01/04/2023
*Jerin sunayen wasu daga cikin filayen makarantu,asibitochi,kasuwanni masallatai,da makabartu da gwamnatin jihar Kano ta yankasu ta siyar daga shekarar 2015 zuwa 2023 Karkashin Gwamna Ganduje da mukarrabansa*
1) Aminu Kano School of LEGAL Studies anyanka filaye a cikinta.
2)Akwai Filin Makarantar primary school a Nan karamar hukumar Bagwai Wanda chairman din karamar hukuma ya siyar, sannan Akwai filin gidan gonar kasco Wanda shima an siyasar.
3)Farkon Tafawa balewa way, opposite Central Hotel. Akan interlock akai shaguna.
4) Akwai Anan Garinmu Na Gwarzo Makarantar Kurame da Take Kwakwaci Town Hall
5) Akwai tashar malam kato
6) Asibitin kabuga Gwarzo Road
7) school of tourism daula hotel
😎 Jikin secondary tarauni
9) Akwai makarantar garin zangon bare bari a karamar hukumar ungoggo
10) Gaya special primary school
11) Gaya general hospital
12) Gaya zonal Education
13) Dabo goverment girls scondry school har aji s**a raba biyu s**a saida rabi kuma duka ginin ciki makaranta ake yinsa baa gefe ba
14) Kotun Kasuwar Kurmi
15) Akwai makarantar Mariri
16) Kasuwar Kachako Takai local government area
17) Dorayi karama gidan sarki primary school
18) Government Technical College Ungogo
19) Jikin primary din ɗan zakara kan titin rimin auzinawa
20) Cikin Maqabartar Falali Wajen Da Ko Shekara 5 baya ana binnewa mutane
21) Gaban Masallacin Juma'a Na Dakata
22) Gaya LGA, Gaya Kudu Kasuwar Bagauda
23) Akwai filin dajin (Dansoshiya) dake karamar hukumar Kiru shima sun gidid di bashi
24) gidan gonar dake Dangora duka a Karamar hukumar Kiru
25) Gidan Radio tukuntawa
26) Islamic center Rano sun yankata sun rabar da ita
27) Makarantar rkwakwaci ta katsina road hanya beside hajjcamp
28) filin makaranta na bayan wreca goron dutse
29) Rimin Gado Special primary school.
30) Government secondary school kofar nassarawa kusa da sani abacha stadium
31) Fire service, dakata
32) Woman Center dakata
33) bayan katangar North West
34) Ahmadiya cemetery daura da inec ofis.
35) Sannan akwai gidan ruwa wanda shima yake nan kusa da inec ofis
36) Dabo girls airport road
Stadium school airport road
37) Akwai wani ɗan fili da aka yanka anan kan titin kings garden dake brigade.
38) Darmanwa jikin katangar gandun sarki, ta daga baya.
39) makarantar kurame Dake Rano
40) Gss Dawanau, under Dawakin Tofa
41) Masallacin jumaa na Dawakin Tofa
42) Government girls Dukawuya
43) GSS Goron dutse all along FCE road kano
44) GTC DADINKOWA, DADINKOWA TOWN. DOGUWA LG.
45) Kano state House of Assembly estate
46) Gaya special primary school opposite emir palace
47) Women Center Gyadi-Gyadi court, Tarauni L. G
48) Shehu minjibir boarding primary school
49) GGC Gezawa
50) GGC Jogana
51)Gabasawa security college
52) Maitama sule science college
53) Garko science college
54) bayan Massalaci malam isiyaka rabiu
55) Government Secondary School Stadium Airport Road, Sabon Gari Stadium
56) Kotun kasuwar kurmi
57) Dawakin Dakata primary school
58) makabartar kabarin raka ita KO sati ba a fiba inaga dafara yankata anagina gidan mai
59) Izazuddini sani mai nagge gwale
Kacokan s**a siyar da ita s**a dawo da ita cikin filin unguwa da muke ibadu da motsa jiki a cikinsa
60) Tudun yola bajallabe sun yanki filin primary sun yanka fulotai, amma ba'a gina ba.
