27/05/2026
Asslm👋🏻
Ina Taya kafa ta nin musulmai barka da sallah🌹
💔fatan anyi idi lpy allah yakarbi Iba dinmu💕
Yah Allah ka horewa duk mai san aure Bayan wannan babbar sallah💋
Yah Allah kabamu abinda zato Bai tana zata ba🥰
Yah Allah kamallakawa kowa muhalli 😔
Kuma ina gdy da wanda s**a ban barka da sallah🖤
Sukuma wanda s**a zuba min ido👉🏻👀 suje dan kansu😩
Allah kabamu yam mata tsala tsala nagari muta posting a channel din mu🙏
Adduar mai Dalilin Aure ta barka da sallah🌹
Oum Haneef ceo marriage connect Mai dalilin aure kano kurna babballayi gadar sama opposite kalamu wahid sola Shago Number 12.B Upstairs