Fatahi herbal medicare

Fatahi herbal medicare Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fatahi herbal medicare, Medical and health, Dutsin Amare Qtrs katsina, Katsina.

08/05/2022

MASU FAMA DA CHIWON HANTA GA MAGANI FISABILILLAH,

Duk wanda yake fama da chiwon hanta ya gwada wannan maganin da temakon Allah za'a dace,

Kasamu albasa wato onion guda shida 6 manya sannan ka yayyanka su kamar za'ayi miya,

Sai kasamu ruwa wato water galon daya five litre 5 sai ka raba ruwan gida biyu, sai ka dauki rabin ruwan wato half galon sai ka dafa albasar onion da rabin ruwan,

Bayan ka gama dafa albasar onion sai ka tache albasar sai ka zubar da albasar, sannan sai ka dauko rabin ruwan daka ware sai ka hada shi da rabin daka dafa albasar kaga ya dawo galon guda kenan,

Sai ka samu zuma mai kyawu, sai kasamu karamin kofi irin na silver ko kuma karamin kofin roba,

Sai ka rinka chika small cup din, sai ka dibi zuma chokali uku ka saka a chikin small cup din, kana sha sau uku arana har sai ruwan ya kare da zuman,

Bayan ka gama kaje asiviti ka yi gwaji insha Allah za'a samu waraka da yadda Allah, Allah yasa adace,

Aliyu Almustapha
Fatahi herbal medicine
08034646109

19/02/2022
19/02/2022

❤أذكار الصباح❤

* أَصْـبَحْنا وَأَصْـبَحَ المُـلْكُ لله وَالحَمدُ لله ، لا إلهَ إلاّ اللّهُ وَحدَهُ لا شَريكَ لهُ، لهُ المُـلكُ ولهُ الحَمْـد، وهُوَ على كلّ شَيءٍ قدير ، رَبِّ أسْـأَلُـكَ خَـيرَ ما في هـذا اليوم وَخَـيرَ ما بَعْـدَه ، وَأَعـوذُ بِكَ مِنْ شَـرِّ ما في هـذا اليوم وَشَرِّ ما بَعْـدَه، رَبِّ أَعـوذُبِكَ مِنَ الْكَسَـلِ وَسـوءِ الْكِـبَر ، رَبِّ أَعـوذُ بِكَ مِنْ عَـذابٍ في النّـارِ وَعَـذابٍ في القَـبْر

* اللّهـمَّ أَنْتَ رَبِّـي لا إلهَ إلاّ أَنْتَ ، خَلَقْتَنـي وَأَنا عَبْـدُك ، وَأَنا عَلـى عَهْـدِكَ وَوَعْـدِكَ ما اسْتَـطَعْـت ، أَعـوذُبِكَ مِنْ شَـرِّ ما صَنَـعْت ، أَبـوءُ لَـكَ بِنِعْـمَتِـكَ عَلَـيَّ وَأَبـوءُ بِذَنْـبي فَاغْفـِرْ لي فَإِنَّـهُ لا يَغْـفِرُ الذُّنـوبَ إِلاّ أَنْتَ

* رَضيـتُ بِاللهِ رَبَّـاً وَبِالإسْلامِ ديـناً وَبِمُحَـمَّدٍ صلى الله عليه وسلم نَبِيّـاً. (ثلاث مرات)

* اللّهُـمَّ إِنِّـي أَصْبَـحْتُ أُشْـهِدُك ، وَأُشْـهِدُ حَمَلَـةَ عَـرْشِـك ، وَمَلَائِكَتَكَ ، وَجَمـيعَ خَلْـقِك ، أَنَّـكَ أَنْـتَ اللهُ لا إلهَ إلاّ أَنْـتَ وَحْـدَكَ لا شَريكَ لَـك ، وَأَنَّ ُ مُحَمّـداً عَبْـدُكَ وَرَسـولُـك.
(اربع مرات)

* اللّهُـمَّ ما أَصْبَـَحَ بي مِـنْ نِعْـمَةٍ أَو بِأَحَـدٍ مِـنْ خَلْـقِك ، فَمِـنْكَ وَحْـدَكَ لا شريكَ لَـك ، فَلَـكَ الْحَمْـدُ وَلَـكَ الشُّكْـر.

* حَسْبِـيَ اللّهُ لا إلهَ إلاّ هُوَ عَلَـيهِ تَوَكَّـلتُ وَهُوَ رَبُّ العَرْشِ العَظـيم. (سبع مرات)

* بِسـمِ اللهِ الذي لا يَضُـرُّ مَعَ اسمِـهِ شَيءٌ في الأرْضِ وَلا في السّمـاءِ وَهـوَ السّمـيعُ العليم. (ثلاث مرات)

* اللّهُـمَّ بِكَ أَصْـبَحْنا وَبِكَ أَمْسَـينا ، وَبِكَ نَحْـيا وَبِكَ نَمُـوتُ وَإِلَـيْكَ النُّـشُور

* أَصْبَـحْـنا عَلَى فِطْرَةِ الإسْلاَمِ، وَعَلَى كَلِمَةِ الإِخْلاَصِ، وَعَلَى دِينِ نَبِيِّنَا مُحَمَّدٍ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ، وَعَلَى مِلَّةِ أَبِينَا إبْرَاهِيمَ حَنِيفاً مُسْلِماً وَمَا كَانَ مِنَ المُشْرِكِينَ،

