Ramadan hijama center

Ramadan hijama center I sale hijama equipment and hijama trope in my office

Babu wani maganin dake sauya GenotypeDuk wanda yace yanada wannan maganin, ƙarya yake zai cuceka ne 📌Zasu fake da cewa (...
14/01/2026

Babu wani maganin dake sauya Genotype

Duk wanda yace yanada wannan maganin, ƙarya yake zai cuceka ne 📌

Zasu fake da cewa (kowace cuta tanada magani inji Allah)

Duk mun san da wannan zancen, amma haryanzu Allah bai bayyanarda maganin sauya Genotype ba.
-----------------------------

Cutar sikila ba abun wasa bace:

1. Ciwon sikila zai iya cinye duk arzikin da ka tara

2. Ciwon sikila yana kisa sosai

3. Ciwon sikila mummunan ciwo ne mai hatsari

Ku nemi ƙarin bayani awurin masu fama da wannan cutar 📌
——————————————-

Duk yadda kakeson budurwa, duk kyan fuskar budurwa, duk kyan jikin budurwa, ka tabbatar kunyi gwajin (Genotype) a assibiti kamin kuyi aure.

Duk arzikin saurayi, duk tarin dukiyarsa, komai kyan fuskarsa, ɗan gidan sarauta ne shi ko ɗan gidan siyasa, aje assibiti ayi gwaji.

Duk yadda kakeson budurwa ko budurwa takesonka, idan Genotype ɗinku ya gwada babu aure to kuyi haƙuri ku nemi wasu masoya.

ME YA KAMATA KU SANI DANGANE DA URINARY TRACT INFECTION (UTI)?UTI cuta ce da ke k**a hanyar fitsari, wato mafitsara, ure...
06/01/2026

ME YA KAMATA KU SANI DANGANE DA URINARY TRACT INFECTION (UTI)?
UTI cuta ce da ke k**a hanyar fitsari, wato mafitsara, urethra, ureters da kuma ƙoda. Tana faruwa ne idan ƙwayoyin cuta (bacteria) s**a shiga hanyar fitsari s**a fara yawaita. UTI na daga cikin cututtukan da s**a fi k**a mata, amma maza da yara ma na iya kamuwa da ita, musamman idan ba a kula da tsafta da wuri ba.
Mafi yawanci tana k**a bladder, amma idan ta tsananta tana iya haurawa zuwa ƙoda, wanda hakan ke zama babbar barazana ga lafiya.

31/12/2025
🧪 Menene HBV COMBO Test?HBV COMBO gwaji ne da ake yi domin gano cutar Hepatitis B ta hanyoyi daban-daban guda biyar a lo...
05/12/2025

🧪 Menene HBV COMBO Test?

HBV COMBO gwaji ne da ake yi domin gano cutar Hepatitis B ta hanyoyi daban-daban guda biyar a lokaci ɗaya, domin ya nuna matsayin mutum ko yana da cutar, ko ya taba kamuwa, ko yana buƙatar rigakafi, ko kuma cutar ta zama chronic. Wannan gwajin yana duba alamomi (markers) na kwayar cutar HBV domin fahimtar matakin da mutum yake ciki.

HBV COMBO Test yana duba abubuwa guda biyar:

1️⃣ HBsAg (Hepatitis B Surface Antigen)
Yana nuna cewa mutum yana dauke da kwayar Hepatitis B a lokacin gwajin.
Idan ya fito positive, yana nufin akwai cuta a jiki.

2️⃣ HBsAb / Anti-HBs (Hepatitis B Surface Antibody)
Yana nuna cewa mutum ya samu rigakafi — ko dai ta hanyar allurar rigakafi ko kuma ya taba kamuwa da cutar ya warke.
Idan ya fito positive, yawanci mutum baya bukatar rigakafi.

3️⃣ HBcAb Total (Anti-HBc)
Yana nuna cewa mutum ya taɓa haɗuwa da cutar ko an taba samun kwayar HBV a jiki a baya.

