Haskasim Patent Medicine Store

Haskasim Patent Medicine Store 🏡

22/11/2025
17/06/2023

Gwamnatin tarayya ta amince da biyan maikata wasu kudade na musamman a matsayin rage radadin cire Tallafin Man Fetur da akayi .

Gwamnatin ta dauki wannan matakin ne bayan kammala Taron majalisar tattalin arziki ta Kasa .

Majalisar tattalin arzikin ta kasa ta amince da kashe naira Miliyan dubu dari 7 da biyu Dan amfanin Yan kasa a duk wata da Kuma cire Karin wasu kudade naira Miliyan dubu 23 zuwa miliyan dubu 40 a duk wata daga Tallafin na man fetur.

Mekuke fata daga kudaden da za'a baiwa Yan kasa a matsayin rage radadin rayuwa Babu Tallafin man fetur.

Yaya rayuwa take yanzu da Babu Tallafin man fetur din ?

Zamu karanto ra'ayoyinku a labaranmu na Radio da Talabijin.

06/06/2023

Yau shekara tara ke nan daidai da rasuwar Sarkin Kano, Alhaji Ado Bayero.

Da me kuka fi tunawa da Takawa?

Kindly follow Haskasim Patent Medicine Store
11/05/2023

Kindly follow Haskasim Patent Medicine Store

Address

SHARADA G/GARU ALONG BURTALI Street
Kano
700234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Haskasim Patent Medicine Store posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram