALLAH WANNAN MAGANI YANA MAGANIN YANA MAGANCE MATSALAR DA IZININ ALLAH. GA NUMBER WAYA NAN DOMIN KARIN BAYANI
08141740499☎️📞

Address

Kano
700101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.U.M Company posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram

Category