* يا حيُّ يا قيوم برحمتك استغيثُ، أصلح لي شأني كله، ولا تَكلني إلى نفسي طَرْفَةَ عين أبدً

* سُبْحـانَ اللهِ وَبِحَمْـدِهِ عَدَدَ خَلْـقِه ، وَرِضـا نَفْسِـه ، وَزِنَـةَ عَـرْشِـه ، وَمِـدادَ كَلِمـاتِـه (ثلاث مرات)

* اللّهُـم

08/02/2022

MAGANIN OLSA NA KARSHE

Magani Mai inganchi Ku jaraba Ku gani
18/11/2021

Magani Mai inganchi Ku jaraba Ku gani

Maganin sanyi mai zaki
05/10/2021

Maganin sanyi mai zaki

07/07/2021

PSAG Nigeria is the go-to private sector resource in SDG engagement, participation and intervention i

14/11/2020

Yadda za a rage sugar a cikin jini ba tare da shan magani ba

🔍🎙️🎙️🎙️🎙️🎙️

Ilimin kimiyya musamman bangaren kimiyyar likitanci ya nuna mana cewa yawaita shan sugar ko cin abinci mai dauke da sinadarin sugar ya na da matukar hadari ga lafiyar muhimman sassan jikin dan adam, wato vital organs, irin su zuciya, koda da sauransu. Wannan ilimin ya nuna mana cewa wannan matsala na cin sugar in ya yi yawa ko idan ya jima ya kan haifar da nakasu ga su wadannan sassa na jikin dan adam. Matsaloli kamar cutar diabetes na daya daga cikin cutar da kan iya samuwa in har mutum bai rage shan sugar da danginta ba a cikin abincinsa. Yau, a wannan makala, za mu duba hanyoyin da mutum zai bi don rage wannan sinadarin sugar din a cikin jini ba tare da shan magani ba.

Abin lura: Sugar anan ba wai kawai yana nufin sugar da muke shan shayi ko kunu da shi ba ne, a a yana nufin harma da sauran dangin sinadarin sugar kamar su glucose da muke samu a cikin abinci irin su masara, shinkafa da makamantansu, wato duk wani abinci da ke da glucose a cikinsa.

Wani lokaci, idan mutum ya je asibiti wajen likita, akan gwada a tarar da blood sugar level na shi na haurawa, amma akasari irin dan wannan haurawar baya kai matsayin da za a ce sai mutum ya sha magani. Mutum kan ji rashin jin dadi a irin wadannan yanayi, amma kuma fa in an ce za a fara shan magani, to blood sugar level na mutum na iya haurawa fiye da kima.

Abin albishir anan shine, mutum kan iya lura da yadda ya ke shan ko cin abinci mai sugar kuma ya iya rage blood sugar levels na shi ba tare da ya sha wani magani ba. Za a yi hakanne ta hanyar ‘yan canje-canje da mutum zai yi na rayuwarsa nay au da kullum wadda hakan zai rage sugar levels a cikin jini.

Wai shin, mene ne high blood sugar?

A kance mutum na da high blood sugar ne idan sinadarin sugar ya yi yawa ainun a cikin jininsa. Ana sanin matsayin blood sugar din mutum ne ta hanyar yin gwajin jini bayan awa biyu da cin abincin mutum na karshe (2 hours after last meal) ko kuma in

14/11/2020

YADDA ZA A WANKE QODA (KIDNEY) CIKIN SAUKI BA TARE
DA YIN DIALYSIS A ASIBITI BA!
A nemi Ganyen Yalo wato (Garden Egg Leaves), Sai a Dan
wanke ganyen da Ruwa me kyau Sai a yayyankashi
kanana-kanana, Sai a zuba a tukunya me kyau tare da ruwa me
kyau, Sai a dora a kan wuta tsawon mintuna goma 10.
Sai a tace a saisaitashi kaman shayi , idan ya Dan huce Sai
a shanye cikin karamin Kofi daya , Bayan an shanye da Dan
wasu awowi in aka ji fitsari a yi a fili ta yadda za a ga kalar
Fitsarin ya chanza tare da fitar da wasu cututtuka Daga Qoda
(Kidney) Zuwa mara.
Me fama da Ciwon Qoda ya jarraba Wannan bayani
InshaaAllahu zai dace da waraka da yardar Allah! Me fama da
ciwon Qoda yana iya yi kullum sau Biyu a rana har ya dace,
me son ya wanke Qodarsa kuma Sai ya dinga yi sau daya a
kowacce rana Na tsawon sati daya.
Yah Allah ka bamu Lafiya da zaman lafiya, yi kokarin
turawa Contacts da Groups naka domin Baka San adadin
rayukan Dubban Al'ummar da zaka ceto ba kuma zaka samu
Lada me yawa.

08034646109
08189898481

Address

Dutsin Amare Qtrs Katsina
Katsina

Telephone

+2348034646109

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fatahi herbal medicare posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Share on Facebook Share on Twitter Share on LinkedIn
Share on Pinterest Share on Reddit Share via Email
Share on WhatsApp Share on Instagram Share on Telegram