Kimiyya A Muslunci

Kimiyya A Muslunci Shirin ARTV Kano Da (Dr) Maigida Kacako ke yi, A kan Kimiyyar da aka Samo daga Alqur'ani da Hadisan

22/03/2024

GABATAR DA TAKARDA MAI TAKEN:

HADARIN GAMO DA HANYOYIN MAGANCE SHI TA FUSKAR SHARI’A.

MAI GABATAWA:
DR. YAKUBU MAIGIDA KACHAKO
SHATMAN KACHAKO/JARMAN DAHO

A TARON JAWABI DAGA MALAMAI
WANDA KUMGIYAR TSOFAFFIN DALIBAI NA MAKARANTAR ALIYA KANO, S**A SHIRYA.

RANA ASABAR; 23/3/2924.
GURI: MAKARABTAR ALIYA KANO.
LOKACI: 10;30 NA SAFE
SHUGABAN TARO:
DR. MUHAMMAD TAHIR ADAM (BABA INFOSIBUL).
A ISO LAFIYA.

04/12/2023

Assalamu alaikum.
A kasance tare da Gidan Radio Vision Kano 92.5, Zangon FM. a cikin Shirin "Lafiyar Iyali a Muslunci"
Tare da:
Malam Maigida Kachako da Malam. Abdulkadir K/Goda Kano, Lokaci:10:30 na Safe zuwa 11:15.
Maudhu'i: "Bari da ra da rashin zaman ciki a mahangar Muslunci da kimiyya", kashi na uku.
A yi sauraro lafiya.

07/11/2022

Tattaunawa ta musamman da 'Yan jaridu da Dr. Yakubu Maigida Kachako, Shugaban Cibiyar "Tarbiyya Rehabilitation Center Kano". akan:-
Kada 'Yan siyasa su bai wa Matasa Kwaya a yayin yakin neman Zabe.

22/10/2022

Assalamu alaikum.
Kai tsatsaye daga Sakatariyar Gwamnatin Taraiyya Bauchi, wajan Taron Kamfanin Jaridar Amana ta Kasa da take Karramawasu Muhimman Mutane kamar yadda s**a fada, ciki har da TMP Malam Yakubu Maigida Kachako. Shugaban Cibiyar Tarbiyya Rehabilitation Cener.

Muna godiya da Fannin Waraka, da Kungiyar masu magungunan .Muslinci ta IMPAN Jihar Bauchi tun jiya ake meeting da su, yau kuma s**a yi tururuwa a gun Taro, muna godiya dé Kungiyar PCRC ta Jihar Kano da s**a Tura Wakilai, tare da daukar nauyin su.
Haka kuma muna gode wa Sakaran KIMEC, Dr. Abdullahi Ima'il wan shi ma ya zo da Kungiyi dabanda ban.
Allah ya saka da alkhairi.

Alhamdu lillah, Dr. Yakubu Magida Kachako ya karbi Katin  jam'iyyar APC a karkashin rakiyar Iyalansa Matan sa da 'Ya'y s...
27/02/2021

Alhamdu lillah, Dr. Yakubu Magida Kachako ya karbi Katin jam'iyyar APC a karkashin rakiyar Iyalansa Matan sa da 'Ya'y sa (30) da Jikokisa ( 37) da Kannansa (13) .da Jikokin Mahaifin sa (185).
An yi anga lafiya.

21/02/2021

"Four weeks Islamic Health Care Program for Youth in Drugs Abuse."
(IHCP 2021).
Shirin Ba da bita na mako (4) don kula da Tarbiyyar Masu Shaye-shaye. a Mahangar Muslunci da Magungu nan Asali.
Masu sha'awar shiga ko sanya 'Ya'yan su, ko Kungiyoyi, za su iya sayen form a gidan Radio Freedom da ke Sharada kano, ko a Offishin M. Magida Kachako da ke No. 18. Hotoron Fulani Ramin Kwalabe akan kudin #1000. kacal. ko a kira 08036420792 ko 08036432094, don karin bayani.

26/06/2020

Shirin lafiyar Iyali a Muslunci BRC Bauchi
Maudhu'i:-
Matsalolin Ma'aurata da hanyoyin maganta su ta hanyar Abincin gargajiya.Juma'a 3/10/1441=26/6/2020, lokaci:9:00--10:00 na Dare. Insha-Allah.

25/05/2020

Assalamu Alaikum.
In sha-Allahu da misalin karfe 9:00--10:30 na dare.
Akwai shiri na kai tsaye (live Programme) tare da Gidan Radio BRC da BRC Bauchi da Azare.
BRC 94.6 FM
BRC 94.5 FM Azare.
Lambobin da za a kira don shiga shirin, su ne:
08181842875
08109917620
Matashiyar da za a tattauna ita ce:
Abincin Sallah da Kwalliyar da Tasirin su ga lafiya.
A kasance da wannan shafin Dr. Yakubu MaigidaKachako a 08036420792

Kimec CosmeticsHIBRA Best Herbal Spray for Hips and Brest Enlargement.Ingantaccen hadin feshi na Ruwa mai gyara Nono da ...
26/02/2020

Kimec Cosmetics
HIBRA
Best Herbal Spray for Hips and Brest Enlargement.
Ingantaccen hadin feshi na Ruwa mai gyara Nono da Mazaunai.
Don karin bayani a kira. +23488036420792

31/12/2019

Slm.
Sanarwa.
Makarantar koyar da ilimin kimiyya a gargajiyance (Kimec Institute For Traditional Medicine and Research (Kitmer) tare da hadin guiwar Jigawa State Polytechnic za su koyar da Kiwon Kaji a Kwali ko Akurkin Zamani, domin inganta shirin dogaro da kai.
Kudin Rijista #5000 kacal, za a biya a Bank FCMB a karbi Tela a kai sashen koyon Sana'o'i na Makarantar Jigawa poly, anan za a karbi Forme a cike a mai da shi gurin da aka kaba. Za a koya maka wannan Ilimi ne a cikin kwanaki uku rak, bayan ka kammala a ba ka Kaji, da Abincin Kaji da Magani, sannan a baka Takardar shedar koyov (Certificate), ka koyi Ilimin kiwon Kaji, har su girma, Ka ci Kaji, Ka ja Kaji ka kai kasuwa ka jawo naira.
Za a fara sai da Forme din ranarr Alhamisn 2/1/2020, kuma za a rufe sayar da shi ranar =16/1/2020.
A kira 08036420792/08036867045.
Allah ya sa mudace

Allah ya jikan Umar Yakubu Maigida Kachako.
22/09/2019

Allah ya jikan Umar Yakubu Maigida Kachako.

Address

#18 Unguwar Fulani, Hotoro Ramin Kolabe
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kimiyya A Muslunci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram