Best Choice specialists Hospital

  • Home
  • Best Choice specialists Hospital

Best Choice specialists Hospital Best Choice Clinics and Maternity

🩺 BCSH is a Multi-Speciality Healthcare provider
🌡️We offer top notch health/speciality services round the clock
🧑‍⚕️Our team of professionals are available 24/7
👍Our goal is to provide the best care for everyone

19/07/2025

Yaro ya dawo yana takawa bayan an fiddaran zai taka kafarsa 👇🏽

Jummat Mubarak
18/07/2025

Jummat Mubarak

INA MATA MASU SON GYARA JIKIN SU SHIN KIN HAIHUNE KINA SO A GYARAKI A ASIBITI? Duk mai son Likitan Mata ta gyarata domin...
17/07/2025

INA MATA MASU SON GYARA JIKIN SU

SHIN KIN HAIHUNE KINA SO A GYARAKI A ASIBITI?

Duk mai son Likitan Mata ta gyarata domin Jin dadin Muamular Aure to ta Mana DM

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!Sagir Muhd Ahmad, Mustapha Sani, Salahuddeen Mahmud Kani, ...
16/07/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!

Sagir Muhd Ahmad, Mustapha Sani, Salahuddeen Mahmud Kani, Fadil Yusif, Abba Abubakar, Bashir Gora, Ali Musa Gaya, Maman Abdul, Hamza Kabir Yakub, Auwal Adamu, Mustafa Muhammad Kaka, Rchp Khamis A Umar, Salahuddeen Bappa, Nura Nura Sani, Engr Abubakar Usman, Shafa'at Salisu Ahmad, Zainab Abdulhamid, Dahiru Shuaibu, Mohammed Shehu Rano, Abubakar Sani, Bashir Costimertics, Amìnu Usman Salis, Halima M Adam, Mustafa Musa G Kure, Hansa'u Isah Hussain, Zilpha Amos, Munzali Abdullahi, Mas'ud Muhammad Ibrahim, Hayatu Sobaster, Maryam Idris, Abubakar Abdullahi Hassan, Amna Amjad, Ahmad A Aliyu, Esther Simon, Jabiru Adamu, Isah Mohammed Gala, Mary Simon, Hussaina Muhammad Sani, Itz Sunday Iliya, Ibrahim Huraira Mailafiya, Usman Usman, Halliru Musa Stankovic, Umar Isah, Usman S Lawan, Bebert Saeed, Abubakar Labaran, Ummu Abeey Abeey, Umar Haruna, Sultana Ahmad, Ibrahim Lawan Yanoko

Inna lillahi Wa Inna Ilahi Rajiun!Hukumar Maikatan Lafiya ta Best Choice Tana Wa Iyalan Marigayi Tshohon Shugaban Kasa n...
14/07/2025

Inna lillahi Wa Inna Ilahi Rajiun!

Hukumar Maikatan Lafiya ta Best Choice Tana Wa Iyalan Marigayi Tshohon Shugaban Kasa na Nigeria Ta’aziya.

Allah ya jikansa Allah ya gafarta masa

11/07/2025

Duk Ranar Jummat Ana yin Riga kafin Yara a Best Choice



11/07/2025

Ana yin Riga Kafi duk Ranar Jummat a Best Choice


Sakon Fatan Alkhair daga Chairman na Best Choice Specialist Hospital 🏥 Mai girman Dan Maliki Alhaji Muhammad Auwal Lawal...
10/07/2025

Sakon Fatan Alkhair daga Chairman na Best Choice Specialist Hospital 🏥

Mai girman Dan Maliki Alhaji Muhammad Auwal Lawal.

Wanda a yanzu haka ya mayar da bude file a asibiti ya zama kyauta

Ya kuma rage kaso 50 na kudin ganin likita, kudin gado da kuma Kudin Haihuwa duk da cewa kudin da ake biyan likitoci da maikata bai rage ba.

Wannan yayi ne domin rangwantawa masu son zuwa asibitin don sun yarda da kulawar Best Choice Amma basu da hali.

80% na Ulcer ba cin yaji ko rashin cin Abunci ne yake kawo shi ba.Wata bacteria mai suna H. Pylori ne yake kawoshiShin k...
09/07/2025

80% na Ulcer ba cin yaji ko rashin cin Abunci ne yake kawo shi ba.

Wata bacteria mai suna H. Pylori ne yake kawoshi

Shin kunsan da wannan fact din?

Ku sani cewa Maikatan Lafiya  suma mutane Kamar kowa akwai gajiya akwai gajiya wa don haka dole ne a ringa musu Uzuri. A...
08/07/2025

Ku sani cewa Maikatan Lafiya suma mutane Kamar kowa akwai gajiya akwai gajiya wa don haka dole ne a ringa musu Uzuri.

Allah ya sakawa da Maikatan lafiyan mu da Alkhair

Wa zai Gaga mana me ne banbamcin X-ray da Ultrasound Scan?

I dan ka San amsar ka saka mana a comment 👇

I got over 3,000 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉
07/07/2025

I got over 3,000 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Best Choice specialists Hospital posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Best Choice specialists Hospital:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Practice
  • Claim ownership or report listing
  • Want your practice to be the top-listed Clinic?

Share