Amameji Islamic and Herbal Chemist

Amameji Islamic and Herbal Chemist Prophetic medicine is the best solution toward any health challenge

30/04/2023

Slm, Alumma maza da Mata agyara zaman ta kewar aure, ta hanyar shan maganin sanyi da basir. A tuntube mu ta WhatsApp domin Neman shawarwari da kuma magani, 08058824851.

Assalamu alaikum, Ga wadda Allah ya jarabci yaron ta da ciwon kai, saita tuntubemu 07035081031, cikin satin daya za,aga ...
01/04/2023

Assalamu alaikum, Ga wadda Allah ya jarabci yaron ta da ciwon kai, saita tuntubemu 07035081031, cikin satin daya za,aga chanji da izinin Allah.

07/09/2022

BAYANI AKANKARIN MAHAIFAH (FIBRIOD)
__________________________________

Bincike da Rubutawa: Zaliha Lawal

MINENE FIBROID?

Fibroid wata matsalace a mahaifar mace, wato wani yanayi ne da wani curin nama yake fitowa kuma yana girma a mahaifar mace.

Ƙululun naman mai cutar da lafiya yana ɗanfare da wani sashen mahaifar (uterus) da wasu igiyoyinsa matakam.

Mafi yawan nau'in fIbirod da ake samu bayada alaka da ciwon-daji / kansa.

Ƙululun ko ƙwallon irin wanda baya da nasaba da ciwon-daji ne (benign/non-cancerous).

Yana iya fitiwo fiye da ɗaya a mahaifa, kamar guda uku, huɗu koma fiye da haka a wurare daban-daban cikin mahifa.

WASU DAGA CIKIN ALAMOMIN FIBROIDS
_____________________________

1. Zubar jinin al'adah mai yawa, ko na tsawon lokaci

2. Zubar jini lokacin period

3. Ciwon ƙugu, saboda ƙkululun yana danne wani sashen jiki cikin mahaifa

4. Yawan fitsari

5. Ciwon baya daga ƙasan baya

6. Jin zafi /ciwo lokacin yin jima'i

7. Rashin jini a jiki saboda yawan zubar jini

8. Rashin jin dadi a mara, musamman saboda girman ƙululun a ciki

9. Basur maisa tsugunni saboda rashin fitar bahaya

10. Ciwon kafa

11. Girman ciki kamar mace tana da juna biyu amma ba juna biyu bane, musamman idan faibirod din ya girma

12. Koma rashin ganin wasu ko daya daga cikin alamamomin da muka yi bayani

WASU DAGA CIKIN MATSALOLIN DA FAIBIROD ZAI IYA HADDASAWA:
___________________________________

- Matsala wajen haihuwa/lokacin nakuda

- Matsala yayin fama da juna biyu

- Matsalar rashin samun juna biyu,

Wadannan ingantattun magungunan matsalolin hanta ne (liver) cikin wata guda insha Allahu an warke kenan
18/07/2022

Wadannan ingantattun magungunan matsalolin hanta ne (liver) cikin wata guda insha Allahu an warke kenan

01/07/2022

ABUBUWA ( 7 ) DA ZA SU IYA SA KA KAMU DA CUTAR CIWON HANTA.

Amameji Islamic and herbal chemist.

Ciwon dajin Hanta wata cutar daji ce da ke farawa daga hanta. Hanta wata babbar halitta ce da aka samu a gefen dama na ciki. Akwai abubuwa da dama da za su iya haifar da ciwon hanta, kuma a wannan karatun, zan tattauna a kan wasu daga cikin wadannan abubuwa.

Bisa ga bayanan kiwon lafiya da aka samu a asibitin, salihannur medicine health' ga abubuwa 7 da za su iya sa ka kamu da ciwon hanta.

1. Exposure to aflatoxins
Aflatoxins mahadi ne masu guba da wasu nau'ikan da ake samu a abinci, wanda zai iya haifar da lalacewar hanta da cutar daji. Idan ka ci abincin da ke dauke da sinadarin aflatoxins a kullum, zai iya kara hadarin kamuwa da ciwon hanta.

2. Nonalcoholic m hanta cuta (NAFLD)
Wannan shi ne tarin kitsen hanta a jikin mutanen da ke shan kadan ko babu barasa. Lokacin da kake da cutar hanta mai kiba ta nonalcoholic, zai kara hadarin kamuwa da ciwon hanta.

3. Diabetes
Ciwon suga wani ciwo ne da ake kamuwa da shi sakamakon yawan sikari a cikin jini. Idan kana da ciwon suga da ba a yi maka magani ba a jikinka, hakan zai kara maka kasadar kamuwa da ciwon hanta. Mutanen da ba su da ciwon suga ba su cika kamuwa da ciwon hanta ba.

4. Cirrhosis
Wannan wata illa ce ta hanta mai tsanani wadda ke haifar da rauni da kuma gazawar hanta. Lokacin da kake da cutar cirrhosis, zai iya ƙara haɗarin kamuwa da ciwon hanta.

5. Chronic infection with Hepatitis B or Hepatitis C
Kana da karin hadarin kamuwa da ciwon hanta a lokacin da kake da wata cuta ta kullum da ke dauke da cutar Hepatitis B ko kuma cutar Hepatitis C.

6. Inherited liver disease
Idan kana da wata cutar hanta da aka riga aka samu a jikinka, hakan zai iya kara hadarin kamuwa da ciwon hanta.

7. Too much alcohol consumption
Idan kana da dabi'ar shan barasa fiye da kima, zai haifar da lalacewar da ba za a iya sauyawa ba a hanta. Wannan zai kara hadarin kamuwa da cutar hanta.

(07035081031/08111597172)

27/06/2022

Yanda zaku Rabu da Ciwon Ulcer Baki Daya da Yardar Allah. by Dr, Adamu Ahmad Bunkau.

FIBROIDKarin mahaifa ne, dake kawo ma mace matsala bakamar wajan rike juna biyu, idan mace tasamu juna biyu yana hana ci...
16/06/2022

FIBROID
Karin mahaifa ne, dake kawo ma mace matsala bakamar wajan rike juna biyu, idan mace tasamu juna biyu yana hana ciki tsayawa a mahaifa sai ya zube, amma ana tiyata insha Allahu asamu nasara, amma gamai bukatar maganin matsalar basai anyi tiyata ba sai tuntube mu, insha Allah.

07/06/2022

Sanyi mai alamomi da yawa
1.Ciwon kai
2.Kaikayin matsematsi
3.Kaikayin ido
4.Kaikayin kunne
5.fitar farin ruwa lokacin fitsari
6.fesowar kuraje a gaba
7.kaikayin jiki
8.Kankancewar gaba
9.Karancin sha,awa
10.Kurajen baki
11.ciwon Baya
12.Ciwon gabobi
13.Zafin dunduniya
14.Rashin jin dadin baki
15.Jin ulcer
16.kaikayin kai
17.Toshewar hanci
18.zafi lokacin fitsari
Allah ya rabamu da cutar sanyi

Health Tip
03/06/2022

Health Tip

Address

Near Old Jibwis Central Mosque Matazu Local Government
Katsina

Telephone

+2347035081031

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amameji Islamic and Herbal Chemist posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share