61) Bayan Asibitin primary care na Zarewa Rogo local government
62) GTC TIGA (formerly GTC WUDIL) Makarantar da Sen. Kwankwaso da kansa yayi an rufeta
63) Government college Zawachiki panshekara road
64) Abbatuwa Zawachiki panshekara road wannan fili kwankwaso ya barshi ne da niyar za'a gina jami'a a wajan ko kuma school of hygiene Amma wlh Yanzu sun siyar da wajan gaba ɗaya
65) Makarantar GSS panshekara
66) Cikin harabar Gaya special primary School Gaya LG
67) Chairman dinmu na Tsanyawa local government ya siyarda wasu dazuka da faqo-faqo Dake local government din tsanyawar
68) karamar hukumar dambatta yasiyar mana da asibitin dabbobi na karamar hukumar dambatta yanxu haka gidaje akeyi agun
69)Panshekara Secondary school sunyi katanga ta gaba sun yanka ragowar filin dake bayan makarantar
70) Alfijir science school wacce take a state library. Community school ce.
71) masallachin Idi dake kofar mata
72) Masallachin Juma'a dayake Fagge
73) Trailer parks datake dawanau
74) gidan jaridar Triumph dayake fagge
75) Polytechnic
76) School of Management
77) Gaban Bandirawo city anyanka pilotai anyi gidan mai
78) Gaban Amana city
79) Badala tun daga kofar dan agundi har zuwa kofar famfo
80) Bayan filin wasanni na kofar Na'isa
81) katon filin jami'ar North West University wanda yake Opposite Northwest university Muhammad Buhari Road
82) Government Girls Secondary School Gandun albasa
83) Labe-Labe hanyoyin da iyakokin gonaki wanda shanu da dabbobi suke wucewa sunayin kiwo
84) Babban layi na kasuwar kofar wambai
85)psychiatric hospital dawanau
86) kasuwar kantin kwari
87) school for Qur'anic dawakin tofa
88) Dawanau primary school
89) Tashar mota ta shahuci kusada asibitin Murtala
90) jikin stadium din kofar mata
91) Sabon gari stadium
92) filin gida dubu na karamar hukumar Ajingi
93) filin kasco dayake karamar hukumar Bebeji
94) Tashar Kano line wacce take a titin zaria road
95) Filin gidan zakka
96) Offfice Din Tsafta Dake Shahuci Kusa Da KEDCO Sun Rushe Ginin Gaba Daya Sun Yanka Shaguna
Suna Kokarin Fara Gini
97) Quarters Din WRECA Katafaran Wajene Da Ma'aikatan Gidan Ruwa Suke Zaune A Wajan karamar hukumar kumbotso
98) Gaban Islamic Centre Zawachiki Sectariat: Nanma An Siyar Da Wajan Anyi Shaguna
99) Cotton Gennery Government Collage Zawachiki Katafaren Fili Ne A Wajan Amma Saboda Lalacewar Wannan Gwamnatin Ta yanka filaye
100) GSS Panshekara : Dake Kusa Da 52 Squarant An Siyar Da Filaye Fiye
101) bakin gidan gona getso
102) bakin makarantar yagwamawa getso
103) bakin asibitin gwarzo
104) Dambatta General hospital anyaka shaguna a gabansa
105) Government secondary dambatta
106) Vocational center Gwarzo
107) L E A Gwarzo
108) Town Hall Gwarzo
109)High court Gwarzo
110) Makarantar Primary Ta Sulaiman Chamber wacce take a Rijiyar lemo. itama Aje Aduba Sun Toshe ko' ina sunyanka shaguna
111)Akwai school of informatics dake kura L.G.A
112) Primary health care na kawon mai gari, a karkashin giginyu ward nassarawa local government
113) Madobi Road Filin Wasan Kwallon Kafa Na Matasa Dake (Sani Abacha Youth, Centre) Sun Siyar Angina Shaguna
114) Kogin Ruwa Na Promise Dake Janbulo Sun Siyar Ruwan Sama Idan Yasauka Babu Inda Yake Taruwa Kokarin Hada Ambaliya Yakeyii Duk Shekara
115) Filin gidan ruwa mazabar kaura goje
116) Asibitin koyarwa na KUST wudil da'aka siyar
117) Kasuwar yan' Albasa wacce take a Kwanar Ungogo yayinda aka tashesu aka yanka shaguna
118) makabartar kuka bulukiya dake dala LGA
119) Agriculture Mechanisations center. Wacce take a farm center.
120) Kano state railway station.
122) Dawanau market
123) hayin hago farmer land
124)dawakin tofa cottage
125) Romi village bush
126) Romi harder's links
127) Tattarawa harder's links
128) Badume market
129) yan' awaki dawanau kasuwar dabbobi
Kano State Sectary National Kwankwasiyya E-Politics
31st- march -2023.