Arewa pharmaceutical and Medical services KT

Arewa pharmaceutical and Medical services KT Arewa medical and pharmaceutical services Katsina No. 147 Murta Muhammad way opp NDLEA Katsina

25/08/2023

Allah yabamu Lafiya da Zaman lafiya Allahumma Ameen

X-RAY MACHINES.
07/10/2020

X-RAY MACHINES.

X-RAY Machine and Medical imaging
05/10/2020

X-RAY Machine and Medical imaging

Kungiyar nan mairajin Kare muradun Gwamnatin Jihar Katsina ( . Kalkashin Jagorancin shugaban Kungiyar kuma SSA na maigir...
04/01/2020

Kungiyar nan mairajin Kare muradun Gwamnatin Jihar Katsina ( .

Kalkashin Jagorancin shugaban Kungiyar kuma SSA na maigirma Gwamnan jihar Katsina akan maida al'amurra akan muhalinsu watau SSA Restoration Project. Alh Sabo Musa Hassan.

Anrabama Almajiran makarantun Allo rigunan sanyi tareda Barguna na kimanin samada miliyan Daya da Rabi #1500,000 Dan tausayawa dakuma basu Kariya daga wannan yanayi damukeciki na matsanancin sanyi.

Kayandai sunhadada many a manyan Barguna dakuma riguna na maganin sanyi. Dafatan Allah yakara kawo masu tausayi dakuma niyyar taimakawa almajirai Ameen.

Dayake magana akan wannan gudunmuwa dayabada Alh Sabo Musa SSA Restoration yace kusantuwar Almajirai ne makarantan Alkur'ani basuda uwa basuda uba sunabukatar taimakonmu.

Fadar Allah ta'alah madaukakin Sarki inda yakecewa mafi girman daraja shine Wanda yakekoyon karatun Alkur'ani kuma yake koyardashi Allah ta'alah yasakamashi da mafificin Alkairi Ameen

Masha Allah
29/10/2019

Masha Allah

Address

No. 147 Murtala Muhammad Way Kofar Kwaya Opp. NDLEA Katsina
Katsina
22

Telephone

+2348037331239

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Arewa pharmaceutical and Medical services KT posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Practice

Send a message to Arewa pharmaceutical and Medical services KT:

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram