Hon Abba Rabee'u

Hon Abba Rabee'u Wannan Shafi zai dinga kawo duk Abu mai muhimmanci Wanda ya shafeni, da Rayuwata, Aikina, kasuwancina, siyasar Jiha da kasa Nigeria.

Sahabi Jabir Yace: "Naga Annabi ﷺ da jajayen kaya sai na haɗu ina kallonsa ina kallon wata, sai naga wallahi Annabi ﷺ ya...
01/01/2026

Sahabi Jabir Yace: "Naga Annabi ﷺ da jajayen kaya sai na haɗu ina kallonsa ina kallon wata, sai naga wallahi Annabi ﷺ yafi wata kyau".

01/01/2026

Allah Yasa Muna Cikin Ceton Annabin Rahama (SAW) Dubiya Da Lahira.

01/01/2026
TunatarwaMuna Cikin Daren Jumu'ah, Mu Yawaeta Salati Ga Fiyayyen Halitta ﷺ‎.
01/01/2026

Tunatarwa

Muna Cikin Daren Jumu'ah, Mu Yawaeta Salati Ga Fiyayyen Halitta ﷺ‎.

Ghari and Tsanyawa 2027 Federal Constituency Dr Aminu Ibrahim Tsanyawa. Kowa Ya Riqe NASA.
18/12/2025

Ghari and Tsanyawa 2027 Federal Constituency Dr Aminu Ibrahim Tsanyawa.

Kowa Ya Riqe NASA.

Ya Yan Uwana Masoya Masu Cike Da Shauqin Masoyin Allah Shugaban Halitta Mai Ceton Bayi Sayyidina Muhammadu (SAW) Muyi Ta...
09/12/2025

Ya Yan Uwana Masoya Masu Cike Da Shauqin Masoyin Allah Shugaban Halitta Mai Ceton Bayi Sayyidina Muhammadu (SAW) Muyi Ta Salati A Gareshi.

Ya Ubangiji Albarkacin Salatin Da Kake Yiwa Annabin Rahama (SAW) Ka Sanya Salatin Ya Zama Sanadin Yaye Dukkan Damuwa Da Samun Cikar Burin Duniya Da Shiga Cikin Cetonsa A Ranar Lahira, Amin.

اللهم صل على سيدنا محمد عبد الذات

04/12/2025

Tunatarwa

Muna Cikin Daren Jumu'ah, Mu Yawaeta Salati Ga Fiyayyen Halitta
اللهم صل على سيدنا محمد الرسول الأكرم ﷺ‎.

Address

No 8 Gashash Road Nasarawa GRA Kano, No 884 Commissioner Road
Kano

Telephone

+2348033116690

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon Abba Rabee'u posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Hon Abba Rabee'u:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram