08/07/2025
IB'DALI SIHIR WA DAFAUL JINNU WA NASI
JAMA'A ASSALAMUALAIKUM WARAHAMTULAHI TA'ALAH WABARAKATUHU.
YAKU AL UMA MASU ALBARKA YAU ZANBADA WATA FA'IDA AKAN WARWARE SIHIRI DA KORAR ISKA DAFARKO ZAKU SAMO GANYAN TUMFAFIYA KWAYA 9 SAI ARUBUTAWA KOWANE FALAQI 'KAFA 1 SAI ASAMO HALTITI KWAYA 9 TAREDA GANYAN BADO ADAKASU DAKAN HAYA'KI DON ALLAH DUK MAI FAMA DA LALURAR SIHIRI KO ISKA AHAYA'KA MASA KWANA UKKU ZUWA SATI ZAISAMU LAFIYA DA IZININ ALLAH IZININ SA KUYIWA ANNABI SALATI 100 SANNAN IDAN KAJI DAD'I KAYI SHARE DOMIN Y'ANUWA SU AMFANA DASHI, DOMIN NEMAN 'KARIN BAYANI KO BU'KATAR MAGANI KOWANI AIKI ZAKU IYA MAGANA DAMU AKAN WANNAN LAYI TA WHAT'S APP.08137495695,08062221615🙏🙏🙏