4️⃣ HBeAg (Hepatitis B e-Antigen)
Idan wannan ya fito positive, yana nuna cewa cutar tana yaduwa sosai (highly infectious).
Mutum na iya yada ta cikin sauki ta jini ko jima'i.

5️⃣ HBeAb (Anti-HBe)
Idan wannan ya kasance positive, yana nuna cewa cutar ta fara lafa ko kuma ba ta yaduwa cikin sauri k**ar yadda take a farko.

Me yasa ake yin HBV COMBO?
Don sanin ko mutum na dauke da Hepatitis B.
Don tantance ko cuta sabuwa ce ko tsohuwa.
Don gano ko cutar tana yaduwa sosai ko kuwa tana cikin matakin da ta fara lafa.
Don sanin ko mutum yana bukatar rigakafin Hepatitis B.
Don amfani wajen shirin aure, domin kare juna daga yada cuta.
Don kula da mata masu juna biyu saboda jarirai na iya kamuwa idan ba a gano ba.
Don bin diddigin marasa lafiya da suke kan magani (treatment monitoring).
Abin da sak**akon HBV COMBO zai iya nuna wa mutum

Idan HBsAg positive → mutum yana dauke da cutar.
Idan HBsAb positive → mutum yana da rigakafi (ba sai ya yi allura ba).
Idan HBeAg positive → mutum yana da cuta mai saukin yaduwa (high infectivity).
Idan HBcAb positive → mutum ya taba kam

13/11/2025

MEKE JAWO ZUBAN YAWU YAYIN DA MUTUM YAKE BACCI?

Zuban yawu yayin da mutum yake bacci (drooling ko hypersalivation) yana faruwa ne sak**akon yanayin kwanciya (ko wasu matsaloli) wanda hakan ke tunkuɗo yawu daga cikin baki zuwa waje.
Idan kana fama da wannar matsalar ka ziyarci likita.

👉 ABUBUWAN DAKE HAIFAR DA MATSALAR 👇

1- Kwanciyar gefe ko kwanciyar akan ciki
2- Toshewar hanci sak**akon mura wanda zaisa mutum yadinga shaƙar iska ta baki
3- Taruwar sinadarin acid a ciki, dawowar abinci zuwa maƙwogoro {Gastrointestinal reflex disorder (GERD)} wanda ke haifar da taruwan yawu a baki
4- Shan wasu ƙwayoyin magani na Antibiotics ko wasu cutuka daban
5- Haɗiya daƙyar (Dysphagia)
6- Ciwon bacci na "Apnea"
7- Sanyi (infection) a maƙwoshi (epiglottitis) k**ar agalawa wanda yake jawo kumburi da wahalar haɗiya.
8- Cututtukan da s**a shafi ƙwoƙwalwa wanda suke illa ga jijiyoyi da tsokokin da suke kula da haɗiya da baki k**ar cutar shanyewar ɓarin jiki.

👉 HANYOYIN KARIYA 👇
1- Kwanciya a kan baya
2- Shan ruwa dayawa
3- Sha ko tsotsan kayan itatuwa masu tsami
4- Nisantar shan abu mai zaƙi lokacin kwanciya
5- Amfani da Mandibular device
6- Shan maganin da zaiyi daidaita sinadarin Acid dake ciki.

📝 Zauren Abu Muhaisin Islamic and Traditional Herbal and Marriage Counselling.

30/10/2024

"Duk lokaci da ka Sanya ma ranka cewa saboda Wani ya juya Maka Baya Wai ba Zaka iya cigaba ba a rayuwa to daga wannan ranan kazama gawa Mai tafiya da ƙafa Biyu har Sai ka Dawo daga wannan lalatacce tunani"

Address

Hamada Capet Katsina
Katsina
1987

Telephone

+2348038489316

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ramadan hijama center posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Ramadan hijama center:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram